Madallah da irin wannan neman aure Sheikh Adam Muhammad Albani Gombe

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024
  • A irin wannan neman aure Allah Yake saka mata Albarka. #malam #aure #sunnah

Komentáře • 34

  • @abdul-hadisaidu3895
    @abdul-hadisaidu3895 Před měsícem

    Ma Sha ALLAH
    Gaskiya madallah da irin wannan neman awren

  • @sufisadisu
    @sufisadisu Před 2 měsíci +2

    Allah karawa Annabi daraja S.A.W.

  • @autakakatv6352
    @autakakatv6352 Před měsícem

    Masha ALLAh❤❤

  • @user-qf7ry8up5z
    @user-qf7ry8up5z Před 2 měsíci +3

    Masha Allah

  • @user-we9zg2nr9c
    @user-we9zg2nr9c Před 2 měsíci +2

    ماشاء الله تبارك الله

  • @abubakarmuhammad6470
    @abubakarmuhammad6470 Před 2 měsíci +1

    Masha'Allahu

  • @nafissamagagi5682
    @nafissamagagi5682 Před 2 měsíci +1

    Allahu Àkbar ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @bodmazyusuf4683
    @bodmazyusuf4683 Před 3 měsíci +1

    Allahu'akbar! Ka ji gidan mutunci...
    Allah ya sa albarka 🤲🏽

  • @user-pi9fb4bu3y
    @user-pi9fb4bu3y Před 2 měsíci +6

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @yussufle227
    @yussufle227 Před 3 měsíci +1

    Masha Allahu ❤❤❤❤

  • @chafaimoumouni9249
    @chafaimoumouni9249 Před 3 měsíci +2

    Allah ya basu zaman lafiya kaji aiki cikin sauki

  • @nuraabdullahi6614
    @nuraabdullahi6614 Před 3 měsíci +2

    Daman Yanzu Idan Kana Da Yaya Mata Ai Sai Addu'a Allah Ya Kawo Mazaje Nagari Kuma Idan Mazajen Sun Zo Ya Kamata A Takaita Wadannan Tsarabe_Tsaraben Da Suke Cire Ma Auren Albarka Ayi Wuf Dashi Cikin Sauki Baku Dami Kowaba Kuma Lowa Bai Dameku ba.

  • @user-ez8ki5xp6b
    @user-ez8ki5xp6b Před 3 měsíci +1

    Allah ya saka da alkhairi mlm

  • @user-wm2wv1jp8d
    @user-wm2wv1jp8d Před 3 měsíci +1

    ماشاءالله تبارك الله

  • @Nura-ik1qs
    @Nura-ik1qs Před měsícem

    ❤❤❤❤❤

  • @JiddaNas
    @JiddaNas Před 2 měsíci +1

    Tab ummmm Abu yayi kyau

  • @fodioyahaya7506
    @fodioyahaya7506 Před 2 měsíci +2

    Kuji tsoron Allah kudaina saka hoton mata sunyi kwalliya, kima ku saka darussunnan

  • @mabbalanzai
    @mabbalanzai Před 3 měsíci +2

    Ba za tayi daraja ba a wannan zamanin

  • @Hasneem528
    @Hasneem528 Před 2 měsíci +2

    To kai mal zaka iya yi ma yarinyar ka haka?

  • @AminaJibrin-nt6dm
    @AminaJibrin-nt6dm Před 3 měsíci +1

    Ba binchike duniyan nan malam

  • @yakubugarbanayaya566
    @yakubugarbanayaya566 Před měsícem +1

    To ina iyayen sa?! Gaskiya dai akwai kuskure a irin wannan aure domin Manzon Allah S ya yi umarni da yin bincike kafin bayar da aure ko nema.sannan babu sanin iyayen yaro babu jagorancin su alhali a Shari'a Ubansa ko Kakansa shine Waliyyi majibincin lamarinsa amma duk an tsallakesu ba su ma sani ba. Irin wannan ne da an samu matsala ko akasi yarinyar zata zama ba tada wata ƙima ko ta sisi!
    Sauƙaƙawan yana da matukar kyau haka.sai dai idan da girma da mutunci to iyayensa Yakamata a shigo da su ba abokai ba. Allah ya datar damu

  • @salmaidrees4078
    @salmaidrees4078 Před 2 měsíci +2

    To Allah dai yasa ya dinga ganinta da daraja irin wnn aure kmr an gaji da ita irin ta gallebe su din nn😂 ba wani bincike cab😂😂😂

  • @eenarage3021
    @eenarage3021 Před 3 měsíci +2

    Maganin yaran dasuka zama algagai ga iyayan su kenan,( kazo ka tattara ta ku tafi )😂

  • @AdamuhamzaAdamuhamza
    @AdamuhamzaAdamuhamza Před 2 měsíci

    0:58

  • @hassanmaiyaki6372
    @hassanmaiyaki6372 Před 2 měsíci

    ✅☝️☝️☝️✅🤲🏻🤲🏻🤲🏻✅🕋🕋🕋✅

  • @MuhammadNasiryahaya
    @MuhammadNasiryahaya Před 23 hodinami

    Masha Allah

  • @user-io2ms8ho2r
    @user-io2ms8ho2r Před 2 měsíci +2

    Masha Allah