GURNANIN ZAKI🦁 Gargadi Da Jan Kunnin Dr.Jaki Kan Iyayen Annabi S.A.W (Imam Ali Abulfathi)

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024

Komentáře • 23

  • @ahlynass4565
    @ahlynass4565 Před 3 měsíci +2

    Allah ya saka da alkhairi s y d

  • @Alhajigana-fm4ho
    @Alhajigana-fm4ho Před 3 měsíci +1

    Wawa rasujarima Allah yakarawa Dr lfy Ameen

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 Před 2 měsíci

    Masha allah munagodiya masoya manzon allah sallallahu alahihi wasallam

  • @bayeroabubakaryusuf8820
    @bayeroabubakaryusuf8820 Před 3 měsíci +1

    Tofa malam Kabi Ahankalidai domin Allah baya barin mai izgili da alfahari

  • @MuhammadmshanWaka
    @MuhammadmshanWaka Před 3 měsíci +1

    Ma Sha Allah Allah ya saka wa shek da alheri

  • @muhammadfantami3184
    @muhammadfantami3184 Před 3 měsíci

    Masha Allah

  • @PrinceSanusiblack
    @PrinceSanusiblack Před 3 měsíci

    Allah ya Bada lada,,,,,Ana magana❤❤❤

  • @muhammedsunusiyusuf4998
    @muhammedsunusiyusuf4998 Před 2 měsíci

    S. A. W

  • @adoyahaya5511
    @adoyahaya5511 Před 3 měsíci

    Sha sha sha

  • @AyoubaNamirou-ss8jl
    @AyoubaNamirou-ss8jl Před 3 měsíci +1

    Docter jaki shugaban jakuna na duniya shegé tsinane bakawarijé makiyin annabi saw

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 Před 3 měsíci

      Daman in hujja ta kare to ba abunda za'a fada saidai a kai naushi da zagi wannan shine abunda kukeyi! In ana maganar karatu na ilimi hujja ake kawowa ba zagiba. Malumanku sune jakuna ba Dr. Idris ba, sabida Dr. Idris yayi karatu na ilimi ya karanta hadisi ya fassara ku kuma kun kasa kawo naku hujjan sai zagi da cin mutunci. Abin tausayi. Allah sarki. Yanzu su malamanku ma Basu San wanda ke sa mutane a wuta ko a aljanna ba, Allah shi kadai yake da wannan iKon ba waniba. Don Allah ku koma makaranta ku yaki jahilci ku cire hassada.

  • @muhammedsunusiyusuf4998
    @muhammedsunusiyusuf4998 Před 2 měsíci

    Allah ya tsine ma makiyin annabi

  • @alhajimusa5504
    @alhajimusa5504 Před 3 měsíci

    Masu karyan son annabi ba

  • @adoyahaya5511
    @adoyahaya5511 Před 3 měsíci

    Baka birgemu ko kadan. Sannan Mu muna tare da Manzon Allah. S. A. W. Kai kuma Dr jaki Allah ya shiryeka

    • @ahlynass4565
      @ahlynass4565 Před 3 měsíci +1

      Mukam Yana burgemu ai ba sai ya burgekaba ka bar saurarenci mana tunda Baya burgeka

  • @PEN-Mawii
    @PEN-Mawii Před 3 měsíci

    JAHILINE MURAKKABAN YAMSHI ALLAA RAJULAIHI GASKIYA WANNAN YADDA YAKE MAGANA ANYAAA ?

  • @AbdoulrachidouYahaya
    @AbdoulrachidouYahaya Před 2 měsíci

    Sannu da kokari malan

  • @MOHAMMEDRABIUADNAN
    @MOHAMMEDRABIUADNAN Před 3 měsíci

    jahilci mugun chiwo, yalla bai ayi karutu abar shirme

  • @MoussaAssoumane-zl2ih
    @MoussaAssoumane-zl2ih Před 3 měsíci

    Kai munafikiné jahili