Tattawnawa Kai Tsaye Tare da Adam A. Zango

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024
  • Tattaunawa kai tsaye tare da Adam A. Zango, Ɗaya daga cikin shahararrun jaurimai a masanaʼantar shirya fina-finai ta Kannywood a cikin shirin "Goben Kannywood" wato Future of Kannywood a turance.
    Shirin ya shafi tattaunawa ne da masana film, da hukumomin film, dama masu halittar fina-finan gaba ɗaya
    Biyo mu a duk kafafen yada zumunta da @periomnewshausa
    Interviewer: Amina Sabo Garba Fagge
    Guest: Adam A. Zango
    Website: hausa.periomne...
    #periomnews #periomnewshausa #kannywood #adamazango #kannywoodflix #kannywoodfilm #kannywoodseriestv #kannywooɗcelebrities #hausafilms #viral #viralvideo #filmmakers #filmmaking #filmmaker #film #hausa #director #cinema #movies #hausamovies #arewacelebrities #arewamovies #movie #alinuhu

Komentáře • 63