Baƙon Mako 21/07/2024

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 6. 09. 2024
  • Sanata Sulaiman AbdulRahman Kawu Sumaila OFR, shi ne baƙonmu na wannan mako. ya yi tsokaci kan batun ƙiriro sabbin jihohi a Najeriya da kuma dalilai da suka sanya shi gabatar da ƙudiri domin Kano ta Kudu ta zama sabuwar jiha daga Kano.
    #viral #news #politics #trendingnews

Komentáře • 31

  • @muhammadsani5239
    @muhammadsani5239 Před měsícem +1

    What a brilliant senator....I'm really impressed with this interview. Great 👍

  • @user-qp3md4bq3l
    @user-qp3md4bq3l Před měsícem

    slm freedom radio inatare daga Taraba state jalingo fatan alkhairi kawu sumaila ikon Allah tiga state in sha Allah

  • @NuradeenNd
    @NuradeenNd Před měsícem

    Masha Allah Muna tare dakai

  • @AbubakarilyasuJido
    @AbubakarilyasuJido Před měsícem

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Muna tare da Kai Dari bisa Dari

  • @user-zd4hi6qt1z
    @user-zd4hi6qt1z Před měsícem

    Allah yataimaka

  • @Abusarag26-uu4fp
    @Abusarag26-uu4fp Před měsícem

    👏👏👏👏

  • @nicholeritajohn8168
    @nicholeritajohn8168 Před měsícem

  • @IsahRabiuJangargari1
    @IsahRabiuJangargari1 Před měsícem

    Gaskiya kawu babban kaine

  • @abdulsalammusa7466
    @abdulsalammusa7466 Před měsícem

    Wallahi Kawu Waqili ne na fita kunya da gaskiya, Allah ya shigemaka gaba

  • @SHAWARATV-r1e
    @SHAWARATV-r1e Před měsícem

    Don Allah ki tambaye shi batun jahar Ghari state

  • @AbubakarAbdullahi-ho8jj
    @AbubakarAbdullahi-ho8jj Před měsícem +1

    Agayawa sanata wllh munanan Saudiya zamita yiwa kawu addu'a Allah ya bamu nasarar wannan kudiri

  • @IbrahimKamfani
    @IbrahimKamfani Před měsícem

    Sai kawu

  • @YusifBaffagambo
    @YusifBaffagambo Před měsícem

    Allah ya tabbatar mana da Al-khairi

  • @user-sn2os3ob2v
    @user-sn2os3ob2v Před měsícem +1

    Allah ya tabbatar Mana da jahar mu jahar tiga kuma bamu da jagoran da yawuce kawu sumaila a yankin mu na jahar tiga

  • @Ahmad-Md-Lawan
    @Ahmad-Md-Lawan Před měsícem

    Dan Garimmu shine namu 💯✌️ Allah yakara Yimaka Jagoranci 💯✌️

  • @ahmadumar8396
    @ahmadumar8396 Před měsícem

    Gaskiya wanna karun kano ta kudu ta samo wakilci na gari Allah ya Saka da alheri Kuma Allah ya baka nasara

  • @abdulbasidsani2026
    @abdulbasidsani2026 Před měsícem +1

    Muna goyan bayan Senator Kawu Sumaila, muna Addu'ar Allah ya tabbatar mana da Jihar Tiga, Allah ya karawa Senator kwarin gwiwa Ameen.

  • @MuhammadAbdullahiAliyu-i1l
    @MuhammadAbdullahiAliyu-i1l Před měsícem

    Fatan alkhairi

  • @aminubarbaji5785
    @aminubarbaji5785 Před měsícem

    Distinguish Sanator kawu sumaila Allah ubangiji ya yayi riko da Hannayenka ya kuma Tabbatar mana da wannan Jaha tamu.

  • @umarabdulkadir-w5x
    @umarabdulkadir-w5x Před měsícem

    Allah ya bashi ikon aiwatarwa

  • @ibrahimlawal8439
    @ibrahimlawal8439 Před měsícem

    Sir, mu munyarda abamu jihar sarkin Kano ya cigaba da zama sarkin namu na Tiga da Kano gaba daya, sai me?

  • @elhasheem
    @elhasheem Před měsícem

    Allah ya sakawa me girma member da gidan Aljanna.
    Allah ya kara ilimi da hazaka. Tiga State na nan na jiranka 💯

  • @IsahUsmanAhmad-c7d
    @IsahUsmanAhmad-c7d Před měsícem

    Kawu bangon gabas

  • @ameenahaliyu5848
    @ameenahaliyu5848 Před měsícem

    Muma kaduna abama state don igabi local govern state ne mai Zaman kansa.

  • @sadeekmusa8241
    @sadeekmusa8241 Před 12 dny

    Kawu muna Maka barka da wannan lokaci

  • @UsmanAbba-c6m
    @UsmanAbba-c6m Před měsícem

    Mal kawu Allah ya dafa maka Allah ya sa al'ummar ka su amfana.

  • @MustaphaAbdulhadi-hk1zx
    @MustaphaAbdulhadi-hk1zx Před měsícem

    Gaskiya na tsinci ababuwa dayawa awannan firar Amma kiyayar kwankwaso tanadaminka Dan uwa rano mezai Hana kaba kuwu shawarar komawa a p c in Kuna ganin kwankwasiyya Bata takarawar kawo kawuba ai bawanda zai Yi musun kawu baida jama,a Amma shekara nawa kujerar ta gagareshi

  • @Ahmad-Md-Lawan
    @Ahmad-Md-Lawan Před měsícem

    Kuma batun Masu hakar Zinare nima shaidane Domin harna fara aka hanani🤓😂🤓

  • @YusifBaffagambo
    @YusifBaffagambo Před měsícem

    Allah ya tabbatar mana da Al-khairi

  • @auwalukabiruzangina6521
    @auwalukabiruzangina6521 Před měsícem +1

  • @YusifBaffagambo
    @YusifBaffagambo Před měsícem

    Allah ya tabbatar mana da Al-khairi