Hukumar Hisbah ta kama G-fresh kan Izgili wa Al-qurani tare da kama Lawancy kan Yadda badala

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024
  • Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta kama fitaccen mai amfani da shafukan sada zumuntar nan da aka fi sani da G-Fresh
    Rahotannin da ke shigo mana yanzu na nuni da cewa hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke wani fitaccen ɗan TikTok, Rabi'u Sulaiman.
    Kano State Hisbah Commission says it has arrested a popular social media user popularly known as G-Fresh.
    The reports that are coming to us now indicate that the Kano state Hisbah commission has arrested a popular TikTok member, Rabi'u Sulaiman.
    Hukumar Hisbah ta kama G-fresh kan Izgili wa Al-qurani tare da kama Lawancy kan Yadda badala
    ---------------------------------------------------------------------------
    Tashar Hausa info zata kawo muku labarai kan masu Nishadarawa a Najeriya da ma Duniya Baki Daya
    Wanda sun hada da
    Yan kannywood
    Mawaka
    Da sauran labarai masu Jan hankali.
    The Hausa info channel will bring you news about entertainers in Nigeria and the rest of the world
    Which they include
    Kannywood
    Poets
    And other interesting stories
    #Hausainfo #jarumankannywood #hausa #kano

Komentáře •