Yanzu-yanzu: Mansura Isah ta bayyana asalin soma soyayyarta da Sani Danja

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 4. 09. 2024
  • Yanzu-yanzu: Mansura ta bayyana asalin soma soyayyarta da Sani
    Danja #kannywood #FreedomRadioNigeria #Kano #Kaduna #Abuja #Hausa #Arewa #Yanzu-yanzu #BBCHausa #DWHausa #LabaranDuniya #DaDumiDumi #duet #Maiduguri #Gusau #Sokoto #Yobe #Kebbi #HausaFilm #Fina-finai #Izzarso #BakoriTV #DadinKowa #KwanaCasain #GidanSarauta #Aduniya #hausaseries

Komentáře • 41

  • @SHAWARATV-r1e
    @SHAWARATV-r1e Před 2 měsíci +2

    Don Allah takoma gidan mininta

  • @user-of7hu8el2b
    @user-of7hu8el2b Před 3 měsíci +4

    امين يارب العالمين

  • @lawanabubakarmuhammad8358
    @lawanabubakarmuhammad8358 Před 3 měsíci +7

    My favorite actress u such and amazing person

  • @UmmulAyman-gw8fh
    @UmmulAyman-gw8fh Před 3 měsíci +4

    Matar nan har yanzu Tana son mijinta Idan da sauran aure a tsakanin su Allah ya dai dai ta ki da mijinki

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 Před 3 měsíci +2

    To ranki yadade sauran fim na Fulani ance ụwa tafi uba kọ da urban sarkine ❤❤❤👍👍👍👍

  • @Karimmoussa-gk4iu
    @Karimmoussa-gk4iu Před 3 měsíci +1

    Que Dieu te protège ma sœur depuis le Gabon 🇬🇦

  • @aishausmangaiya5160
    @aishausmangaiya5160 Před 3 měsíci +3

    Nice interview, love you so much my superstar❤❤❤❤❤

  • @KhadijaMuhdzaura-gz4in
    @KhadijaMuhdzaura-gz4in Před 3 měsíci +1

    Masha Allah mansura

  • @user-mx8bn9gp1l
    @user-mx8bn9gp1l Před 3 měsíci +2

    Gaskiya ba adaltchi anan

  • @user-rg7dd6ws7w
    @user-rg7dd6ws7w Před 3 měsíci +1

    Freedom kurinka sanin irin maganan da kukeyi in BA hakana Allah sai ya tambeyeku

  • @MousaDahirou
    @MousaDahirou Před 3 měsíci +2

    Mansura issa allha kareki

  • @FiddausiAbdurrashid
    @FiddausiAbdurrashid Před 3 měsíci +3

    Masha allah maman iyman allah yakara lpy da sutura allah ya shirya zuria har natuna da wata hira da aka tabayi daku ke da sani danja shekarun baya kafin auren ku anan FREEDOM RADIO ku kace mana wai bakwa soyayya bayan watan ni kadan akaji kunyi aure to allah yasa muji alkairi yan zumma daga kar she sharfaddin a rika sanin abinda za a rika tambaya abinda yawuce yariga daya wuce FATAN alkairi

  • @nuraventolaventola3613
    @nuraventolaventola3613 Před 3 měsíci +4

    Wai kai sharfadi baka tsoran Allah komai yazo bakin ka fada kake mene amfani maganar hiyana wannan hauka ne

  • @user-qt3pl1cj7q
    @user-qt3pl1cj7q Před 3 měsíci +4

    Kude freedom mutanen banza ne wlh baiwar allah tanacan tana ibada wasuma basusan ta ba basusan mai taiba Amma kun taso da mgnar kuma allah zai tozar ta ku ko atsakiyar gidan ku ne

    • @user-pz4zc3er5r
      @user-pz4zc3er5r Před 3 měsíci +1

      Yan iska masu son tada husuma ha haka kawai mata na dakin AURE kunxo zaku ci mutuncinta 😢

  • @AminaMuhammadmagaru
    @AminaMuhammadmagaru Před 3 měsíci +1

    Mansura dan Allah ki koma gidanki

  • @Karimmoussa-gk4iu
    @Karimmoussa-gk4iu Před 3 měsíci +1

    Je t'aime fort fort ma soeur

  • @Saley-bw2ru
    @Saley-bw2ru Před 3 měsíci +2

    Ke mansura isa miyasa kika faɗama sarkin mu na kannywood Sani Musa Danja king of kannywood fari mai farar aniya haka?

  • @user-uz7xs3gy2p
    @user-uz7xs3gy2p Před 3 měsíci +2

    Daga Libya

  • @umarfaruk3596
    @umarfaruk3596 Před 3 měsíci +5

    Ya kamata ku gyara yanayin tambayoyin da kuke yi

  • @Alialmou
    @Alialmou Před 3 měsíci +1

    Barkaku da warahaka Mansoura ina Miki fatan alkairi

  • @SaminuMusa-zs6zu
    @SaminuMusa-zs6zu Před 3 měsíci +1

    Dag saudiy

  • @user-sh5jr3tr2v
    @user-sh5jr3tr2v Před 3 měsíci +4

    Mansura Kai da rukaiya dawaiya Ku na yawan surutu

  • @mustaphazakariya5463
    @mustaphazakariya5463 Před 3 měsíci +2

    Jahilan banza dan kunshiga gidan radio sai ku saki baki kuna abinda kuka dama wallh sai anshigar daku kotu kuma wallh tuk sai an koreku a gidan wannan radio insha'allah

  • @Abubakarsibrahim
    @Abubakarsibrahim Před 3 měsíci +2

    Inayimiki fatan alkhairi pls kiyi haquri kusasanta da sani Danja kikoma gidanki

  • @isahmohammed7709
    @isahmohammed7709 Před 3 měsíci +2

    Daga lagos

  • @hauwaumarsalihu3885
    @hauwaumarsalihu3885 Před 3 měsíci +2

    Mansura surutu

  • @user-ij3el9km9d
    @user-ij3el9km9d Před 3 měsíci +2

    Daga Algéria

  • @balkissadaouda5133
    @balkissadaouda5133 Před 3 měsíci +2

    Aikin banza

  • @musamuhammadkannuwul
    @musamuhammadkannuwul Před 3 měsíci +1

    mansura surutnki taiyawa

  • @isahmohammed7709
    @isahmohammed7709 Před 3 měsíci +1

    Kuntarkatafa

  • @FatimaUsmanUsman-jm1pw
    @FatimaUsmanUsman-jm1pw Před 3 měsíci +2

    Gaskiya baikamata ku sako abinda ya faru da Maryam hiyana ba gaskiya abinda ya wuce ya wuce bai daceba sunanta ya fito anan

  • @fatimaabdullahi3937
    @fatimaabdullahi3937 Před 3 měsíci

    Ki rage surutu da rawar kai gaskia Shawara ce