Shirin DW na Rana 15.08.24

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024
  • A cikin shirinmu na rana wanda Abdullahi Tanko Bala zai gabatar, muna tafe da wadannan rahotannin:
    - Alkalumma sun yi nuni da cewa, an samu raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya.
    - Majalisar dokokin Najeriya ta soke dokar da aka tanada domin hukunta wanda bai iya rera taken kasar ba.
    - A Nijar, yayin da ake dogon hutu malaman makarantun boko sun mayar da hankali wajen bude cibiyoyin bayar da darasi domin kara karfafa ilimin yara.
    - Kasar Qatar na karbar wakilan kasashen Amurka da Masar a birnin Doha domin tattaunawar sulhu a kan rikicin Gaza.

Komentáře •