Dauda Kahutu Rarara - Mutumin Banza - Official Audio) 2024

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 8. 09. 2024

Komentáře • 603

  • @user-ky5oj5qf6e
    @user-ky5oj5qf6e Před 28 dny +6

    Karararaaaaaaaaa
    Tu es un vrai champion
    Depuis la côte d'Ivoire a Bouaké ton fan inconditionnelle

  • @NazeefiHaruna
    @NazeefiHaruna Před měsícem +24

    Allah yakara daukaka Mr chairman dauda kahutu rarara

  • @AssoumanaDjabirou-r1m
    @AssoumanaDjabirou-r1m Před měsícem +26

    Kai rarara 😊 n'a daban ne wlh ❤ duba 2 minutes daka saki waka anma sama da mutun 😢345 🎉har sun sawrara ❤masha allah ❤❤❤❤

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 Před měsícem +22

    Annabi SAW yace akwai lokacin da ze zo mutane suna bautawa Dirham da Dinar gashi ko mun gani
    Kuma yace imanin dayanku baya cika sai ya sowa dan'uwansa abinda ya sowa kansa. Allah ya qarawa Annabi SAW daraja kai kuma Rarara kake ko wa Allah ya shiryeka da masu jiqeka da Naira kana hauka

  • @nakowanzamani7288
    @nakowanzamani7288 Před měsícem +18

    Kai Kuma da kake mana kage fah, bamu yafe mu hadu GABAN Allah.

  • @hamisualiyurnk2322
    @hamisualiyurnk2322 Před měsícem +12

    Wallahi wannan bawan Allan yayi gaba saidai ta Allah amma badai mutum ba😭😭

  • @SabiuYusuf-d8i
    @SabiuYusuf-d8i Před měsícem +12

    Masha Allah, Mai Gidana Allah Ya Karawa Rayuwa Albarka, Alfarmar Annabi S. A. W, Ya Kuma kareka Daga Sharrin masu Sharri, da Makiya🙏🙏

  • @AouaSaa
    @AouaSaa Před měsícem +4

    Masha allah alhamdullah yayi allah yakareka da mahasadanka sai dai sumuto insha allah dan gidan tinubu baban mama kahutu rarara ❤❤❤❤❤❤❤👍👍👍👍

  • @DalhatBadamasiAbdullahi
    @DalhatBadamasiAbdullahi Před měsícem +7

    Allah yakarama basira da nisan kwana Allah ya karawa hajiya lfy Allah yayimana katangar tsari da mahassada

  • @user-ni9lr6ip5s
    @user-ni9lr6ip5s Před měsícem +4

    Masha allah Gaskiya Kai Duniya ne Rarara allah ya kara Basira 🇳🇪💕💕💕🇳🇪

  • @DalhatBadamasiAbdullahi
    @DalhatBadamasiAbdullahi Před měsícem +2

    Allah yakara basira Allah yakarawa hajiya lfy Allah yakara shiga lamarinka

  • @Infinix-tv6me
    @Infinix-tv6me Před měsícem +2

    Matukar kana samun allbarkar mahaifia kasaka araika duk duniya babu wanda zai iya Nasara a kan ka wllh tullahi kakula da mahaifiyar ka kasamu allbarka maganin makiya da kwarin gwiwa mama kakula nakula mln rarara Allah ya kara lpy danisan kwana ❤ sako daga naka Abdul khader ❤ zaki ❤ Turkiyya ❤ Italiya ❤❤ Niger gida ❤❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪🤜👍

  • @user-ex7ez9ot7j
    @user-ex7ez9ot7j Před měsícem +2

    Dauda kafuta rarara incha allah hu garfinsu munafukai Allan ya karabasira dauda kafuta rarara wlh tallahi inamukunsonka

  • @JorgeJavier-cl2rc
    @JorgeJavier-cl2rc Před měsícem +2

    In shaa Allahu baza suga bayanka ba
    Allahu yakara rufa asiri ALLAH yakara daukaka da jagoranci Daga Muhammad Aminu kofa

  • @YakuSaidou
    @YakuSaidou Před měsícem +6

    Allah Sarki rayuwa rarara kayi hakori duniyace

  • @JorgeJavier-cl2rc
    @JorgeJavier-cl2rc Před měsícem +6

    Ma shaa ALLAHU Allah yakqra basira chairman ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉

  • @AouaSaa
    @AouaSaa Před měsícem +4

    Masha allah alhamdullah yayi allah yakareka da mahasadanka sai dai sumuto insha allah dan gidan tinubu baban mama kahutu rarara

