Dauda Kahutu Rarara - Shehu Dan kwarai - Official Music Audio

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 8. 09. 2024

Komentáře • 168

  • @bashirabdullahi9865
    @bashirabdullahi9865 Před 3 měsíci +16

    Waka tayi dadi harda na Dikko Radda da aka saka jiya, gaskiya Rarara duniyar mawaka ne. Allah shi kara basira ya kuma sa agama da iyaye lafiya🙏

  • @MathewSamuel-lc8cy
    @MathewSamuel-lc8cy Před 3 hodinami

    Rarara gaskiya mawaki number 1 a arewa mu ni dan borno,wakokin Ka yana burgeni

  • @umarsunusi-n2h
    @umarsunusi-n2h Před měsícem

    Allah yakara basira rarara yarabaka da kowa lfy.

  • @maimunausman2393
    @maimunausman2393 Před 3 měsíci +5

    dan Allah dan annabi s.a.w wani yahadani da rarara inasan inganshi Koda sau dayane arayuwata kafin inbar duniya inkoma ga allah

  • @Dankatsinawa
    @Dankatsinawa Před 3 měsíci +4

    Domin Allah ni ba masoyin Rarara bane Amma wallahi ya Iya Waka sosai inde zeyi Sai tayi dadi

  • @MidoMido-jn8sq
    @MidoMido-jn8sq Před 3 měsíci +5

    Ma Sha Allah yayi kyaw haka akeso Allah ya taimaka Allah yasa a gama lafiya Allah yasa mudace

  • @ZaiyanuAbdullahi-lp8wr
    @ZaiyanuAbdullahi-lp8wr Před 3 měsíci +2

    Allah Ya Kara Basira Da Daukaka 'Rarara'
    Ka Cigaba Da Yiwa iyayenka Biyayya Insha Allahu Zaka Zama Mai Nasara a Rayuwa.

  • @SaifullahiibrahimTasiumaizare
    @SaifullahiibrahimTasiumaizare Před 3 měsíci +3

    Masha Allah inasan wakarka gaskiya amman asiyasa ba malayi daya, Allah ubangiji yakara basira da daukaka

  • @abubakaryasir5578
    @abubakaryasir5578 Před 3 měsíci +2

    Wallahi ayi waka tayi dadi sai chairman na mawaka wato mai dauda kahutu rarara

  • @MuhammedDMuhammed-n9n

    Masha Allah
    Allah yakara bashira

  • @user-mi6qx1ze9t
    @user-mi6qx1ze9t Před 3 měsíci +2

    Masha llah shehu allah ya kawo kasuwa mai albarka amin

  • @user-bc9ry3hd3t
    @user-bc9ry3hd3t Před 3 měsíci +1

    لك كل الود والحترام داؤد هوتو رارا❤
    ❤ هكذا فنان العصر كلام جيد جداا

  • @UmarUsman-dz8st
    @UmarUsman-dz8st Před 3 měsíci +3

    Wow the best singer RARARA

  • @kasammatv
    @kasammatv Před 3 měsíci

    Allah yakara basira da daukaka gaskiyar rarara Kai duniyar mawaka ne sai dai a yi hakuri Kai ne yau Kai ne gobe

  • @Suwaga001
    @Suwaga001 Před měsícem

    Masha Allah waka taye dadi mr president rara Allah ya kara basira 🤲

  • @kabirhong5279
    @kabirhong5279 Před 3 měsíci +2

    Rarara kafi karfin yaro a harkan waka wallahi

  • @ashafaumar469
    @ashafaumar469 Před 3 měsíci

    Masha Allah bless you adamu dauda kahutu rara my best singer in Nigeria

  • @AminuAbdulmumini-fn6uc
    @AminuAbdulmumini-fn6uc Před 3 měsíci +1

    Agaskiya rara ba hasada Amma na zaci shehu ibrahim zakaiwa Don Allah kayiwa shehu ibrahim waka

  • @abbamusa3624
    @abbamusa3624 Před 3 měsíci +1

    Wlh nayi tsammani shehu inyass kayiwa waka, amma nasan wataran zakayimasa. Muna gdy ogah

