Idan El-Rufai yana sha'awar NNPP muna maraba da shi - Kwankwaso

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 22. 08. 2024
  • Hakan na zuwa ne bayan da a makonnin da suka gabata, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kai wa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El Rufai ziyara a gidansa.
    Kwankwaso ya kuma bayyana dalilan da suka sa jam'iyyar NNPP ta sauya tambarinta da kuma ma'anar sabuwar.

Komentáře • 39