  • @AouaSaa
    @AouaSaa Před měsícem +4

    Dauda kahutu rarara kabar mutanin banza kawayi allah n'a ganinsu

  • @murtalamuhammad6494
    @murtalamuhammad6494 Před měsícem +4

    Allah ya karawa hajiya lafiya
    Jami'a gonar Waka❤❤❤❤

  • @sadikusaminu3669
    @sadikusaminu3669 Před měsícem +3

    Chairman kayi kabarsu da Allah lkcn kane wlh sai dai sujira sai ta, Allah tayi Allah yakara basira chairman good job 👍👍👍

  • @IbrahimMahammadou-k6f
    @IbrahimMahammadou-k6f Před 13 dny

    Masha Allah

  • @SalehIbrahimsaleh-io4qj
    @SalehIbrahimsaleh-io4qj Před měsícem +14

    Allah ka rabamu da son rai da bin Rudin Duniya dama na Shaidan, Duk Wanda ya cutar da Al'umman Annabi ba Zai gama da Duniya lafiya ba, wannan Alkawarin Allah....Duk Mai habaici yaje yayi yayi lokaci ne, Idan Yau Kaine tabbas Gobe ba kai bane!!!!!

  • @sulaimanalhassanadamu6858
    @sulaimanalhassanadamu6858 Před měsícem +10

    Allah wadaran naka yalalace Arewa muna tir da irinka

  • @karumiabubukar2628
    @karumiabubukar2628 Před dnem

    ❤❤❤❤❤❤

  • @aminusunusi7723
    @aminusunusi7723 Před měsícem +6

    Allah yawulakanta ka dakai da tsohuwarka Uwarka kenan

  • @shalele123
    @shalele123 Před měsícem +3

    Masha Allah sako yakai inda Ake bukata Allah yayi jagora Nagari chairman 13❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @AdammiRaffa
    @AdammiRaffa Před měsícem +2

    Macha Allah maigida Kai maganin mahassada maigida wlh ❤❤

  • @Nouradine_Sanoussi
    @Nouradine_Sanoussi Před měsícem +3

    Rarara namu ina alfahari da kai dauda
    Gaskiya masha allah ❤😂😂❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @habibujamilu
    @habibujamilu Před měsícem +1

    Allah ya Kara daukaka mawaki rarara Allah ya shiga lamarin k y rabaka da makiyya

  • @yaseerdala5271
    @yaseerdala5271 Před měsícem +6

    Your the best chairman

  • @lilbangisadamtv3180
    @lilbangisadamtv3180 Před měsícem +2

    Wannan fah wallahi karamin mahaukaci bane , muyi masa uzuri wawa Kwai jakin Banza, ae kaine banza shasha

  • @yahayadanmalam5995
    @yahayadanmalam5995 Před měsícem +6

    Dan mai cin yayar Kanwar uwarka akwai wani mutumin banza bayanka

  • @ZakariDahiru-u7x
    @ZakariDahiru-u7x Před měsícem +5

    Boss man all the way ❤❤🎉🎉🎉

  • @user-zq3lb6pm6h
    @user-zq3lb6pm6h Před měsícem +3

    Rara allh ya shiryek

  • @kawuleishaq9103
    @kawuleishaq9103 Před měsícem +7

    Rarara jamiah Waka

  • @user-wo8lj4yi8g
    @user-wo8lj4yi8g Před měsícem +3

    Wai dan Allah mike tsakanin Rarara da Nazirou sarkin waka

  • @King_Faisal831
    @King_Faisal831 Před měsícem +3

    Kamar Yadda Kaji Haushi don ana zaginka Haka Suma Wanda Kake zagi suke ji 😢😢😢

  • @user-md7zg8in5b
    @user-md7zg8in5b Před měsícem +3

    Allah ya ma rayuwa albarka rarara

  • @dj_ak_gombe1
    @dj_ak_gombe1 Před měsícem +3

    KAI WATO RARARA DUNIYA NE NAN GANI NAAN BARI WLH

  • @abdoulmoumounidaouda
    @abdoulmoumounidaouda Před měsícem +11

    Allah ya ƙara wa Annabi Muhammad S A W 🤗 daraja 🥰🤲🕋✅

  • @kawuleishaq9103
    @kawuleishaq9103 Před měsícem +4

    May almighty Allah bless you❤❤

  • @abubakarmuhammadaugie4559
    @abubakarmuhammadaugie4559 Před měsícem +2

    Hmm Allah ya kara basira. Wannan ma ta wadatar.