  • @ibrahimmsani2837
    @ibrahimmsani2837 Před 3 měsíci

    Allah ya qara basira

  • @ShafiuspkAdam
    @ShafiuspkAdam Před 3 měsíci +1

    Masha Allah fatan Alkairi mai Albarkan iyaye

  • @AbdouNouhou-bc5pl
    @AbdouNouhou-bc5pl Před 3 měsíci +1

    Wallahi ina yinka rarara kai karche daga nan kasar gabon waka tayi dadi

  • @MusaRafagida
    @MusaRafagida Před 3 měsíci +4

    Aslm barakd❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉 RARARA uga

  • @ISmailSaad-f6v
    @ISmailSaad-f6v Před 2 měsíci

    Masha Allah❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉😊😊😊😊😊

  • @abdulmuminiahmed5102
    @abdulmuminiahmed5102 Před 3 měsíci +2

    Rarara iKon Allah

  • @D.KMAISUBURBUDATV
    @D.KMAISUBURBUDATV Před 3 měsíci +1

    Masha Allah dauda kahutu rarara allah yakara masira ameen 3:55 🎉ok 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤

  • @Uabanaiki-ch4or
    @Uabanaiki-ch4or Před 3 měsíci +1

    سوداني سي شيحو شيحو سي شيحو سي شيحو آنا سوداني 😊😊😊

  • @hassanagarba5829
    @hassanagarba5829 Před 3 měsíci +1

    Masha Allah an gaida sarkin waka

  • @IsahBuhariahmad
    @IsahBuhariahmad Před 3 měsíci +1

    Allah yakara basira

  • @AbubakarIsiya-um5dx
    @AbubakarIsiya-um5dx Před 3 měsíci +1

    Aha namiji

  • @Spunited40
    @Spunited40 Před 3 měsíci

    Allah ya kara daukaka da nisan kwana da shekaru masu yawa mai gida👌👌👌👌👌👌🎉🎉🎉🎉

  • @AfrikamaUnited
    @AfrikamaUnited Před 2 měsíci

    Shehu dan kwarai rarara

  • @shuaibuyakububulama6546
    @shuaibuyakububulama6546 Před 3 měsíci

    Alhamdulillah alakullu halin malam Rarara

  • @DSab-oe2pi
    @DSab-oe2pi Před 3 měsíci

    Gaskiya ne baba Dauda 👍 muna matukar alfahari da kai baba

  • @surajkhalifah1932
    @surajkhalifah1932 Před 3 měsíci +3

    Allah yanuna mun Kai oga na azahiri

  • @NafisaMuhammad-of2jf
    @NafisaMuhammad-of2jf Před 2 měsíci

    ❤❤❤❤❤
    Masha Allah
    🎉🎉🎉🎉🎉

  • @AbubakarJamilu-nn6mx
    @AbubakarJamilu-nn6mx Před 3 měsíci +2

    Allah yaja zamanin ranka shidade

  • @InoussaGarba-nv8xy
    @InoussaGarba-nv8xy Před 3 měsíci +2

    Dauda kahutu rarara kayi ma shehu ibrahim inyass waka dan allah naka inussa daga nan Mali

  • @MamaduMustaha
    @MamaduMustaha Před 3 měsíci +2

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @gambosaeed
    @gambosaeed Před 3 měsíci +1

    Allah yakara basira ❤

  • @ibrahimmaitama9394
    @ibrahimmaitama9394 Před 3 měsíci

    Kafisu sarki... Su kyale ka sai ta Allah tayi

  • @sagiruisahbala
    @sagiruisahbala Před 3 měsíci +1

    Dauda muna godiya

  • @PrinceIboftheyear
    @PrinceIboftheyear Před 3 měsíci +3

    Rara namu Allah yakara basirah ❤

  • @nazirusabiou-ym3ck
    @nazirusabiou-ym3ck Před 3 měsíci

    ❤❤❤❤❤❤❤ inayinka oga

  • @kamalabdullahi4702
    @kamalabdullahi4702 Před 3 měsíci +4

    I Remain Loyal To You Rarara💪🏾💪🏾❤✨

  • @AbdallahMuhammad-tq5nq
    @AbdallahMuhammad-tq5nq Před 3 měsíci

    Yay kwu fa ❤❤❤❤❤

  • @DANGANDEE
    @DANGANDEE Před 3 měsíci +1

    Allah yakara basira ogah yakara nisan kwana yabada rayuwa mai albarka Dan girman Allah yan.uwana musulmai inamai rokonku da girman Allah Adannamin subscribe dan darajar annabi muhammadu sallalahualaihin wasallam Allah yakarama annabi daraja ❤❤❤nagode

