Zazzafan Sako zuwaga Malamai akan ZANGA-ZANGA. Sheikh Abulfathi Sani Attijjany

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 07. 2024
  • Muna Alfahari daku. Dafatan zaku DANNA SUBSCRIBE sannan ku danna alamar ƘARARRAWA 🔔 Kuyi SHARING a Shafukan Facebook, WhatsApp da kuma Twitter Domin amfanar da Alumma.
    Wannan Shafi namune baki daya. Sabida haka muna karbar shawara domin mucigaba tare.
    @Al-firãsah TV @Firdauss Tv ‎@Mu'assasatul Anwãr Africa
    #alfirasah_tv #muassasatv #zawiyyatv #bakoritv #africa #alfaidatv #nigeria #nightcore #darulfikirtv #new #news #nature #wildlife #africa s#jungkook #faidate #abuja #business #bauchi #bushkido
    #Zawiyyaonlinetv #Izzarso #Zawiyyatv #SheikhDahirubauchi #Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam #Asakirtv #SirrinsuMedia #Dalatopnews #Hamisubreaker #AwaisIbrahim #MurnaHausatop #AfricaHausawa #Mazajene #Suhaltv #Hausatrue #fatimiyyaalawaiyya #HausaSmarttv #FreshEmir #BakoriTv #Dorayifilmlimited #Arewarmutv #SalisuUmar #Maisanaakanotv #Cizo1germany #DattiAssalafy. #Bakoritv #FagenNishadi #WaazidaHausa #Alfurqantaalimtv #Ntanews #thebliever #Abumusawa #Duniyarkannywood #Alisharatv #makiratv #Yasminharka #halidubuhausamovies #KahutuEntertainment #filinwasannigargajiya #hausakingdom #mamayaustudio #besthausa #Ambato tv #Alannurmedia #Annahjulhamid

Komentáře • 80

  • @ousmanmahama5053
    @ousmanmahama5053 Před 19 dny

    Malamay su kyãra . Ya Allah ka tausaya mana ka sãsansa tsakanin mu ya Allah ka hada jukãtan musulmays gabãki daya Amin al-barkacin Annabi Muhammadu SWA

  • @UzairuAbdullahi-oj8ui
    @UzairuAbdullahi-oj8ui Před 17 dny

    Wallahi Kun ban tasayi Nigeria Allah ya muku can jin rayuwa ya hayyou ya Kai yum

  • @ousmanmahama5053
    @ousmanmahama5053 Před 19 dny

    Allah ya sãka da al-heri Amin 🤲

  • @isahyusufnajeji7300
    @isahyusufnajeji7300 Před 20 dny

    ALLAH yasakada alkairi

  • @ousmanmahama5053
    @ousmanmahama5053 Před 19 dny

    Magana yayi 👍

  • @IbrahimIshak-se6xl
    @IbrahimIshak-se6xl Před 24 dny

    Allah ya saka da alheri

  • @ShafiuBashola
    @ShafiuBashola Před 25 dny

    Allah yakarawa annabi daraja

  • @NuraKabir-mv6hg
    @NuraKabir-mv6hg Před 22 dny

    Allah saka dalakara

  • @IbrahimSalifou-yp2fc
    @IbrahimSalifou-yp2fc Před 25 dny +1

    Allah Ubangiji Subhanahu Wata'ala Maikowa Maikomai ya saka ya kara sassakawa da dukkanin alkhairi ALFARMAR GIRMAN KADRIN SIRRIN BUWAYAR KWARJININ IZZAR ISAR KIMAR GWALAGWALAN DARAJOJIN MATSAYIN KADRIN MAHIMMANCI SIRRIN ANNABI MUHAMMADU SALLALLAHU ALAIHI WA ALIHI WA AS'HABIHI WA SALLAMAN TASLIMAN KASIRAN WA MAN TABI'AHUM BI IHSANIN ILA YAU MIDDINI

  • @NasuruNasko
    @NasuruNasko Před 22 dny

    Wayannan ba malaman Allah bane,na gwabnatine zasu fada agaban Allah

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa Před 26 dny +1

    Allah ya saka maka da alkhairi Sheikh Abul fathi

  • @AhmadMuhamma-u3e
    @AhmadMuhamma-u3e Před 21 dnem

    Allah yakaralafiya

  • @salisuiliyasu7672
    @salisuiliyasu7672 Před 23 dny

    Good talk ❤

  • @TasiuNakowane-wx9bd
    @TasiuNakowane-wx9bd Před 22 dny

    Mucigana da adua Allah yakawomana dauki mungode malam

  • @jafaruwada2507
    @jafaruwada2507 Před 22 dny

    Ni Dan izala ne Amma inason ka da gaske.
    Good thought and wisdom

    • @Muassasa
      @Muassasa  Před 22 dny

      @@jafaruwada2507 Muna godiya Allah ya hada kan al'ummar Annabi S.A.W

  • @IbrahimSalifou-yp2fc
    @IbrahimSalifou-yp2fc Před 25 dny +2

    ZAKIN FAIDA KARIYA GA MASOYINMU ANNABI MUHAMMADUR RASULULLAHI SALLALLAHU ALAIHI WA ALIHI WA AS'HABIHI WA SALLAMAN TASLIMAN KASIRAN WA MAN TABI'AHUM BI IHSANIN ILA YAU MIDDINI
    FATHIN BAUCHI SAURAYI BAJE SHAIDANI
    MUHAMMADUR RASULULLAHI SAW
    MUHAMMADUR RASULULLAHI SAW
    MUHAMMADUR RASULULLAHI SAW
    MUHAMMADUR RASULULLAHI SAW

