Shirin Rana na DW 14.08.2024

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 10. 09. 2024
  • Shirin Rana
    Za a ji yadda ambaliyar ruwa ta lalata gidaje da makarantu da kasuwanni a wasu kananan hukumomin jihar Borno.
    A kasar Sudan kuma kuma, za a ji yadda yunwa ke kashe fararen hula da ke fama da yaki.
    Kotu a Yuganda ta samu tsohon jagoran kungiyar tawayen LRA da aikata ta’asa mai yawa a yakin da ya faru a kasar a shekarun baya, da laifuka da dama da suka shafi cin zarafin dan Adam.
    Shehkaru hudu bayan mulkin kama karya, a shekara ta 1949 Jamus ta sake komawa kan tsarin demokradiya, inda Jamusawa suka samu 'yancin zaben yan majalisar dokoki a karon farko bayan mulkin kama karya da suka gani.
    Akwai shirin abu namu da shirin darasin rayuwa, a kasance da Fauziyyah Dauda mai gabatar da shirin.

Komentáře •