Abubuwa biyar tare da Hamza Al-Mustapha

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 6. 02. 2023
  • Juyin mulkin da aka so a yi wa Janar Abacha wata hudu bayan hawansa mulki na daga cikin abubuwa biyar da ba zan taba mantawa ba, in ji Manjo Hamza Al-Mustapha

Komentáře • 6

  • @ummiayubamuhammed3811
    @ummiayubamuhammed3811 Před rokem +3

    my next president

  • @musaabubakar979
    @musaabubakar979 Před rokem +2

    Allah ya bashi mulkin kasan nan Amin

  • @mohammedmusa5529
    @mohammedmusa5529 Před rokem +2

    Allah Sarki, General Sani Abacha GCON DSS

  • @buharialiyu3140
    @buharialiyu3140 Před rokem +3

    more respect sir

  • @zinariyawaziri3689
    @zinariyawaziri3689 Před rokem +2

    Nifa a halin da kasa ta tsinci kai na kasa gane ina aka dosa.
    Dan Allah sojoji su karbi kasar nan,ko ba komai dama mun san ba mu muka zabo su ba,su saita kasar idan ya so daga baya a koma dimokaradiyar.