DR SANI KWANGILA SUKA KARBO SHI YASA YAKE CEWA MATASAN ZANGA ZANGA BASU DA TARBIYYA NI SHEDA NE

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
    MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
    Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
    A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
    👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
    / @zumuncinmutv
    #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah

Komentáře • 84

  • @yusufabdullahi5788
    @yusufabdullahi5788 Před 17 dny

    Masha Allah, Allah yayi maka albarka

  • @HabuMuhammad-dw2ny
    @HabuMuhammad-dw2ny Před 15 dny

    Gaskiyane malan Allah yasaka da alkairi gaskiyane malan Allah yasaka da alkairi gaskiyane malan Allah yasaka da alkairi

  • @Muhammadmukhtar-fl1zw
    @Muhammadmukhtar-fl1zw Před 22 dny

    Allah ya yiwa mahaifanka rahma

  • @SheshiAbdullahi
    @SheshiAbdullahi Před 25 dny +1

    This is a kind of Mallam we are looking for in our society...... say the truth, may the Almighty Allah bless you, protect you and your entire family ❤❤❤❤

  • @ladidialasan7441
    @ladidialasan7441 Před 18 dny +1

    Bantabaganin malamindaya burgeni kamar wannan malamiba,baida tsoro GA fadin gaskiya Allah yasakamishida alkhairi yatsareshi yakaramishi lfy

  • @CalmFlower-qt4yq
    @CalmFlower-qt4yq Před 16 dny

    Allah yakawo muna sawki

  • @muhammadbukardauda5803

    Izala gidan commedy

  • @AbdullahiSale-ou1wo
    @AbdullahiSale-ou1wo Před měsícem +2

    Malam lalekai bamunapikibane allah yasa kamaka daalkairi

  • @halillouuammaddouu7462
    @halillouuammaddouu7462 Před měsícem +2

    Wallahi wallahi wallahi wannan mutumen irinsa arewa take bukata

  • @muhammedsunusiyusuf4998
    @muhammedsunusiyusuf4998 Před měsícem +1

    Ya sallam

  • @Alfirsany4080
    @Alfirsany4080 Před 15 dny

    Ikon Allah! Amma ban taɓa sanin wannan mutumin ya ci kai ba sai yau!! Amma za ku gane a lokacin da ganewar ba za tai muku amfani ba!!!

    • @HabuMuhammad-dw2ny
      @HabuMuhammad-dw2ny Před 15 dny

      Kaine kacikai kaida iyayenka da malamanka

    • @Alfirsany4080
      @Alfirsany4080 Před 14 dny

      Ina godiya, Allah ya saka da Alkhairi ​@@HabuMuhammad-dw2ny

  • @Iliyasuibraheemgurama
    @Iliyasuibraheemgurama Před 21 dnem

    Masha Allah sakallahu khairan

  • @abubakaibrahim950
    @abubakaibrahim950 Před měsícem

    ماشاء الله تبارك الرحمن

  • @kabiruumar1059
    @kabiruumar1059 Před měsícem

    جزاكم الله خيرا و احسن الجزء

  • @bilkisumusa8386
    @bilkisumusa8386 Před 27 dny +1

    Wannan shine zancen gaskiya ubangiji ya biyaka da gidan aljannah Allah ya tsareka amin

  • @NafisaYahaya-pi2jr
    @NafisaYahaya-pi2jr Před 24 dny

    Dr Sani rijiyar Ilmi dattijon kirki,ko'a saudiya yayi magana sai an karba.

  • @AbduazizAbubakar-ss1qw
    @AbduazizAbubakar-ss1qw Před měsícem

    ❤❤❤❤

  • @UsmanImam-h9q
    @UsmanImam-h9q Před 28 dny

    May Allah bless you and protect you against any evil amim.

  • @adammuhammad4308
    @adammuhammad4308 Před měsícem

    Masha Allah, Allah ya tsare gaban ka da bayanka

  • @yunusasalehgimba7653
    @yunusasalehgimba7653 Před 19 dny

    Wannan duk yanda akayi dan shi'a ne ko kuma ɗan demokradiyya ne(Ina nufin wadanda suke karbo kwangila don rusa kasa)

  • @IshamSani-gx7hi
    @IshamSani-gx7hi Před 26 dny

    Gaskiya daci ne da ita malam sanu da kokari

  • @abubakarsulaiman7390
    @abubakarsulaiman7390 Před měsícem

    Don Allah malam kafito ka shelantawa duniya cewa kaine jagorantar wannan zanga zangar , domin wasu sunfara cewa basusan jagororin zanga zangar

  • @mandee1984tv
    @mandee1984tv Před měsícem +2

    Malaminnan akwai yarinta a tare dashi

    • @PEN-Mawii
      @PEN-Mawii Před měsícem

      Yarinta da sakarci Kuma yanayin kwaikwayo da mlm Jafar Mahmood Adam Amma yana rashin da*a WA abokin Dr Jafar WATO sakarcin SA afili

    • @NafisaYahaya-pi2jr
      @NafisaYahaya-pi2jr Před 24 dny

      Wallahi kuwa

  • @usmanadamu1010
    @usmanadamu1010 Před 21 dnem

    Ba'a fitar da mutun daga musulunci sai dai shi ya fitar da kansa.
    Ina baka shawara ka maida wadannan maganganu naka a matsayin ra'ayinka, amma in kana cewa mu, mu sai a dauka duk matasa ne suka nada ka kayi magana da yawunsu.
    Don Allah a koma wurin iyaye da malamai a koyi tarbiya da ilimi.

