An Taba Dasamin Bomb A Office Dina. | Rumfar Africa Podcast​⁠

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024
  • Tambayoyi
    Shin Wasu Matakai Malam Ya Tattaka Har Allah Ya Kawoshi Inda Yake Yanzu Haka.?
    Duba Da Cewa Malam Ya Taso Gidan Malumta, Shin Akwai Wani Dan Uwan Malam Da Yake SHima Malami Ne.?
    Shin Gidan su Malam Suna Wata Kungiya ne ko Darika, Idan Sunayi To Wacce ce.
    Malamaina Na Tijjaniyya Da Darika Har Yau Ina Zuwa Ina Gaishe Dasu.
    Dililina Na Rashin Zagin Darika ko Tijjaniyya.
    Wasu Kungiyoyi Malam Yayi Kafin Zuwa Yanzu
    Na Rubuta Wakoki Sunfi 20
    Menene Manhaj Na Malam A Halin Yanzu.
    An Taba Dasamin Bomb A Office Dina.

Komentáře • 10