  • @ibraheemisah-wn4vl
    @ibraheemisah-wn4vl Před 3 měsíci +1

    Allah ƙara basira chairman

  • @SaniDanjuma-pb4ob
    @SaniDanjuma-pb4ob Před 3 měsíci

    Masha Allah

  • @musaArma-kj8ws
    @musaArma-kj8ws Před 2 měsíci

    gaskiya rarara duniya ne Allah ya Kara basira

  • @user-rl5nu9qs7p
    @user-rl5nu9qs7p Před 3 měsíci

    Jamuje xuwa mai gidan mawaqan qasar hausa
    Alhaji dr dauda Abdullahi kahutu rarara jamiar mawaqa
    Allah yaqara karemuna maigidanmu
    Fatan alkhairi koyaushe chair man
    Rarara waqa tayi sosai dodon mu maganin dodonsu

  • @AbubakarSadeeqUmar-cd5nf
    @AbubakarSadeeqUmar-cd5nf Před 3 měsíci

    Alhmdllh

  • @MurtalaSani-ib5eh
    @MurtalaSani-ib5eh Před 3 měsíci +1

    Allah yasa adace

  • @hanayistudiochaneltv3002
    @hanayistudiochaneltv3002 Před 3 měsíci

    Rarara akace wai baka iya wakaba wallahi. Karya suke ,kaime mai zamani iswear

  • @MurtalaSani-ib5eh
    @MurtalaSani-ib5eh Před 3 měsíci +1

    ❤❤❤ Amma inada tambaya anan

  • @barautanimu5097
    @barautanimu5097 Před měsícem

    Raran waka

  • @AlkasimSani-jh2on
    @AlkasimSani-jh2on Před 3 měsíci

    Duniyar waka muna bayan ka Ogah RARARA

  • @AlhassanAbubakarHassan
    @AlhassanAbubakarHassan Před 3 měsíci

    Allah ubangiji ya kara lfy da nisan kwana mai gida. Allah ubangiji ya kara hazaka da basira. 4rm Pointzero Azare

  • @muhammadbadamasi5566
    @muhammadbadamasi5566 Před 3 měsíci

    I can't help it but like this unconditionally. The raw talent of music runs in blood stream

  • @abdullmaleek1085
    @abdullmaleek1085 Před 3 měsíci

    Best singer

  • @nazirusabiou-ym3ck
    @nazirusabiou-ym3ck Před 3 měsíci

    masha allah allah tsare rara

  • @isahabdulhadiabdullahi
    @isahabdulhadiabdullahi Před 3 měsíci

    Jami'a gidan bankashi 💯

  • @AdamouIbrahim-fb8lq
    @AdamouIbrahim-fb8lq Před 3 měsíci

    Well done

  • @AdamibraheemAdamrimi
    @AdamibraheemAdamrimi Před 3 měsíci

    Allah yataimakeka Allah yakara daukaka danisan kwana waka tayi dadi sosai Muna taredakai harqarshen rayuwa OGA chairman

  • @bishirlawal4151
    @bishirlawal4151 Před 3 měsíci

    Allah yakara basira ina son rara wallahi babu Hassada fa naziru😅

  • @nazirabdou5720
    @nazirabdou5720 Před 3 měsíci

    Allah yakara basira rara duniyar waka

  • @AmiruAliyu-m7y
    @AmiruAliyu-m7y Před 18 dny

    ❤❤

  • @El-Yobawi_TV
    @El-Yobawi_TV Před 3 měsíci

    Qafiya ta samu waje ! ✍️
    Asan mutum akan harkar sa !

  • @BahariSouley-sm9xc
    @BahariSouley-sm9xc Před 3 měsíci

    ❤❤❤

  • @UmarFaruqMuhammad-jd8yi
    @UmarFaruqMuhammad-jd8yi Před 3 měsíci +1

    Allah yakara basira jama'an waka ❤❤❤❤❤❤❤

  • @AbdurrahamanaliyuYunusa
    @AbdurrahamanaliyuYunusa Před 3 měsíci +1

    Kungiyar masoya dauda kahutu rara dama jam iyar A P C na kasa Baki daya na Miko gaisuwa

  • @user-ec2cy5we5x
    @user-ec2cy5we5x Před 3 měsíci

    Macaallah❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @mahmoodhaske2600
    @mahmoodhaske2600 Před 3 měsíci

