Tarihin Sir Abubakar Tafawa Ɓalewa: Shugaban Najeriya #1
Vložit
- čas přidán 25. 06. 2023
- Alhaji, Sir Abubakar Tafawa Balewa, dattijon nan da hotonsa ke jikin takardar Naira Biyar shi ne shugaban gwamnatin Najeriya na farko bayan samun ƴancin kai.
Shi ne ya karɓi ragamar mulkin Najeriya daga hannun Sarauniyar Ingila Elizabeth ta Biyu a ranar 1 ga Oktoban 1960.
Tsawon shekaru shida da ya yi a matsayin firaministan ƴantacciyar Najeriya ya dasa harsashin cigaban ƙasa da bunƙasa tattalin arziki.
Sai dai ya sha fama da rikice-rikicen siyasa da na ƙabilanci waɗanda daga ƙarshe suka jawo sojoji suka kashe shi a wani yunƙurin juyin mulki da bai nasara ba.
Shuwagabanni mai tunani da hanyen nesa. Allaah ya gafartawa musulman cikin su, Allaah yayi musu rahamah. A'ameen!
A leader by example ❤❤
Good leader with good example of leadership ❤❤❤
Allh yajik maza jaya
Manyan kasa Allah ya Gafartamasa Amin ya Allah.
😊
Masha Allah ❤❤❤❤
Allah ya saka da Alkheri, Tarihin Sheik Abubacar Mahmmud Gumi, c'est une bonne initiative
مشاء الله جزاك الله خيرا
Giskiya munajin dadi sosai, domin da yawayawanmu matasa, bamusan tarishin kasarmuba, muna godiya.
Allah yataimaki mazan jiya
Amin
Allah ya jiqan magabatanmu
Malan Allah yakara basira
Ameen ya Allah
Allah ya jiƙan magabatan mu mu kuma ya kyauta ƙarshen mu. Dan Allah in da hali muna so ku bamu tarihin Mahmud Ribaɗu
Allah ya taimaka Daily Trust
MashaAllah, munji dadin kuma mundauki darasi, munason musamun tarihin mutane kamar haka.
Alhaji Sule Katagum, Amb. Yusuf Maitama Sule, General Murtala Ramat Muhammad, Sheik Abubakar Gumi, Gen. Mamman Shuwa, Gen. Maimalari, da Dan Maraya Jos
Masha Allah
Allah ya jikan Yan mazan jiya sir Abubakar tafawa balewa❤
À
À
Masha allah
Allah ya biya
Ameen ya Allah
Allah ya jikan sa da rahama Sir. Abubakar Tafawa Balewa Amen
Allah yagafartama Mallam Abubakar Tabawa belewa Ameeeen 🤲🤲🤲
Masha'Allah, wannan tarihi ya kayatar da Allah abamu tarihin Sir Kashim Ibrahim.
Sa'adu jungur dan Allah
Ka duba. Mun yi
Manyan asali Allah ya biya ku dah alheri ❤❤
Masha Allah 🙏
Munajin dadin wannan shiri Allah yasakada alkhairi Don ALLAH bayan Wannan tarihin muna bukatar tarihin ALHAJI Sabo bakin Zowo mungode
Mazan jiya ALLAH yasaka musu da aljanaah Firdausi.
Allah sarki Allah ya jikan musullme
Masha allah munajindadin kasancewa da yada akebamu tarihin magabatanmu nakasa dasuka gabata.
Muna gadiya ɗan allah ina bukatar sanin tarihin Ministan harkokin waje lokacin mulkin Sir Abubakar Tabawa Balewa wato Odoji
Rahimahullah
Masha Allah
Masha Allh
Allah yaji kanshi darahama
Amin
An rasa maza 😢
Zamani lokacin ❤❤❤❤❤😮
Munajin dadin Shirin ku, Allah ya kara daukaka. Akawo mana tarihin Usman Dan Fodio.
Ameen. Mun gode. Zamu kawo in sha Allah
Tarihin malam abubakar gumi muke buqata don Allah
To
Ataimaka da tarihin mal. Isma'il idris
Aminiya kune lamba days (1)
Awajen bada tarihin shuwa. Gabannin Najerya.
