Cikakken Jawabin Prof. Ibrahim Maqari game da waki'ar Abduljabar Kabara..

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024
  • Cikakken Jawabin Prof. Ibrahim Maqari game da waki'ar Abduljabar Kabara.

Komentáře • 42

  • @mustafahibrahim6755
    @mustafahibrahim6755 Před 2 lety +1

    ماشاءالله

  • @bilyaminuibrahim4806
    @bilyaminuibrahim4806 Před 3 lety +3

    Duk Wanda yake goyon bayan gaskiya Allah ya Taimakeshi Wanda Kuma yake goyon bayan karya a mas'ala ta Addini Allah ka lalata ilminsa da aniyarsa Allah ya toma masa asiri duniya da lahira

  • @bellobeenisah2474
    @bellobeenisah2474 Před 2 lety

    Allah ya qara bashira mlm

  • @aliyumuhammad8360
    @aliyumuhammad8360 Před 3 lety +1

    Gaskiya magari kayi kuskure kaifakace bakasaurare shiba kuma kayanke hukunci gaskiya najikunya kamarka kayi wannan shirmen

  • @shamsuddeenabubakar6851
    @shamsuddeenabubakar6851 Před 3 lety +3

    Allah yakarawa Mal lfy dakuma kariya daga sharrin masu sharrin Kuma Allah yakarawa Mal lmani

  • @aboubakargarba9746
    @aboubakargarba9746 Před 3 lety +3

    Allah ya taimaki prof.

  • @daoudasouleymane9952
    @daoudasouleymane9952 Před 3 lety +2

    Allah karawa malan lafiya da nisan kwona da kuma rufin assiri

  • @abumohamed8468
    @abumohamed8468 Před 3 lety +4

    Allah ya ma malan albarka amen ☝️🤲

  • @adamibrahim9048
    @adamibrahim9048 Před 3 lety +1

    You are a fast learner prof, you understand him in just two to three minutes more than kano scholars they do for years.

    • @aliyurabiu644
      @aliyurabiu644 Před 3 lety

      Allah yasaka malam wannan shine maganar gaskiya nasan bakowa yake fahimtar gaskiyaba sai mai gaskiya Allah yasama malam da alkhairi.

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 Před 3 lety +2

    Ilimi na gaskiya kenan. Kuma kanada ikon fadanta ko da ya take.

  • @ibrahimmusaddid120
    @ibrahimmusaddid120 Před 3 lety +2

    Allah yakarawa Mallam daukaka da nisan kwana

  • @saubanmusazango2346
    @saubanmusazango2346 Před 3 lety +5

    To mutum yace bai taba saurara ba kuma har yana da daman tsoma baki a cikin mas’ala. ikon Allah

    • @habeebahasaeed4669
      @habeebahasaeed4669 Před 3 lety +1

      Imanine

    • @abdoulbassi8476
      @abdoulbassi8476 Před rokem

      Ba Haka baneba malami.
      Cewa yayi ya fara saurara kusan mintuna sai ya gusarda sauraro.
      Amfanin Haka kowa shine zuciyarsa bata iya jure jin munanen kalaman ne.

    • @saubanmusazango2346
      @saubanmusazango2346 Před rokem

      @@abdoulbassi8476 Yabar wanda sukayi shekara da shekaru suna bibiyar sa mana to, tunda shi a falsafar sa yace baya iya saurara, don me wasu sun bibiyeshi don kawo karshen abinda yake sai daga karshe zaizo yana raba kan mutane?

    • @abdoulbassi8476
      @abdoulbassi8476 Před rokem

      Aiko Malan Sauban Musa Zango, shi Maqari ya fara saurara ne ya dena,
      Kena anan ma iya cewa yaji sauran kalmomi daga maganar,
      Kena yana da sani kan batun koda kadan ne.
      A Hakan yana da abun fada game da wannan abun daya saurara.
      Idan da bai saurari koda day daga ciki bane ba zai zamo mai laifi..

  • @abuminnatur-rahman4198
    @abuminnatur-rahman4198 Před 3 lety +2

    To shima AbdulJabbar yace Anas ba sahabi bane , shin wannan ba kafirci bane prof ?

  • @umarabbasaleh195
    @umarabbasaleh195 Před 3 lety +1

    Allah yakara lafiya da daukaka mallam qwarai munfahim ceka kuma Allah yaqara basira Amen

  • @umarsabiu3575
    @umarsabiu3575 Před 3 lety +1

    Na yarda da bayanan malam bayan da na saurareshe duk amma inda gizo ke saka baiji me Abduljabbar yake cewa bane zaifi alkhairi inda yayi shiru saboda manufar Abduljabbar bata buya ga masu hankali ba.

  • @UmarHTukur
    @UmarHTukur Před 3 lety +2

    Prof. Kayi hakuri tunda kace baka saurara ba, me yakaika da tsoma baki akan abunda bakada ilimi? Maida wannan siyasa a cewarka kuskurene a gareka.
    Karka wautarda mutane don Allah Mallam

  • @abbaahmed2382
    @abbaahmed2382 Před 2 lety

    Allho karman son annbi

  • @umarsabiu3575
    @umarsabiu3575 Před 3 lety

    Shehu Ibrahim inyass yace maulansa yace wanda Ya shiga tijjaniyya zai shiga Aljannah shida matarsa da iyayen matarsa da yayansa da iyayensa kuma video ne dani inyass yana fadar haka ana mass tafi hakan ba babbar musiba bace.

