Muna godiya sosai Allah yasa kamar yadda Malan yayi Bayani hakane wallahi mutincin mace gidan miji yanxu Rayuwa ce ta chanxa wasu gaskiya rashin babune shiyassa Sike zuwa Saudia neman kudi Kuma Acikin Kashi Dari Kashi 99 Tara Abashi ake kawosu saisin shekara buyu sannan subiya Allah daiya kyau ta Allah yasa mudace Daga Mansur Haruna Daura Daga saudiya
Assalam malam barka da yau inayiwa malam fatan al kairi ina tambaya akan macanda al adarda tazomata a lokacin watan ramadan tana dauke da azumi amma lokacin saura munti daya asharuwa setaga al adarta Nagode Allah ya qarawa malam lafiya
Jazakallahu khairan , Malam Tambayana anan mutum ne yake zaune a wuri har tsawon shekara ashirin da biyu a matsayin musulmi amma ko sau daya ba'a taba ganin sa yana sallah ba kuma gashi ya mutu babu wanda ya bada shaidan yana sallah hatta makwabcin sa yaba bada shaidan bai taba ganin sa yana sallah to anan za'a iya mishi sallah ?
Allah kashiryar damu hanyarka madai dai ciya katsaremu daga Sharrin shedan da rudin duniya
Amin
Masha allah Allah kabamu cikAwa dakyau da Imani amen summa amen
Muna godiya sosai Allah yasa kamar yadda Malan yayi Bayani hakane wallahi mutincin mace gidan miji yanxu Rayuwa ce ta chanxa wasu gaskiya rashin babune shiyassa Sike zuwa Saudia neman kudi Kuma Acikin Kashi Dari Kashi 99 Tara Abashi ake kawosu saisin shekara buyu sannan subiya Allah daiya kyau ta Allah yasa mudace Daga Mansur Haruna Daura Daga saudiya
Allah Ya saka da alkhairi kuma Allah ya Kara maka lafiya da mu gaba daya Amin summa Amin
Mash Allah
Allah ya Kara wa malam nisankwan ameen
jazzakallahu khairan
allah yasa mu dace
Jazakallahu khairan
Allh karawa malan lfy muna gdy sosai hjy rabiah zakariyya daga nan saudiy
جزاكم الله خير ياشيخ
@@boubetankari8694 👍
Muna gdy Allah yaqaro ilimi me alfani me karantowa Allah y qr lpy yacika mizani
Masha Allah Allah ya sakada alkairi Ameen
Macha Allah Allah yasaka
Assalam malam barka da yau inayiwa malam fatan al kairi ina tambaya akan macanda al adarda tazomata a lokacin watan ramadan tana dauke da azumi amma lokacin saura munti daya asharuwa setaga al adarta Nagode Allah ya qarawa malam lafiya
jazakallahu khairan mlm
Good labirana
Kubra oman
Masha allah allah ya biya
مشاءااله تبارك الله
Masha Allah malam
Allah ya sakada Alkairi mlm yaqara lfy da nisan kwana
Allahu akbar mun mika sakon gaisuwa allah ya biyaku
Allah ya saka da alkhairi
Allah saka da Alhairi
Mashaa Allah
Allah yasaka da alkairi
Jazakallahu khairan , Malam Tambayana anan mutum ne yake zaune a wuri har tsawon shekara ashirin da biyu a matsayin musulmi amma ko sau daya ba'a taba ganin sa yana sallah ba kuma gashi ya mutu babu wanda ya bada shaidan yana sallah hatta makwabcin sa yaba bada shaidan bai taba ganin sa yana sallah to anan za'a iya mishi sallah ?
Masha allahu
Allah yasaka da alheri
Allah amin
Malam mungode sosai Allah ya alhirí
Salamu alekum warahamatulla wabarakatahu malan barka dawuni malan allah yayi albarka
Oyo yo majallar matashiya ALLAH sa mudace munagodiya
Assalamualaikum warahmatullahi wabarkatuhu Allah saka da alkairi malan
Malam muna godeya sosai daga nan cotonou
Asalamu alaikum malam ko zan iya tambaya tawannan komin din
Godeya muke malam daga khairiya abubakar
Muhammad Idres mn gdy mlm
Muma mun gode
Allah.yasaka.amma.malama.kodadai.bakida.miji.yakamata.kisanya.ijabi maiyalwa
slm gaysuwa mallam
Jazakumullahukhairan
Allah ya bada lada
Masha Allh
Assalaamu Alaikum Malam Naa’gode
Abubakar Abdullahi Moriki Allah ya sakama,malan da alheri ameen
Mala mugode sosai