LAA HAULA WALA QUWWATA 😭

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 6. 09. 2024
  • Kasida ce mai bayani kan mawuyacin kuncin rayuwa da al'uma ke ciki, tare da mika kuka ga Ubangijin rahma don neman agajin gaggawa.
    Rubutawa da rerawa:
    Abubakar Alkantamawy Nakowa
    08022581902,
    Da gudummawar Ustaz Abba Ibrahim Damaturu (H).
    #islam #kannywood #kano #kantama #kasida #labarina #muslim #palestine #yusuf #explore #explorepage #exploremore #africa

Komentáře • 5