Yazama dole a jinjina muku !!!!!
Mun gode.
Allah ya jikanshi tare da Sir Ahmadu Bello sardauna, da sauran shugabaninmu da suka gabata.
Tarihon, ujuku. Dantawaye
Masha Allah arewa gida
Allah ya jikansa da rahama
sannan GA shawara ta mi zai Hana Ku rika kawa mana tarihin garuruwan Nigeria domin mu kara sanin asalin mu tare da magaba tan mu
Madalla da wannan shawarar
@@aminiyatrust703 yawwa MUNA kuma gby
Allah yajitsan tafawa balewa
Bilyaminu bawa
Ma sha ALLAHU
Allahya samutuwa hutuche
Ameen
Slm aminiya don Allah ku kawo muna tarihin mal Abubakar imam.
Allah yajikan mazan jiya kai gaskiya munyi rashii Inagaisuwa maude Rabiu Gwadabe lallai kana matukar burgeni sosai kana warware mana zare da bawa
TARIHIN KABILAR JARAWA Dass Bauchi.
Allah yasa ka da alkhairi
Manna munagodaya
Dan Allah inaso ayimin karin bayani akan N A
Tarihin Sardaunan Kano malam Ibrahim Shekarau
Allah Shi gafarta Masa
Allah ya jikansa
Tarihin shehu musa yar'aduwa
I which this video for Algeria 👍🙌👏🏻
Allah yajikanka
MashaAllah
'Yan siyasar zamani ku ji yadda zababbun wakilai ke bauta ma al'uma.
Gread
Allah ubangiji yajikan sa da rahama ameen
Ameen
Allah yajikan mlm
Ameen ya Allah
Tarihin abdulraman mora
TARIHINZANNABUKARDAFCHARIMA
Don Allah ayi mana bayani akan juyin mulkin da suka faru a Nigeria gabadaya
History of TY danjuma
Allah yajikansa
Ameen ya Allah
Ameen ya Allah
Great
Ibirahim Yusuf kkm
History of Obafemi Awolowo and MKO Abiola
❤❤❤masha allah❤❤❤ alhamdulillah❤❤❤
Allaah yajikan maxa
Tarihin sardauda please thanks for your response
❤❤❤
Gud
Thank you
4:21
Muna matukar Al fahari da mazanji
As salamu alaikum. Gaskiya muna jin dadin irin wannan kokarin da kuke Yi muna kuma amfana sosai. Babu abin da zamu ce sai godiya. Ubangiji Allah ya qara muku ƙarfin gwuiwa. Dan tarihin hasan Usman Katsina da Shehu Musa er'adduwa
Mun gode
Owolowo
Hassan Usman katsina
Abamu Tarihin Abubakar Rimi
Allah ya jikan Mazan jiya ❤❤❤
Allah ya saka da Alkhairi.
Ni tarihin da nake so a kawa a nan gaba shine na tsofaffin Hafsoshin sojoji da basu shugaban ci ƙasa ba irinsu Brig. Zakari Maimalari, Shehu Musa Yar'adua, Mamman Vatsa, Nzeogu Kaduna, Godeon Oka, da dai sauransu
har yanzu baa kawo muna na kabawan kanta ba
Akwai wasu bayanai kan tarihin da zan kara muku
Mungode aminiya
RIP BALEWA
Munagodiya sosai maude saurana abubakar rimi da shehu kangiwa
Madalla
Rayuwa kenan 😢Ba rabo da gwani bah???
Sarkin kano sunusi 1 da alakarsa da shek Abubakar gumi, munasan sanin tarihinsu na gaskiya barufi😂😮🎉
Wanene Alban ikoko
How are u
📜
Amma sir Abubakar Tafawa balewa Dan kabilar Jarawa ne ba gerawa ba.
Madalla
Tarihin Sule maitama kano
The
Munason akawo mana tarihin mai tama sule dan masanin kano
Mج
Ka iya bada tarihi muna jiran part 2 wato #2
Madalla
😂😂😂🎉