ZAZZAFAR TATTAUNAWA SHEK MUNIRU KOZA DA ALKANAWI IZALA AKAN SALATILFATIHI

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
    MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
    Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
    A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
    👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
    / @tazkiyatv1073
    #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah

Komentáře • 22

  • @salihuabdullahi6762
    @salihuabdullahi6762 Před 5 měsíci +1

    Masha Allahu malam munir

  • @JoyEnotoe-pg2up
    @JoyEnotoe-pg2up Před měsícem

    Dan Allah sarki zaki allkanwi wawane hayaniyane aikinsa bayada fafinta Allah chirya Allah samudacthe

  • @mansuryahaya6271
    @mansuryahaya6271 Před 4 měsíci +1

    Kai sarki zaki muna fikine Dan wawuya kawai

  • @ibrahimsaleh8166
    @ibrahimsaleh8166 Před 5 měsíci +2

    Allah kare musulunci daga sharrinka sarki Zaki.

  • @ibrahimsaleh8166
    @ibrahimsaleh8166 Před 5 měsíci +1

    Saboda baka taba kawo matsala dake damun alummaba. sai dai hada husuma da Kara gaba tsakanin alummar Annabi s.a.w, Allah Mana tsari Kai.

  • @user-yh5rp9md5s
    @user-yh5rp9md5s Před 4 měsíci

    Wllhy alkanawy ko inyassi da tijjani suka zo yafi karfinsu bele berayen nan

  • @user-yh5rp9md5s
    @user-yh5rp9md5s Před 4 měsíci

    Koza matsoraci ne wllhy hhhh

  • @umarlimanchi8268
    @umarlimanchi8268 Před 4 měsíci

    Alkamawi tsoron mallam Abdulfathi yakeyi.

  • @user-xx4xl3co2l
    @user-xx4xl3co2l Před 4 měsíci

    gaskiya munir koza ya ji bugu mai zafi daga alkanawi,,,,,,,,,,domin ya ga challenje din da ba zai taba iya defending ba

  • @user-vo6gj8jl1h
    @user-vo6gj8jl1h Před 5 měsíci

    Izala
    Iskanci

  • @yusufisa3359
    @yusufisa3359 Před 4 měsíci

    Ai anje nesa, wato daga "Alfatihi Lima ugliqa" kasan tafi ko wacce salati falala saboda yabon Annabine Saw ,yabon Annabi Kuma babban al'amarine acikin addinin

  • @user-xx4xl3co2l
    @user-xx4xl3co2l Před 4 měsíci

    munir koza....kai matsoraci ne,,,,duk sadda alkanawi ya zo...guduwa kakeyi

  • @twinstvchanneltv
    @twinstvchanneltv Před 5 měsíci

    Wallahi Alkanawin Izala yanajin Sarki Zaki ya kawo sunan Abulfathi yake kokarin guduwa a rude

  • @AbdulkadirUsman-zi1us
    @AbdulkadirUsman-zi1us Před 5 měsíci +1

    Izala tafara da rikicine,Iyayanmu masu hakuri, Amma yanzu ansamu matasa masu Ilmi to su hakuri sai Annabi. To yanzu sunsake komowa da rikicin. Shiyasa yan darika sungano tahaka suka shigoda BOKO HARAM.domin lalata musulmi da aikinsu.

  • @adamuharuna3246
    @adamuharuna3246 Před 5 měsíci

    Sarki zaki wallahi munafikinr

  • @belloharuna6760
    @belloharuna6760 Před 4 měsíci

    the moderator and hose are all selfish wallahi. sarki zaki wallahi bakada adalci same as moderator your taking side. taya zamu biku bayan muna ganin son zuciya.

  • @Hajia_Reza
    @Hajia_Reza Před 4 měsíci

    Kai me wannan channel din ba adali ba ne ko kadan. Sai ka ringa maqe murya kamar munafiki

  • @Anashassanhamza
    @Anashassanhamza Před 5 měsíci

    Walahi wannan kafircine ubangiji ya turomana annabin karshe babu wani wanda ze zomana da sabon abu mukarba sabo da manzon allah yacikamana adininmu cifcif dan haka bamusan wani imamul bukari ba

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 Před 5 měsíci

    Alkanawi jahili

    • @Ahmedidisumailatv
      @Ahmedidisumailatv Před 2 měsíci

      Kaji Tsoron Allah Yanzu Alkanawi da Abokin Tattaunawar sa sun cancanci a kira Su Jahilai?
      Wanda ya kira su Jahilai Anya Sunan bazai Koma Kan Wanda ya kira su da wannan Suna ba?