  • @umaradam1996
    @umaradam1996 Před měsícem

    Kai din wa, in za'a magance matsalar Al Uma sai an Gaya maka?

  • @kamshisempire2192
    @kamshisempire2192 Před 18 dny

    Kanuna mana clip din naka zanga zangan, kana zaune guri guda kana zuga mutane suje akashe su,

  • @KhadijatIdris-zl4nw
    @KhadijatIdris-zl4nw Před měsícem

    Allah ya ja kwana Mallam godiya muke

  • @salisujibrin654
    @salisujibrin654 Před měsícem

    Allah ya karama lfy da Nisan kwn

  • @Muhammadmukhtar-fl1zw
    @Muhammadmukhtar-fl1zw Před 22 dny

    Allah ya albarkachi rayuwarku kaida dukkan zuri'a rka Allah ya mutuntaka

  • @AminaAbdulkadir-lb4jo
    @AminaAbdulkadir-lb4jo Před měsícem

    Ka gama komai, Allah yasa tazama alhiri

  • @asmaumuhammad4915
    @asmaumuhammad4915 Před měsícem

    Allah wadan wanda bai san inda duniys ta nufa ba.

  • @oumarouSani-pi3tx
    @oumarouSani-pi3tx Před měsícem

    Ya Allah ubangiji ka kare wannan bawan Allah, gaskiya ta bayyana a nigeria saidai !!!muce Dr sani innalillahi wa'inna illahirraji'unna Allah ubangiji ka tona assirn duk miyagun malaman nigeria.

  • @ibrahimjinaidaliyu8785
    @ibrahimjinaidaliyu8785 Před měsícem

    Malaman arewa 80/munafikai ne yan ci da addini ne

  • @LegendaryArtist1
    @LegendaryArtist1 Před 21 dnem

    Yana maganar Egypt, libiya da Sudan Amma ya fadamana Yaya suke rayuwa yanzu bayan kifar da gwamnatinsu. Dadi sukeji ko wahala suke Sha? Shin abunciki 'yan kasashen, danasani sukai ko Kuma zanga zangar ta magance matsalar su. Wannan mganar ba fasaha ko kadan

  • @hikmah2418
    @hikmah2418 Před měsícem

    yanzu kaji ance zaa kamashi.ko akaimai sanmaci

  • @salisujibrin654
    @salisujibrin654 Před měsícem +4

    Wlh wlh ban San abunda xancemaba saboda dadi Allah bamu irin wanna mlm

  • @AbdullahiMusaYahaya
    @AbdullahiMusaYahaya Před měsícem

    ai sai dakai malam ba kowa wllh,
    Sharudan zanga zanga 48 dakwasne dan karamin shene tunibu yasauka kawai wllh,
    Gaskiya Malam Allah tsareka yakara nisan kwana Mai amfani❤❤

  • @abdourrahmanedoudou8629
    @abdourrahmanedoudou8629 Před měsícem

    افضل الجهاد كلمة الحق عند سلطان جائر

  • @snurasulaiman
    @snurasulaiman Před měsícem

    Wawan banza

  • @abdullahimohammed1445
    @abdullahimohammed1445 Před měsícem +2

    Dr sani Rijiyan lemo, kai kace a musulunci haramun ne mace ta yi mulki, amman a demokaradiya halal ne, saboda haka Binani ta yi mulki ba laifi, saboda haka zanga zanga a demokaradiya halal. Me yasa a nan kace zanga zanga haramun ne a musulunci bayan demokaradiya ake yi, a wajen ta halal ne.

  • @MUSASALIHU-hk7nk
    @MUSASALIHU-hk7nk Před 25 dny

    Allah yakare yako mafita

  • @UmmulkhairMuhammadmuzammil

    Duk lokacin da malamai suke fadan magana Ana zaginsu ana musu sharri to wallahi ku kuka da kanku.

  • @khakidsalihu9251
    @khakidsalihu9251 Před měsícem +1

    Mallam allah ya Saka da alkayri allah ya biyaka da aljanna

  • @oumarouSani-pi3tx
    @oumarouSani-pi3tx Před měsícem

    Ya Allah ubangiji yabaka nassara kan makiya mugayen malamai irinsu .......

