Keken hayar unguwanni a Amurka

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024
  • Ba dole sai kana da mota ko babur ko kuma keken kanka a Amurka ba kafin ka iya yin zirga-zirgar yau da kullum. Kamar yadda ake daukar hayar motar da zaka dinga tuki da kanka a kasahen Turawa, to haka ake iya daukar hayar keke na gajeren lokaci ko kwanaki. #usmankabara #kubiyonikugaduniya #hausa #afirka #hausashorts #reels #youtube

Komentáře • 7