  • @DKB70
    @DKB70 Před měsícem +1

    Allah Ubangijin ya kara daukaka 🤲🤲🤲

  • @user-nm3is2ix8f
    @user-nm3is2ix8f Před 23 dny

    💯🥰🥰💕

  • @kasimusman3438
    @kasimusman3438 Před měsícem

    Rarara is a Hausa music masterful Composer......May Allah be with you and protect against all your enemies.

  • @user-vy6ib2ml8o
    @user-vy6ib2ml8o Před měsícem +4

    ❤❤❤❤ nagode nawa gaskiya

  • @moussahambali1191
    @moussahambali1191 Před 12 dny

  • @mukharmuhammad8003
    @mukharmuhammad8003 Před měsícem

    Rarara bakada mutumci wlhi amma banga laufika ba saboda waƙa sana'arka ce kuma tanan kayi suna, Allah ya ƙara tsarewa shi kuma wanda aka turawa saƙon Allah yisa yaji ya canza.

  • @AbdulazizSanusi-c1f
    @AbdulazizSanusi-c1f Před měsícem

    ❤❤❤❤

  • @saddamahmed3959
    @saddamahmed3959 Před měsícem +2

    Masha Allah Allah ya kara basira

  • @adamuabubakar-r7y
    @adamuabubakar-r7y Před měsícem +2

    ❤yayi

  • @HambaliBabanseti
    @HambaliBabanseti Před měsícem +1

    rarara❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @hlhadaddmusa6810
    @hlhadaddmusa6810 Před 22 dny

    Rarara u are number one music in Nigeria

  • @AbdulazizMuntari
    @AbdulazizMuntari Před 7 dny

    Kafi shata

  • @UsmanAuwal-yj6qy
    @UsmanAuwal-yj6qy Před měsícem

    Masha Allah yayi kyau sosai walahi ko dauda rarara I love you

  • @TujjaniAbubakar-y1k
    @TujjaniAbubakar-y1k Před 14 dny

    Yayi daidai haka mai gida

  • @kasimusman3438
    @kasimusman3438 Před měsícem

    Allah ya karama basira Rarara ....ka zama gamji

  • @abdurrasheedyakub1751
    @abdurrasheedyakub1751 Před měsícem +2

    Qarshen iya waqa rarara🥳

  • @user-ex7ez9ot7j
    @user-ex7ez9ot7j Před měsícem +1

    Macha allah dauda kafuta rarara Allan yagaramabasira

  • @MAMUDO_MEDIA
    @MAMUDO_MEDIA Před měsícem

    Masha allah tunda shata ya mutu bannkara jin wakar data birgeni ba irin wanann gaskiyane dauda allah ne gatanka kuma ya tsaya maka waka tayi dadi kuma tayi ma ana ta wa azantar nanda shekara 50 ba lallai asamu waka mai ma anar wannan

