Yau talata 16/7/2024 ta Ɓaci a kano Ramadan ya kusa leko lahira Autan mamman ya Dawo Dambe

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 4. 09. 2024
  • Yau talata 16/7/2024 Damben kano ta Ɓaci Ramadan ya kusa leko lahira Autan mamman ya Dawo Dambe

Komentáře • 13

  • @user-yu9hy3yo5q
    @user-yu9hy3yo5q Před měsícem +1

    Wallahi Auta ya wuce yaro mu ain kudu ne ammah munsan wallahi Auta yakai jarumi kisa uku Yama garkuwan chindo

    • @AyatuMuhammed
      @AyatuMuhammed Před měsícem +1

      YARONE DAN KARAMI YAKAI GARKUWA JARUMTA???????????

    • @jafaribrahim3141
      @jafaribrahim3141 Před měsícem

      Din auta yabuge garkuwa sau 2 bashine zai nuna dacewa auta jarumine abinda nakeson nagaya maka anan shine kaje ka tambaya tarihin sarki garkuwa chindo kaji waye auta wani jarumta yayi yaushe yafara wani jarumta yayi Dan damben gida matsoraci da Bai iya dambe da gwani sai yaje anemi maishi tukuna

    • @user-ui2of7sd9n
      @user-ui2of7sd9n Před měsícem

      Kai dai kaje kayi kayi tambaya kaji amma autan mamman yakai jarumi don kuwa lokacinda yana dambe babu wani guramada wanda bai bugeba. Sannan kuna saida yayiwa garkuwar cindo kisa 3 .babu ko daya sannan yayiwa shagon yallow dan suru kisa 12 sannan kuma yayiwa shagon audun kisoshi dadama shine kawai ban san adadin kisanda yayimaiba don haka autan mamman basa,ar yaro bane.

  • @RabiuimamIbrahimnakubau
    @RabiuimamIbrahimnakubau Před měsícem

    Ramadan saita Allah

  • @ahmadibrahim-in4nx
    @ahmadibrahim-in4nx Před měsícem

    Musbahu inason inshiga harkar dambe bani lambarka muyi mgn Dan Allah

  • @user-rb2ru2hp4h
    @user-rb2ru2hp4h Před měsícem

    Hhhhhhhhhhh 😅😅😅 kubarshi yasan garkuwar chido 😅😅😅😅😅

  • @Allassanekallagdbgida
    @Allassanekallagdbgida Před měsícem

    Ramadan farin jini zallah Allah yaja dalokaci

  • @BardeNasaru
    @BardeNasaru Před měsícem

    Ramadan basa,an yaro ba muna muku fatan alkairi

  • @ukashaladan3847
    @ukashaladan3847 Před měsícem

    Dan Allah Autan maman ya taba yin dambe da Ramada

  • @tukurbaguduambursa2545
    @tukurbaguduambursa2545 Před měsícem +1

    Musbahu ka bani lambar maigida danliti da sanata tawa,

  • @SurajoBellogmd-w2x
    @SurajoBellogmd-w2x Před měsícem

    ❤❤❤❤❤