  • @user-cj4rn8qi9v
    @user-cj4rn8qi9v Před 22 dny

    A yaukam kaburgeni kafadi gaskiya 😊

  • @rabiouisssaka9414
    @rabiouisssaka9414 Před 26 dny

    Allahumma amin summa amin ya rabbil alamina ❤🤲🤲jazzakumullahu khairan ya maulana ❤

  • @AbdulazizuMamman
    @AbdulazizuMamman Před 17 dny

    ❤❤❤

  • @BoubacaraliAli
    @BoubacaraliAli Před 25 dny

    Ma cha allah chaihk abulfathi sani attijjaniya

  • @hausacryptochannel6916

    ❤Allah ya saka da Alhari muna godiya

  • @SaidouTsoho
    @SaidouTsoho Před 24 dny

    Allah yakalafiya allah yakaru mumu ere erenku dubu bissa dubu su abdul fatahi su shak junaidu dasauran malummanku dawanda mukasani dama wadanda bamusaniba ❤❤❤

  • @LawaliRabe-ig1ho
    @LawaliRabe-ig1ho Před 23 dny

    ❤❤❤❤❤❤❤🎉

  • @DawudAbdulrahim
    @DawudAbdulrahim Před 24 dny

    Allah ya saka da alkairi allah ya biya

  • @ShurajoAbdullahi
    @ShurajoAbdullahi Před 24 dny

    Ameen sadauki

  • @MustaphaMgashiu
    @MustaphaMgashiu Před 26 dny +5

    Allah yasaka da alkhairi zaki masoyin annabi saw 💪💪💪

  • @user-ri9no5fw7j
    @user-ri9no5fw7j Před 26 dny

    Macaallah mubarak hakkane fa malam ❤❤❤

  • @user-qj8vk4qr7p
    @user-qj8vk4qr7p Před 24 dny

    Wannan shine maganar gaskiya. Allah ya saka da alkairi malam, Amma Wlh duk malamin da ya tsaya yin Wani raddi akan maganar wannan zanga-zanga ba tare da ya goyi bayan yin kira ga gwamnati ba Don ta gyara, muma zamu tsaya tsayin daka mu ci mutuncin shi,

  • @nurasharifbalamashaallah1735

    Allah yasaka

  • @SeikoDm-lu3xg
    @SeikoDm-lu3xg Před 21 dnem

    May Allah help us make peace with them

  • @Youssef-dv3pv
    @Youssef-dv3pv Před 25 dny +1

    ❤❤❤❤❤❤❤

  • @muhammedsunusiyusuf4998

    Masha Allah dodon wahabiyawan karshen zamami

  • @BoubacaraliAli
    @BoubacaraliAli Před 25 dny

    Ameen

  • @MAABTV-ph8nv
    @MAABTV-ph8nv Před 25 dny +1

    Wallahi bayaci Muslim Muslim tikit dan kwakwasiya ne

  • @sagirumuhammad3777
    @sagirumuhammad3777 Před 26 dny

    Muna godiya❤

  • @BelloAhmadu-sj2dp
    @BelloAhmadu-sj2dp Před 26 dny

    Masha Allah

  • @AyoubaNamirou-ss8jl
    @AyoubaNamirou-ss8jl Před 26 dny

    Muna godia maulana

  • @user-nm6os6wt5g
    @user-nm6os6wt5g Před 26 dny

    malamai sunci yadin mage. Wlh. Sunci 5 million

  • @sanimcmaiwaka
    @sanimcmaiwaka Před 26 dny

    Allah yasaka malan ya gida ya kokari

  • @ibrahimmasta-hs2hc
    @ibrahimmasta-hs2hc Před 26 dny

    maulayal karim shuhuo abul fatahi sani atijani mun godi sosayi

  • @yahayaabdullahi5092
    @yahayaabdullahi5092 Před 26 dny +1

    Dan Allah ku kunyi kama da Malaman da Manzon Allah ﷺ yace abi? Bayan kuna tare da Azzaliman Shugabanni!!!

