WALLAHI MAKIYANKA SUN SHIGA UKU IDAN KA BUGA MUSU WANNAN AIKIN
Vložit
- čas přidán 8. 09. 2024
- Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV #Maishadda_Global_Resources
Masha Allah
Malam Allah Saka Maka da Alkhairi Malam wannan Aikin Zan iya yiwa wani kaman dan uwa na ko yar uwata da Akasa Agaba kuma nasan mai yi musu nayi masa anyi masa magana baiji ba ankaishi ga hukuma baidaina ba zan iya taimakawq nayi musu aikin
Kina iya yi da niyarssa
@@MaryOmar-b1g
Masha Allah 🙏
Allah yasaka da alkairi wallahi malam randa na fara aikin nan ya bani mamaki wallahi ina karantawa sai nakeji kqmar ana rike harshena sai naji na kasa karanta ayar saina tsaya na huta sai can saina cigaba,wani lokacima sai naji ayar gaba na kasa fadarta kamar na mantata saina duba kurani sannan naci gaba da karanta ta.rana ta biyu kuma naga ikon Allah wani irin baccine yq danneni nakasa tashi wallahi saida kyar na iya tashi nayi aikin amma bai kai jiya wahalar dani ba,rana ta uku kuma cikin sauki nayi sa.
😊مشالله
Masha Allah malan Allah yaqara lfy da syyr annabi
Mun gode Allah ya saka da alkhairi Allah ya kara bsira
Macha ALLAH an fara ceto almajirn da ake zalunta jazaka laha kullu khair
Amin
Jazakallah bi khair
Jazakumullahu khaira Malam
ماشاءالله تبارك الرحمن اللهم صلي على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين ءامين يارب العالمين
Jazakallahu khairan
Masha Allah,naji dadin wannan addu'an Allah ya biya
جزاك اللهُ
Jzkmlh bi Khairan
Masha Allah Allah yasaka
Allah yasaka dan Annabi
Masha Allah mlm muna gdy
Angode malam Allah yakara ilimi
Allah yasaka da Maka alkairi malam Muna godiya sosai wlh Dama Ina cikin wannan yanayin insha allah zanyi wannan aikin
Masha Allah
Allah yasaka da alkhairi
Ma Shaa Allah
جزاك الله خيرا
Slm malam wallahi wannan aikin yanayi Allah ya saka da alkairi
Allah Ya Cika Muradi Imamuna ❤
Allah yasaka da alheri mallam
Masha Allah
Allah ya karama Mallam lafiya da tsawan kwana Mai Albarka , Allah ya biya Maka bukatanka duniya da lahira
Masha allah❤❤❤❤
Assalamu'aleykum'alagafartamunagodiasonanamusa
Macha Allah
Allah yasaka
Allah saka da alkhairi
A taymaka'mini. Don Allah.
Zan koma ko'otu 16/08/2024
Wato sha'Shida ga wanan watan. Nasa'ra
Masha Allah Barikallah.
A gaskiya godiya muke. Saboda Muna anfana da wannan shafuka kana kwarai da gaske. Kuma munayi Maka fatan alkhairi. Ya Allah ya jikan magabata, wadan da suke araye. Allah ya da mugama dasu lafiya...
Sai dai. Ko zaka iya yima Wani wannan aiki, idan ya kasance bashifa daman Yi?.
Ina jiran amsarka.
Naka har kullun. Abdullahi Muhammad Umar. Daga jahar neja.
ALLAH YA BIYA
Allah yabiyaa
Allahou akbare
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan allh yasaka da alheri muna barar adou'a
NC
Allah ya saka da Alheri
Allah ya taimakeka yanda kake taimakon mu Allah ya biyaka da mafificin Alkhairi
Mun gd ssai
Allah yabiya
Allah
Allah yakara lpa shehu hadarar Allah yakara kulamana daku
Allah yasaka da al'khairi muna godiya Sosai Imam
❤🎉❤🎉
Mã shã ALLAH!
❤❤❤❤❤❤❤❤
❤
ALLAH yasaka da mafificin alkhairi maulana Sheik Abbas sadauki 🙏🙏
Slm
Malam zan iya yin nyya akan dukkan makiya masu nufana da sharri?
Eh zaki iya
Mungodey
Muna godiya koroy da gaske.
Allah ya qara suttura malam
Allah yasakama da mafificin alkairi malam
Asslm
Malam wannan aiki za'a iya aikatashi sabo da kaidi. ko baka san makiyi ba ?
Dangin mijina sun matsa min kuma suna mini sihiri dan su rabamu zan iya yin wannan
Allah yakaramu ku lafiya
Wai wadannan sune malamai
Malsm akwai babana akeyin mishi sihiri duk karfen da ya Siya sai ya lalace
Malam a yanzu haka. Wani Yana takura' mini sey ya kuwashe gida'na. A yanzu Haka ina gidan ya'ri. Prison.
Salam. Malam n'a turo Maka whatsapp daga Burkina. Don Allah a sawlara
In kumabaka Sansibapah
Qaryar banza
Kaga wani gardin jahili, dan wahala
Masha ALLAH
Allah ya saka da alkairi
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan allh yasaka da alheri muna barar adou'a
Masha Allah