Tatsuniyar Gizo da Saniya | Mudi Da Dan Liti | Hausacartoon | 4K UHD

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • Barka da zuwa Tashar Hausa Cartoon, Muna godiya da ziyartar Wannan Channel namu Mai Albarka, dafatan kun amfanu da abinda kuka kalla... Mungode! Mungode!! Mungode!!!
    Sannan kada ku manta Kuyi Subscribe a Hausa Cartoon Channel Domin Samun Sabbin videos na fadakarwa, ilimantarwa da kuma nishadantarwa...
    / hausacartoon
    Zaku iya ziyartar shafikan mu na sada zumunta
    Ku biyomu a
    --------------------------------------------------------------------------------------
    Tiktok: / hausacartoon
    Facebook: / hausacartoontv
    Instagram: / hausacartoon
    ---------------------------------------------------------------------------------------
    Mungode da ziyartar wannan channel
    Subscribe to / hausacartoon
    ---------------------------------------------------------------------------------------
    Please Subscribe to Nurul Bayan channel:
    / @nurulbayan7803
    --------------------------------------------------------------------------------------
    #24clanTech #HausaCartoon #UbangoKids #kids #HausaTV #MadubiTV #24clanTech
    #HausaCartoon #gizo #koki #fara #turwa #damina #tatsuniya #kiriku #kirikou #Hausa #Cartoon #zaki #giwa #rakumindawa #gidangizo #aku #maganajarice #labarinhausa #daredubudadaya #labari #labarai #nishadi #bandariya #wasa #wasanni
  • Krátké a kreslené filmy

Komentáře • 10

  • @samailamohammed1927
    @samailamohammed1927 Před rokem +2

    Gaskiya karshen tantsuniyar bashi da Wani ma'am Sam.

  • @MuhammadBasheer-j2n
    @MuhammadBasheer-j2n Před 19 dny

    😂❤❤❤❤

  • @abukasimaisha8658
    @abukasimaisha8658 Před 2 lety +2

    Masha Allah. Muna Jin dadin tatsuniya masu fadakarwa

    • @HausaCartoon
      @HausaCartoon  Před 2 lety

      muna godiya sosai

    • @abukasimaisha8658
      @abukasimaisha8658 Před 2 lety +2

      @@HausaCartoon ai mune da godiya, saboda Koh bamuyi anfani da darasin ciki yanzu bah, wataran zai mana amfani sosai da sosai

  • @sadeeqshafiu4466
    @sadeeqshafiu4466 Před 2 lety +2

    Allah yakara fasaha aiki yayi kyau sosai 👍

  • @halimcyhausagirl5308
    @halimcyhausagirl5308 Před 2 lety

    Kome yayi de background sound ne yakeyinyawa hiliz a yinga yagewa

    • @HausaCartoon
      @HausaCartoon  Před 2 lety +1

      muna godiya da shawarar da kika bada, zamuyi kokiari mu gyara

  • @maryammagaji6795
    @maryammagaji6795 Před měsícem

    Please i need to have a chat with the content creator. I am writing an academic paper on this tale
    Can i have an email address to send mail to?

    • @HausaCartoon
      @HausaCartoon  Před měsícem

      Okay contact me on tahmadusman@gmail.com