    Chairman waka yayi. Allah Kara Basira da Arziki

  • @MuhammedAli-lf3br
    @MuhammedAli-lf3br Před 3 měsíci

    Nice ❤❤❤❤❤

  • @MuhammadYau-bz6vt
    @MuhammadYau-bz6vt Před 3 měsíci

    Kwarai

  • @ahmadsurajo4518
    @ahmadsurajo4518 Před 3 měsíci

    Jami ar

  • @UmarMuhammad-qn7mm
    @UmarMuhammad-qn7mm Před 3 měsíci

    Chairman Duniyar waqa

  • @user-jg5cq5xd9o
    @user-jg5cq5xd9o Před 3 měsíci

    wallahi mu masoyan rara masu Jin wakokinsa bamusan abunda yakamata ba ai yakamata mugayamai yayi waka akan abunda yake damun Al umma yagaya ma tinubu cewa fah Al umma suna cikin Wani hali Amma wai sai mutum yazo yayi ma Wani waka kawai mukuma saboda dakikaine kawai sai muyi tajin wakan

    • @user-rl5nu9qs7p
      @user-rl5nu9qs7p Před 3 měsíci

      insha allahu za,ayi akan hakan mujira lokaci kadan

  • @ibrahimdiakite3219
    @ibrahimdiakite3219 Před 3 měsíci

    Ba kada abokin hamaya a duniyar haussa

  • @zakawanaidris6026
    @zakawanaidris6026 Před 3 měsíci

    Jami'Ar Wanka Gaskiya Atashi Kaina Allah Ta'alah Yakara Basira Yakara Daukaka Albarkacin Annnabi Sallahu Alaihi Wassalama 🌹
    Gaskiya Duniya Ta Yadda Kana Gaba Kowana Mawaki A Duniya

  • @user-qw9qu2ch5m
    @user-qw9qu2ch5m Před 3 měsíci

    Allah ya kara hazaka

  • @Autan_Mummy
    @Autan_Mummy Před měsícem

    Dan Allah nima mawakine Ina koyo inaso kazama mai gidana a zamfara nike

  • @imranagwandu9609
    @imranagwandu9609 Před 3 měsíci

    Masha Allah
    Allah ya kara daukaka

  • @abubakar0468
    @abubakar0468 Před 2 měsíci

    Allah ya kara lafiya albaka annabi s a w

  • @user-ep4fc4tf2m
    @user-ep4fc4tf2m Před 3 měsíci

    Ma ha Allah yayi Allah yabika

  • @shamwilyahaya-se6ts
    @shamwilyahaya-se6ts Před 3 měsíci

    Rarara duniyar waka

  • @makelancer
    @makelancer Před 3 měsíci

    Perfect ❤❤❤ Rarara

  • @Halifa_umar_musa
    @Halifa_umar_musa Před 2 měsíci

    Sha kudum malam rara kaci nayara kaci na manyan mq ❤❤

  • @soufianoudanmalandanmalan4768

    Allah ya kara basira da lafiya

  • @ibrahimsale
    @ibrahimsale Před 3 měsíci

    Mai gida Allah yakara daukaka da nisan kwana

  • @MalanHayyaFeysal
    @MalanHayyaFeysal Před 3 měsíci

    Rarara Waka Waka

  • @Nuramranaofficial
    @Nuramranaofficial Před 3 měsíci +2

    🎉 nice brother

  • @ShamawiluMuhammad-st4ur
    @ShamawiluMuhammad-st4ur Před 3 měsíci

    Wlh rara bakataba waqar tayimin dadi kamar wanaa qarba

  • @Yahayyarabo
    @Yahayyarabo Před 3 měsíci

    Muntare jamia gonar waka

  • @YusufMamuda-hb8fq
    @YusufMamuda-hb8fq Před 3 měsíci

    Allan ya Kara basira maigidah 🙏🙏

  • @surajoadamu-s3o
    @surajoadamu-s3o Před 27 dny

    Yi kyao

  • @MukhtarIdris-uz1tq
    @MukhtarIdris-uz1tq Před 3 měsíci

    Dauda kahutu rarara
    Shehudankwarei

  • @Masoya1
    @Masoya1 Před 3 měsíci

    Jami'a gonar waka, ya kamata a wake mana ma'abota soyayya

  • @ABDULCELETV
    @ABDULCELETV Před 3 měsíci +1

    Nice boss

  • @munjiabdullahi7044
    @munjiabdullahi7044 Před 3 měsíci

    Mun Amsa Kira. InshaAllahu Gobe acan zanyi Siyayya