Alhmadullah yaushe rabonda asaka mana sabon firm har ansa mun koma kallon India nidama hausa channel firm indai baa nan channel dinba bana asarar data muna godiya😍😂😂
gaskiya dole in suburbuɗa maku comment domin tun fara film ɗin nafara shan dariya sai waƙar batamin ba kamar da gayya akayi domin bama tashafi film ɗinba
Masha Allah shiri yyi
Masha Allah film yayi kyau Allah yakara basira 😍😍
Ameen
Much tanks ,u always entertain us .
U people deserve your name .
👍
Mash Allah yayi
Namijinkishi
قل استغفرالله وصلي علي رسول الله عليه صلاة وسلام
MASAH Allah. 🥀♥️♥️🥀
Merci
👍👍👍👍👍💝
I really like the police drive he is very funny ALL INCONCOSEING
Masha Allah gsky film yayi kyau sosai allah yakara basira amart
Masha Allah mun dade muna jira🙏🙏🙏
Slt
Masha ALLAH Film yayi
Wlh inason sadik s sadik
Très bien organisé
Macha Allah
Merci
Gaskiya munajindadin shiryashiryenku Allah Yataimakamuku
Hahahaha kunsani dariya
Oyoyo muna godiya
Gaskiya amt Allah yayi mu albarka muna godiya sosai ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Ameen mungode sosai
Smart Entertainment ltd
ماشاءلله 👍
👍
😁😁☝️allah sarki nura 🗣🤲🤲😁👍👍samaïl libya TRIPOLI
👍
Wow Allah ya saka muku da akkhairi
Ameen 🙏
Masha allahu tnk you amart
👍
Muna godiya Allah yakara daukaka
Masha Allah yayi
masha allah
I no this man do farther in lawwow u look good
Munajin dadin kasancewa daku allah yakara basira
Masha Allah
Masha Allah 👍 👍
👍
Yakake
Mah sha Allah Allah yabada kasuwa
se bien que dieu vous protège
Masha ALLAH, doli mu rinka bibiyar wannan channel saboda kuna samuna m inuwa mungode sosai walahi, fatan ALLAH shi taimaka
Ameen
So funny wlh😂😂😂😂😂😂
gaskiya yayi kyau sosai muna godiya♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥
Very good
😍😍😍😍😍😍😍😍
The movie is interesting
Masha allah 🥰🥰😂😂😂😂
Yayi sosai
Thankfully amart 🙏🙏
🙏
Na jima ina jiran wannan fim.✌😄
👍
🤣🤣🤣🤣🤣 Waiyo. Allah
Mashaallah 💞😭💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💐💓💕💫🌹
👍👍👍
masha allah mungode
masha Allah🥰💯💯💯👍🏽👍🏽👍🏽👍🏽
Masha allah 👌
Kai naji dadi Allah karawa hannunku Lfy Amart entertainment saura gidan kashe Ahu
Ameen mungode InshaAllah
Allah ya Kara daukaka
Ameen
Godiya meyawa
😂😂😂😂wayyoni cikina
Wato duka mgnin Ze shanye full time 😂😂😂😂😂
😀😀😀
❤️❤️❤️❤️❤️❤️😍😍😍😍👍👍👍👌👌
❤😊
Alhmadullah yaushe rabonda asaka mana sabon firm har ansa mun koma kallon India nidama hausa channel firm indai baa nan channel dinba bana asarar data muna godiya😍😂😂
Wly
Aslm ma dallah wly Haka kakeson flime rahama ke rahama ce okh allah yakara dawkaka sadic sani sadic allah yabada saa amen ✌️😍
Tnx
😁👍
👍
Thank you so much
😈🙅💩💔
👍🌹
Wayyo Allah 🤣🤣🤣🤣🤣
😀
😂😂😂😂😍😍😍❤️
😄😄😄😄
gaskiya dole in suburbuɗa maku comment domin tun fara film ɗin nafara shan dariya sai waƙar batamin ba kamar da gayya akayi domin bama tashafi film ɗinba
👍
Godiya muke Amart
🙏
Tabdijan wan nan wakar kamar Ali nuhu akewa habaici😂😂😂😂😂😂
Eh da ali nuhu ake amma Gaskiya rahama da sadik sani suncika yan iska
😀
Duniyi kenan wai dolene? Sai kunci mutuncin ali nuhu kunji wata waka fa
Wakar da babu kamarta bah
film yayi duk da ban ida kalloba
👍
Baba Sadik sani Sadik u are too much 😁😁My best acter mey God bless u long life inshallah 👆👆👆
Film yayi kyau sosai Sai dai Umar Gombe he is very stupid
😀
Masha Allah gsky film yayi kyau sosai allah yakara basira amart
Ameen 🙏
Masha allahu