  • @chikaaa5790
    @chikaaa5790 Před měsícem

    Masha Allahu Allah ya biya ka amin

  • @ukashatuibrahim5374
    @ukashatuibrahim5374 Před měsícem

    Karya suke matasanmu suna da tarbiyyah

  • @alimusabachirawakano2708
    @alimusabachirawakano2708 Před měsícem

    Allah yasaka da mafificin Alkhairi ya shiekh ❤❤ ❤

  • @user-of3ty6nt6h
    @user-of3ty6nt6h Před měsícem

    Gaskiya bakada kunya da tarbiya,Kuma cinnaman malamai gubane duk Wanda yaci said ya halakashi

  • @MusbahuAbubakar-ex4xx
    @MusbahuAbubakar-ex4xx Před měsícem

    Gaskiya Malam 👍👍👍

  • @BellobelloKalgo
    @BellobelloKalgo Před měsícem +1

    Gsky mlm Allah saka da alkhairi Kuma ya Kara ilimi Mai amfani gsky ire iren ku Nigeria ke bukata

  • @UmarShehu-fz3dw
    @UmarShehu-fz3dw Před měsícem

    malm Saka da alhere

  • @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
    @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd Před měsícem

    Masha Allahu👌👌👌 kaji gaskiya tsirara ba wani boye boye🥰🥰🥰 wlh muna godiya Allah ya saka maka da mafificin alkhairi🙏🙏🙏

  • @user-yf1bt5pp3b
    @user-yf1bt5pp3b Před měsícem

    ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI

  • @abubakarsulaiman7390
    @abubakarsulaiman7390 Před měsícem

    Dakyau Allah YABIYA

  • @daudakargi2210
    @daudakargi2210 Před měsícem

    Amma baka da mutunci baka da kunya, Dr.Sani tsarankane. In kunfasa ka raina Allah abinda Dr yafada karyane? Mu matasan da talakawan mutanennan kirkine? Muma mugyara muzama mutanennan kirki kagani in Allah bai canzama ba.

  • @daudakargi2210
    @daudakargi2210 Před měsícem

    Amma kabani mamaki, ashe baka da muttunci Dr. Sani tsarankane? Don Allah inkunfasa ka raina Allah kuma baza kuci nasaraba. Dr. Sanin karya yafada? Mumatasan da talakawan kasan mutanennan kirkine? Fadin Allah hakanan, muke dora sashin azzalumai akan azzalumai irinsu. Kuma, Allah yace baya canzama Al'umma halinda suke ciki har sai sun canza. Kufito Allah yana kallon zuciyarku.

  • @shamsuddeensaleh3935
    @shamsuddeensaleh3935 Před měsícem

    Malam ya fadi gaskiya
    Allah ya biya

  • @user-wd3bo6rt6q-abdulhamid
    @user-wd3bo6rt6q-abdulhamid Před měsícem

    Allah ya Saka mana wallahi 😢😭

  • @umaradam1996
    @umaradam1996 Před měsícem +1

    Hassada ce take damun sa jahilin wofi

  • @SalisuMuhammadIsah
    @SalisuMuhammadIsah Před měsícem +1

    Tarbiyya da Ilmi daban saboda haka kaima tarbiyyar ce tayimaka qaranci shiyasa kake gayama dattijon malami magana katsoraci gaban ka qila wani Sai ya mareka dikda cewa Kai ba malami bane.

  • @kamshisempire2192
    @kamshisempire2192 Před 18 dny

    Tsinanne makaryaci, kafito kanuna ma na clip din da Dr sani ya karbi kwangila?? Sannan abubuwan da suka faru acikin zanga zangan tarbiyace??

  • @muhammadadamu6445
    @muhammadadamu6445 Před měsícem

    Munji Amma munfi masu karbar Shin hancin # 16m

  • @mamansadik3821
    @mamansadik3821 Před měsícem

    Kakawo shaidar kwangilar sai muyadda da Kai

    • @abbanyaya5092
      @abbanyaya5092 Před měsícem

      Mu mun yadda saboda sauran malaman naku da suke so su hana zanga zangar daman basa qaunar Manzan Rahma Sayyadina Muhammadur Rasullah SAW kaga ai taqare musu saidai idan sun tuba sun dawo da qaunar Manzan Allah

  • @NafisaYahaya-pi2jr
    @NafisaYahaya-pi2jr Před 24 dny

    Wannan bashida kunya,Dr sani gaskiya ya fadamaku.kuma duk wanda rai yayiwa dadi a bayan maishine.maganarsa sam babu Ilmi.meyasa ma yaketa magana akan Dr sani?kamar yana masa hassada ko kuma dai dan Shi'a ne?

  • @ibrahimsaleh8166
    @ibrahimsaleh8166 Před měsícem

    In ka'isa ka fito zanga zanga.

  • @bilyaminyusuf9250
    @bilyaminyusuf9250 Před měsícem

    Wannan mutumin tsinanne ne

    • @jsuleman4585
      @jsuleman4585 Před měsícem

      Gaya mana abinda ya maidashi tsinanne, kai kuma ba tsinanne ba, mai albarka. Hasararre; ana fafutika sabida kiyaye mutuncinmu, kana nuna rashin kimar halittarka.

    • @user-yf1bt5pp3b
      @user-yf1bt5pp3b Před měsícem

      nonsense

    • @muhdidris5643
      @muhdidris5643 Před 26 dny

      Kaine matsiyaci inka isa kafito kafadi ra, ayinka kaima

    • @user-yf1bt5pp3b
      @user-yf1bt5pp3b Před 26 dny

      @@muhdidris5643 idiot I don't have your TIME