11 July 2024 Nafada Dogo Matsafi Ne Maganata Babu karya Aciki

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 5. 09. 2024
  • #damben mazaje# African Dambe# Duniyar Dambe# Al Ameen sokoto tv# mazaje trado# Gidan Damben Ali Zuma tv# Kebbi Dambe tv# Dambe unlimited # Dan sokoto tv# Ramadan# Autan mamman# Autan kudawa# Zazu# kaddara# Abuja# Lagos# katsina#Ali Ramos tv#Dambe on live tv# izzarso# Ali nuhu# Abale# Kick boxing # matatar gaskiya# JAMASH Dambe tv# Dambe Abkar tv# Dan Gulbi tv# Damben gargajiya tv# Horo# D MALAM tv# Shago# Katsina# kano# Abuja# Bambarewa tv#Dambe sport tv# Horo# Alasan# Bahagon Ali kawoji# Autan mamman # Zinariya# Bakori tv# Arewa tv# ebola# Garkuwar cindo# wrestling # Gargajiya # Maitakwasa # Ali kanin bello# Arewa 24# Farin Wata tv# Ali Ramos tv#

Komentáře • 25

  • @dambegargajiya1136
    @dambegargajiya1136 Před měsícem +1

    masha Allah MUSBAHU Allah ya albakaci zuri'ar ka kyau Dan yagaji ubanshi ai

  • @ISAHABDU-f1u
    @ISAHABDU-f1u Před měsícem +1

    Mâcha allah

  • @BashirHussaini-z8h
    @BashirHussaini-z8h Před měsícem

    Dama akwai Dan damben da baya tsafe tsafe

  • @hassanmbuba1581
    @hassanmbuba1581 Před měsícem +2

    Masha Allah musbahu Allah ya albarkaci rayuwar muhiyuddin

  • @user-qd7jh7ee1x
    @user-qd7jh7ee1x Před měsícem +1

    Wallahi ni shaida ne dogo ya gagari kowa a Alaba Amma na kajiji ne ya fara buge dogo a Alaba

  • @AbdulrahamanSani-sf5nv
    @AbdulrahamanSani-sf5nv Před měsícem +1

    Musbahu barka da aiki

  • @InuwaShagari
    @InuwaShagari Před měsícem +1

    Slm musbahu Dan Allah akekawo mana labarai danbe kamar yadda ake kawo labaran wassan bal muna godiya msbh

  • @YasufAdamu
    @YasufAdamu Před měsícem +1

    Dan sagiya musubahu kadanahira dasakari wawa

  • @user-bl5tq3bz1b
    @user-bl5tq3bz1b Před měsícem +1

    kaji wani Wawa fa dogo yafi karfinka gara Dan kajiji

  • @jamilumuhammad6117
    @jamilumuhammad6117 Před měsícem +1

    Kaji garage fa haka ake tsafi kenan kowa tsafi yake a dambe

  • @AbdoullahiSalim
    @AbdoullahiSalim Před měsícem +1

    Kai baka tsafi duk dan dambe yana tsafi wani ma ko sallah baiyi

  • @user-cn5bw3cb8j
    @user-cn5bw3cb8j Před měsícem +1

    Slm kiki jamis kowa sarki tun da

  • @IbrahimAlhassan-kx9ld
    @IbrahimAlhassan-kx9ld Před měsícem +1

    Dogo yafi karfinka

  • @YahayaMusa-qw7bz
    @YahayaMusa-qw7bz Před měsícem +1

    Slm musbahu kano inamaka fatan alkairi Allah yakara basira

  • @aliyusulaiman3508
    @aliyusulaiman3508 Před měsícem +1

    Allah ya sanya alkhairi

  • @MuhammadGaladima-fm7vm
    @MuhammadGaladima-fm7vm Před měsícem +1

    wannan zamuhadashida lagada kawai yasumardashi kawai yashirya

  • @yahayaabdullahi3092
    @yahayaabdullahi3092 Před měsícem +1

    Na kajiji Kai munafuki ne Damben Benin baka buge dogo ba

  • @SaliAbdouhi
    @SaliAbdouhi Před měsícem +1

    Kaji wani gara to kai da baka dambe sai kayi duba

  • @RufaimuhammedLolo
    @RufaimuhammedLolo Před měsícem +1

    Wlh,kai ma mushirikine na kajiji

  • @K.omarissaabdoullayeKingomar
    @K.omarissaabdoullayeKingomar Před měsícem +1

    Kai Na Benin ai be tsaya ba

  • @K.omarissaabdoullayeKingomar
    @K.omarissaabdoullayeKingomar Před měsícem +1

    Masha Allah nayi farinciki sosai toh Allah ya Muna albarka Naga sa'ana ne

  • @AdamuAbdullahi-yo2dt
    @AdamuAbdullahi-yo2dt Před měsícem +1

    Tunaninsa yadda yake tsafi kowama yanayi

  • @muneerabdullahi
    @muneerabdullahi Před měsícem +1

    😂😂😂 Kambala'i 😂 wallahi musbahu kano wallahi nakajiji hannu yaji 😂😂😂
    Kambala'i 😂 Takai Baka tsafi 😂😂 Gaskiya anya wannan musulmine tayaya kagane Gurumada basu Iya adu'a ba gaskiya Idan mutum zayyi magana yayi tunani before you talk
    Saboda wannan Abinda yake fada karyane
    Domin wallahi wannan Karya yake kawai tsoro yakamashi

  • @SalifouGuero-ln2hr
    @SalifouGuero-ln2hr Před měsícem +1

    inbasira Basira ta k'aréwa karré saï yabarr hawshi ya kama touni