Zanga_Zanga | Talakawa Tura Tafakai Bango Yanzu Yanzu Sheikh Asadussunnah ya Aika Sako

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • #trending #allahuakbar #awa24top #islamicgreeting #new #hausa #mukabala #duet #muqabala #raddiya

Komentáře • 48

  • @ibrahimumar7725
    @ibrahimumar7725 Před měsícem +23

    Commenting before even listening to the whole video because I believe this Malam sosai because his always saying the right thing Allah ya stare Malam🙏

  • @AlhajiAbubakar-ic7wi
    @AlhajiAbubakar-ic7wi Před 24 dny +1

    Amin

  • @nuramurtala7759
    @nuramurtala7759 Před měsícem +5

    Allah Albarkacin Son da Kake yiwa masoyin Ka Annabi Muhammad S A W Ka kawo mana mafita da dukkan Musulmi Ya Hayyu Ya Qayyum Ya Zhaljalaali Wal Ikraam.

  • @khadijatunmanmusa4621
    @khadijatunmanmusa4621 Před měsícem +6

    Wallahi wasu masu rufin asirin ma sharrin gwamnati ta karya tattalin arzinkin su. Allah ya sakawa talakawan Nigeria

  • @Yusuf-oz6he
    @Yusuf-oz6he Před měsícem +1

    Wallahi gaskiya ne wannan malam ai zasu gane dan zamuyi zanga zanga in sha Allah 😢😢

  • @ukashassrimaye9592
    @ukashassrimaye9592 Před měsícem +2

    Hasbunallahu Wani'eemal Wakeel 😭😭
    Yaa Rabb ka tausayawa talakawan Najeriya

  • @yarankanokids5527
    @yarankanokids5527 Před 25 dny

    Alhamdulillah lokaci yayi da kowane Malami aka hadu akan tafarki daya🎉🎉🎉 wannan shine aikin malunta Allah yasaka maka da alkhairi.... Yakamata ragowar Malamai suyi koyi dakai

  • @ShamsuSani-t4x
    @ShamsuSani-t4x Před 14 dny

    Allah yakarawa malam lafiya

  • @AdamuAbubakar-pt2mj
    @AdamuAbubakar-pt2mj Před měsícem +1

    Masha Allah

  • @auwalmainama
    @auwalmainama Před měsícem +3

    allah yasaka da alkairi

  • @AbbaniMuhammad-to4ml
    @AbbaniMuhammad-to4ml Před měsícem +2

    كلامك صحيح يا شيخ

  • @user-ji8tr3lj2k
    @user-ji8tr3lj2k Před měsícem +2

    Malan Yunwa kawaii takaru lokacin wancen Dan daura
    Allah yasaka da Alheri

  • @abbasabubakar8681
    @abbasabubakar8681 Před měsícem +1

    Allah ya saka mallam

  • @UmarfaroukGwaska
    @UmarfaroukGwaska Před měsícem

    Ubangiji Allah ka kawo Mana sauki ka jibanci al'amurammu don fiyayyen halitta annabi Muhammad S A W

  • @SaaduAbubakar-zy1ox
    @SaaduAbubakar-zy1ox Před měsícem +3

    Thanks You Malam Kai yigaskiya

  • @rabiarabia2596
    @rabiarabia2596 Před měsícem +2

    Jazakallahu bikhr jaz Allah ya jikan iyaya da rahama yasa aljanna tazama wajan zaman su

  • @DaudaTasiu
    @DaudaTasiu Před měsícem

    Allah yasaka da alkhairi ❤❤❤❤

  • @rashidaaliyu5887
    @rashidaaliyu5887 Před měsícem +1

    Wallahi kaikam kana kokarin gy musu gaskiya

  • @musashuaibu110
    @musashuaibu110 Před měsícem

    Malam Allah Ya Saka Da Alkhari

  • @muhammadabdulwahhab8566
    @muhammadabdulwahhab8566 Před měsícem +1

    Ni fa yanzu Malamai ma su irin wan nan maganar ba su burgeni.

  • @muhammadabdulwahhab8566
    @muhammadabdulwahhab8566 Před měsícem +1

    Allah Ubangiji ya kyara mana. Amma dai irin ka Malam, mun ga dubu. Misali, ina Sheikh Fantami da ya ke ta ihu shekarun baya??? Ina irin su Sheikh Disina? Ina Ina ina ina da ina suke wa yan can malumma? Allah dai ya kyauta, Aameen Yaa Allah.

  • @MAIKUDIMUHAMMADGOGARMA
    @MAIKUDIMUHAMMADGOGARMA Před měsícem +1

    Salama alaikum.Malam ALLAH ya baka. Kuma Luci GABA da gaya ma shugabanni gaskiya

  • @hassankati5227
    @hassankati5227 Před měsícem

    Yes haka abin yake Mallam

  • @HassanAbubakar-jh8yd
    @HassanAbubakar-jh8yd Před měsícem

    Allah ya sa ka maka da Alkairi malam musa

  • @BbsaniHamza
    @BbsaniHamza Před 27 dny

    Mungode

  • @AbdulfataHamza
    @AbdulfataHamza Před měsícem +1

    Allah kadubamu

  • @alhjumardabino400
    @alhjumardabino400 Před měsícem

    Allah yasaka DA alkairi

  • @aishatumuhammad6035
    @aishatumuhammad6035 Před měsícem

    Inamah albanee zariya na raye

  • @UsmanAminu-he3mf
    @UsmanAminu-he3mf Před měsícem

    Allah ƙara ilimi maln.

  • @JinmohadigunOlaoluwa
    @JinmohadigunOlaoluwa Před měsícem

    Président good

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 Před měsícem

    Allah ya ISA bamuyafeba wlh talakawa mune abintausayi yunwa batada hankali allah ya ISA Buhari Dan tindaga farko kakafara lalatawa tunubbu yadora daga indaka tsaya bamuyafeba🙄🙄🙄

  • @user-bs5sk7qs5d
    @user-bs5sk7qs5d Před 28 dny

    Zaka iya biyan su kudin su da ka amsa kuwa?

  • @BaseruAbubakare
    @BaseruAbubakare Před měsícem

    Mugudy man

  • @bigbomtv3160
    @bigbomtv3160 Před měsícem +1

    Gsk ne wanna hk yake Malan

  • @user-ez8ki5xp6b
    @user-ez8ki5xp6b Před měsícem

    Wlh Indai a Afrika ba adena siyasa ba samun canji abune me wahala domin na farko ze zamana babu hukunci akan masu kuɗi da masu mulki amma mulkin soja zaka ga kowa tsoran aikata laifi yake kutuna mulkin abacha ko kuma araba ƙasar gida uku kowa yaje yayi irin shugabancin dayakeso

  • @MAIKUDIMUHAMMADGOGARMA
    @MAIKUDIMUHAMMADGOGARMA Před měsícem +1

    Mallam.kuci GABA da gaya MUSU gaskiya. Ai kafi Gwamna kafi Minister.Kana fadakarwa. Wane Gwamna KAJI yana hawa mambari. Minista nawa KAJI ya taba hawa mambari

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 Před měsícem +2

    Buhari cashless policy
    buhari destroy Nigeria
    completely in his eihgt years tenure

  • @hassanadamushuaibu3809

    Masha Allah

  • @user-ep7dq1kw9r
    @user-ep7dq1kw9r Před měsícem +1

    Masha Allah