  • @AhmadMuhamma-u3e
    @AhmadMuhamma-u3e Před 21 dnem

    Hakanifa ❤😅😂

  • @user-fu1nb6wl7l
    @user-fu1nb6wl7l Před 25 dny

    Tu peux regarder isha FM aujourd'hui

  • @MustaphaShaaibu-pf9sy
    @MustaphaShaaibu-pf9sy Před 25 dny

    Haba gadan qaya AI kun bar Allah kun kama kudi

  • @user-wp6df5jj5v
    @user-wp6df5jj5v Před 25 dny

    ❤❤

  • @SheikhaibrhamInyassbarhama

    ❤❤❤❤

  • @muhammedsunusiyusuf4998

    Su sukaja da sukace ayi musulim musulim mai taliya ga irin tanan

  • @bishirabdullahi6723
    @bishirabdullahi6723 Před 24 dny

    Cindako harda su kaza

  • @user-fu1nb6wl7l
    @user-fu1nb6wl7l Před 25 dny

    alcanau il t'attend isha FM

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 Před 24 dny

    Nayi mamaki yo jaki bakajin bugu yayi magana ta hankali masa Allah jaki yafara hankali yao ba zagi😅😂

  • @muhammedsunusiyusuf4998

    Akwai malamai akwai ya kasuwanci saboda haka Yan musulim musulim mai taliya su suka ja

  • @aminabulama9184
    @aminabulama9184 Před 20 dny

    Ba girmankabane

  • @Musahussaini-fp8ph
    @Musahussaini-fp8ph Před 25 dny

    Yau kayi magana mai kyau

    • @hamiduumar3259
      @hamiduumar3259 Před 3 dny

      Kullum ma a mai kyau yake yadda kake haka kake ji

  • @user-lr2mv4gw5p
    @user-lr2mv4gw5p Před 25 dny

    😂ashe gayen nan haka kake da fikra ? Gaskia na jinjina ma

  • @koyunfalakiasaukitv1754

    Kai albanin gombe idan kanaganin baza.iya rikito da kai akan minbari ba to kacigaba da cewa baza.ayi zanga zanga ba

    • @muhammadgonia.2946
      @muhammadgonia.2946 Před 24 dny

      Wai don ma ana gayamaka idan zata amfane ka, kana sakarci, dan'Ubanka kada ka fasa fita zanga-zangar. Amma Sheikh Al-Bani Gombe bai fasa fadat gaskiya ba. Da Kuma cewar zanga-zangar ba Musulunci ba ne. Idan ka haifu kazo ka rikito da shi kan Mimbari.

    • @koyunfalakiasaukitv1754
      @koyunfalakiasaukitv1754 Před 24 dny

      @@muhammadgonia.2946 Ni bazan zagekaba duk da kazageni domin ni nasan darajar iyaye na da Kuma darajar malamai masu tsoran Allah.ba irin malaman da zasu ce zanga zanga halicce alokacin Jonathan yana shugaban kasa yanzu kuma su dawo sace mana zanga zanga haramun ne saboda kin Allah.kuma yakamata kasani cewa a Nigeria ba da Al.qur.ani Mai girma ake hukunci da shi ba.costition ne ake hukunci da shi.kuma adokar constitution zanga zanga halicce.sannan bari kaji abunda malami na Allah sukace.atsarin musulunci yadda ake fitowa aranar zabe da maza da mata da yara wajan zabar shugaba yasaba da tsarin musulunci Amma malami suka ce ya halacta abisa lulura.ko da ace zanga zanga haramunce to halacta abisa lalura domin wannan itace hanya kadai Wanda zasu fahimta domin su gyara.to Allah yasa mudace

    • @koyunfalakiasaukitv1754
      @koyunfalakiasaukitv1754 Před 24 dny

      Kuma karka manta akwai wani hadisi na manzon Allah S A W yace idan malami yazama makwadaici to Allah yasanya masa kwadayin kare saba.in.kuma karka manta wadanda zasu fara shiga wutar jahannama sune wadanda Allah S w A yabasu sani sannan basuyi aiki da sanin su ba.kuma Wanda yake goyan bayan azzalumau Shima azzalumi ne haka qa.idar take.idan Kuma ance yakar azzalumai haramun ne to muna jiran hujja daga Al.qur.ani Mai girma ko daga hadisi Kuma da hadisin da.ifene to Inason aka mani hujja da shi.

  • @HarounaOusseiniDjibo
    @HarounaOusseiniDjibo Před 26 dny

    Sakarai kama rasa abinda zaka fada

  • @YahayaMainasara-sx8wb
    @YahayaMainasara-sx8wb Před 25 dny

    Malam acigaba da nasiya Abar hayani

  • @AhmadMuhamma-u3e
    @AhmadMuhamma-u3e Před 21 dnem

    Allah yakaralafiya

  • @umarsulaimanauwal1486
    @umarsulaimanauwal1486 Před 25 dny

    ❤❤❤

  • @hausacryptochannel6916

    ❤Allah ya saka da Alhari muna godiya

  • @AhmadMuhamma-u3e
    @AhmadMuhamma-u3e Před 21 dnem

    Allah yakaralafiya