Wakar Garba na Godi na Muhammadu Dan Anace

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • Wakar Garba na Godi wacce marigayi Muhammadu Dan Anace ya rera.

Komentáře • 38

  • @thebeliever7267
    @thebeliever7267 Před 3 lety +3

    Allah sarki mazan jiya. Zamanin yanzu kuwa sai dai batsa da tsagwaron rashin kunya. Allah Ya ji kan su da mu, idan ta mu ta zo.

  • @muhdsmuhd1526
    @muhdsmuhd1526 Před 4 lety +1

    Allah sarkin iko. Allah kajiqan mazan jiya mawaqa masu basira da fasaha ba irin na wan nan xamanin namuba masu girmankai.

  • @umaryakubukurfi8679
    @umaryakubukurfi8679 Před 6 lety +8

    A,”Lokacin duniya na kwance lafiya tsaro,abinchi,lafiya da ilmi sun in ganta.mutanen da suka gabata sunji dadi sun more rayuwarsu ga mutunchi da girmama juna ga zumunci.Ya Allah kajikan Alhaji DanAnace Sokoto ka yafe masa kurakuransa ameeen.👍😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @masudsodangi2381
    @masudsodangi2381 Před 4 lety +2

    Allah ya jikan wannan bawan Allah gaskiya sunada ilmi sosai

  • @bulamajatau8488
    @bulamajatau8488 Před rokem +1

    Jiya ba yauba Allah sarki Dan Anace

  • @talbaabana4916
    @talbaabana4916 Před 6 lety +5

    Allah Sarki mazan jiya Muhammadu dan anace

  • @muhdsmuhd1526
    @muhdsmuhd1526 Před 4 lety +1

    Allah sarki kaji waqa da maana cikin nutsuwa da fasaha, waqa minti eishirin babu cakuda kalmomi sai su dan anace Allah yaji kan maza.

  • @mohammedbuda3926
    @mohammedbuda3926 Před 3 měsíci

    Allah yajikan magatanmu Amen

  • @user-dh8bm1zz4x
    @user-dh8bm1zz4x Před 3 měsíci

    Kuntafi kunbarmu dayandaudu allah yajikanku

  • @user-lf8gi8mv3g
    @user-lf8gi8mv3g Před 8 měsíci

    Allah yagafarta Masa . Ameen ya Allah Dr. Dan Anache

  • @yusufali3206
    @yusufali3206 Před 5 lety +4

    Allah ya yi wa dan anae rahma. Ga shi ba ya nan amma muna karuwa. Wannan yana nuni cewa mutum ya kokarin yin wani'abu na kirki do ake tunawa da shi har bayan ransa; sai ya kasance a raye kuma ya mutu.

    • @Bakandamiya
      @Bakandamiya  Před 5 lety

      Gaskiya Mal Yusuf. Allah Ya sa mu amfani al'umma rayuwanmu da bayan ranmu.

    • @mustphasani5948
      @mustphasani5948 Před 5 lety

      Allah ka jikansa gaskiya mutan da sunfi na yanxu basira

  • @suleimanmuhammad261
    @suleimanmuhammad261 Před 5 lety +3

    Tsagwaron Hausa na ga Zamfarawa da Gobirawan Isa. Allah gafarta wa Alhaji Muhammadu Dan Anache Gandi. Amin thumma amin.

  • @umarrabe1588
    @umarrabe1588 Před 5 lety +4

    Allah sarki Allah yajikan Dananache mazan jiya

  • @ibrahimbature8673
    @ibrahimbature8673 Před 2 lety

    Akwai abun da nake tunawa duk lokacin da naji wannan wakar ,,,,,,,,,,Allah kaji kan musulmi

  • @hussaininasir316
    @hussaininasir316 Před rokem

    Allah ya gafarta masu yayafe masu ameen ya hayyu ya kayyum

  • @hauwahauwa8118
    @hauwahauwa8118 Před 4 lety +2

    Allah akbar duniya Allah yajikan mazan jiya 😭😭

  • @ibrahimadamuiliyasu5757
    @ibrahimadamuiliyasu5757 Před 5 lety +4

    Allah Ya jaddada rahama da gafara ga Dan anache, ameen.

  • @auwalmuhammadhussaini8768

    Allah ya jaddada rahama Ya sa aljanna ce makwanci sa.

  • @hussaininasir316
    @hussaininasir316 Před rokem

    Allah ya gafar ta masu yasa karshen wahalarkenan

  • @nabilaibrahim912
    @nabilaibrahim912 Před rokem

    Allah yajikan maza duniya zancen banza

  • @tauraruwahausanews
    @tauraruwahausanews Před 4 lety

    Allahu Akbar, Allah ya jikan su day rahama

  • @ZaharadeenIbrahim-cg3pu
    @ZaharadeenIbrahim-cg3pu Před 3 měsíci

  • @hudumuhammaddansarai2427
    @hudumuhammaddansarai2427 Před 4 lety +1

    Agaskiya muna jindadin wakokin dan anace gandi

  • @sirdaura
    @sirdaura Před 10 měsíci

    Hausa zagoranta Babu engausa

  • @mustaphatijjani5064
    @mustaphatijjani5064 Před 3 lety +1

    dane akai dambe

  • @umcy1817
    @umcy1817 Před 2 lety

    Na dauri bakuda raggo!

  • @darmanawa
    @darmanawa Před 5 lety +4

    Wayyo Allah 😭

  • @user-ye6od4mw8b
    @user-ye6od4mw8b Před 6 měsíci

    Audio

  • @ibrahimkadamage5485
    @ibrahimkadamage5485 Před 4 lety +1

    Wakokin barmani choge

  • @umcy1817
    @umcy1817 Před 2 lety

    🌴👍😱

  • @bulamajatau8488
    @bulamajatau8488 Před rokem

    Jiya ba yauba Allah sarki Dan Anace