    • @ismailaliyu8223
      @ismailaliyu8223 Před 3 lety

      Kaikuma haka kafahimta malam sabiu aiwannan ba'irin wancan baneba sabida wannan taba mutuncine shikuma wannan yabone dakuma neman falala

  • @umarhamid9188
    @umarhamid9188 Před 3 lety

    تابع القصيدة (مقرّ العلم) في مدح الأستاذ إبراهيم مقري والرد على حاسده عبد الله غَدَنْ قَيا:
    يا حاسـدَ الـمـرفـوع فـوق نَـعائم
    فانـبـحْ نُـباحُـك لا يَـضُـرُّ غَــمـاما
    أتـريـد إطْـفاء السَّـنا من شمـسنا؟
    ومتى الكِـلابُ تُـقاتِـلُ الضِرْغاما؟
    مِنْ أيِّ نَـهْـرٍ قد سُـقيت مُكَــدَّرًا؟
    فالنـيلُ مَـشْـرَبُ شيخنا بَـرْهاما
    وسقـاه سَـيِّـدنا الـشـريـف روايةً
    ودِرايـــةً فـلْـتَـعْــرِفِ الهَــمْــهـاما
    قد عِشْتَ فَوق سرير شَوْك جَهالة
    وغـدَا مَـبــيــتُ إمـامــنا بَـهْـــراما
    كذّاب ما اسْتَحْيَيْتَ من أن تفتري
    كــذِبًـا علـيـه لـكـيْ تَــنــالَ مَـقاما
    أيــن الترابُ من الثريا؟ فلْـتَـمُـتْ
    غَـيْــظًا فشـيـخي لا يَـزال إمـامـا
    سِكِّـيـنُ حِقْدك قد نَبا يا ابْنَ الأذى
    وبَناتُ شِعـريَ قد أرتــك حُـسـاما
    سأقَـطِّـعَـــنَّ بــه رؤوس هُـرائكم
    فاسْــكُــتْ وإلا تَـنْــدَمَـنْ أعْـواما
    من قابـل الـمِــقـدام ولّى مُـدْبــرا
    لا سـيَّـمـا إن هَــزْهَـز الصَّـمْـصاما
    أني أحـبّــك مِـنْ صـفائـك سـيّدي
    يا ابْـن الكـــرام تَـحـيّــةً وســلاما
    رُقْـتَ الأنام سـوى الحَسود فإنّـه
    مهما بـدا نورُ الـشـمــوس تَـعـاما
    فإذا أتــتْـك مَــذمَّــة مـن نـاقِـص
    فـهي الشـهـادة أن بَـلَـغْـتَ تَـمـاما
    وإذا بـدا أعـمى البـصـيـرة شاتِـمًا
    فــكُــنِ الأصــــمَّ نَـــــرُدَّه إرغــاما
    يا رب فاحـفظ شيخنا وقِـهِ الـعِدا
    والحـاسـديــن ومـكـرهـم والـذّاما
    وارْفَـعْـه فوق كـواكبٍ وانْصُـرْ به
    ديـــنَ الـنـبــيِّ وذَبِّ عـنـه لِـئـامـا
    وانْـظــرْ إلى نـيـجـيـريا بِـمَراحِـمٍ
    والْـطُـفْ بـها واغْـفِــرْ لنا الآثــامـا
    وعـلى الـنّـبــيِّ وآلـــه وصِـحـابـه
    خـيـر الصـلاة مـع السـلام دوامـا
    بقلم آدم يونس الهوساري
    بتاريخ: ١٥/١٢/١٤٤٢هـ
    الموافق:
    ٢٤/٧/٢٠٢١

  • @yusufdatti5768
    @yusufdatti5768 Před 3 lety +2

    Babu adalci anan kwata-kwata.
    A matsayinka na alkali sai ka saurare kowanna bangare tare da zarge-zargen da suka zo da su kafin yin hukunci.
    Akwai alamun son zuciya.
    Ina baka shawara da ka saurara sannan kayi hukunci.
    Sabanin haka kuskure ne ka tsoma baki.
    Fahimtata!

  • @Ms_the_third
    @Ms_the_third Před 3 lety

    Amma naga harda malaman darika a cikin muqabalan

  • @musamunkaila4249
    @musamunkaila4249 Před 3 lety

    Gaskiya malam kana kwafsawa kune kuke rarraba kan musulmai Wllh kace baka sauraraba sannan ks yanke hukunci Malam Nafahimceka kanada son zuciya alkur an.

  • @umarsabiu3575
    @umarsabiu3575 Před 3 lety

    Sannan maganar waliyan allah gaskiya ne Sahabbai suna waliyai da allah Ya tabbatar musu da Ya yarda dasu sun yarda dashi Malaman sunnah kuma basu yi wani abu marakyau a janibin ANNABI s.a.w ko ga addini ba kuna da kashi a kataryarku suko sun dauraye muku shine bakuso gaskiya ta bayyana akwai waliyan bogi wadanda maganganun su zasu iya yin illa fiye data Abduljabbar misali wanda yace idan ka ganshi zaka shiga Aljannah. Ko kasoshi ko