  • @KhalidUmar2
    @KhalidUmar2 Před měsícem +1

    Wan nan Gaskiya ne my boss Allah ya taimaka

  • @YahayaAbubakar-t9e
    @YahayaAbubakar-t9e Před měsícem +1

    Masha Allah yayikyu rarara

  • @abuzaid8441
    @abuzaid8441 Před měsícem

    🎉❤ Allah Yakara Basira Shatan Zamani Rarara Jamiar Waka ❤🎉

  • @AhmadNijer-ul4re
    @AhmadNijer-ul4re Před 21 dnem

    ❤❤Aasass

  • @Maussa.Idirissa.
    @Maussa.Idirissa. Před měsícem +1

    dauda kahutu rarara meyafaru ayihakuri dajamaa

  • @SukairajuIbrahim-p8l
    @SukairajuIbrahim-p8l Před 7 dny

    Allah yatsare ka megida

  • @OusmaneMamadou-zp2bf
    @OusmaneMamadou-zp2bf Před měsícem

    🎉

  • @user-oi4cs7nl6c
    @user-oi4cs7nl6c Před měsícem +1

    Allah Sarki rarara duniyaci kayi hankuri

  • @abubakarsuleiman-b2n
    @abubakarsuleiman-b2n Před měsícem +1

    Masha Allah Allah yakara daukaka

  • @HopefulBike-uk5vs
    @HopefulBike-uk5vs Před 22 dny

    Allah ya kara basira alfarmar annabi Muhammad s a w 💯💯

  • @BALARABEYUSUF-dr8re
    @BALARABEYUSUF-dr8re Před měsícem

    Allah yayafemaka kurakuranka da namu bakidaya tabbs kanada baiwa rarara

  • @AminuAbubakar-xc4cc
    @AminuAbubakar-xc4cc Před měsícem

    Masha Allah Allah yakara basira waka tayi wlh

  • @MuhammadDanrano
    @MuhammadDanrano Před měsícem +1

    Tabb rarara iKon allh allh ya kara basira

  • @SaniDanbaba-x1b
    @SaniDanbaba-x1b Před 5 dny

    Gaskiya wakartayi balefi masubakinciki sai disunity Allah yakareka

  • @AbdullahiAuwalkafinta
    @AbdullahiAuwalkafinta Před měsícem +1

    Allah ya kara basira sarkin wakar Africa

  • @fuadali4470
    @fuadali4470 Před 25 dny

    Jami'a gonar Waka ✊

  • @IbrahimIshaq-w8h
    @IbrahimIshaq-w8h Před měsícem

    ❤slm

  • @shamsuddeenyusuf5430
    @shamsuddeenyusuf5430 Před měsícem +2

    Allah ya Kara suttura ❤

  • @NuraYusuf-nz3mz
    @NuraYusuf-nz3mz Před měsícem +1

    Rarara ikon Allah

  • @AhmadTijani-zt1vp
    @AhmadTijani-zt1vp Před měsícem +3

    Wawa Kawai

  • @ibrahimahmadibrahim3913
    @ibrahimahmadibrahim3913 Před měsícem

    Gabadai Gabadai jami'ar waka Allah ya kara kareka Ameen ya hayyu ya Qayyum 🤲

  • @Kabirugana22
    @Kabirugana22 Před měsícem +1

    Masha Allah, Allah yakara daukaka

  • @Diamondflash-t8i
    @Diamondflash-t8i Před 27 dny

    Sai Rarara Allah ya Kara Maka bewa

  • @maspalachanel8695
    @maspalachanel8695 Před měsícem +1

    Rarara iKon rabbi

  • @murtalamuhammad3104
    @murtalamuhammad3104 Před měsícem +1

    Allah yasah mu da ce 🤲🤲

  • @IsaBuba-ou2yx
    @IsaBuba-ou2yx Před měsícem

    Dauda rarara we are together with u senior man God will protect you from ur enemies

  • @YunusamusaIsah-rm4tc
    @YunusamusaIsah-rm4tc Před měsícem +4

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ ma sha Allah very nice

  • @AbbaMohammedshettima-b5y
    @AbbaMohammedshettima-b5y Před měsícem

    Sakarai wawa jaki

  • @AbubakarYarima-c5g
    @AbubakarYarima-c5g Před měsícem

    Rara ikon allah alhamdulilah

  • @hassanehassane2012
    @hassanehassane2012 Před měsícem

    ❤masha allah rarra kafi karfinsu allah ya kara basira wananfa kagamadasu

  • @umarishaq3565
    @umarishaq3565 Před měsícem +4

    Mashallah

  • @dmalangraphics
    @dmalangraphics Před měsícem +1

    I like your music

  • @IbrahimMousa-pl3rd
    @IbrahimMousa-pl3rd Před měsícem +2

    ❤️❤️🎉🎉🎉🎉

  • @muhammadgarba9609
    @muhammadgarba9609 Před měsícem

    Masha Allah fatan Alheri, ina godiya dajin wannan waka Wallahi tayi dai dai da wannan lokaci.

  • @jamilujGombe
    @jamilujGombe Před 21 dnem

    Allah ya isa bamu yafeba Wani Shari,a sai alahira

  • @KabeerShuaibu-g1c
    @KabeerShuaibu-g1c Před měsícem +1

    Sae Mai gida rarara

  • @abubakarabdullahi8386
    @abubakarabdullahi8386 Před měsícem

    Mashallah barakallah ❤❤❤❤❤❤😂😂😂😂😂😂😂😂🎉❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤

  • @ArmiAtto-hf1ho
    @ArmiAtto-hf1ho Před měsícem +1

    Allah ya yarda dauda

  • @muhammadabideen4964
    @muhammadabideen4964 Před měsícem +2

    Masha Allah chairman

  • @abdullahiabubakar7540
    @abdullahiabubakar7540 Před měsícem +2

    ❤ Allah yabiya rarara😅