Mijina Baya Gajiya Da Saduwar Aure | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • Tambayoyin
    1. Malam Mijina Yana da kirki, shekarunmu ashirin da yara hudu, malam matsalarsa daya baya gajiya da saduwa.
    2.Shin mijin da ya auri mace tana aiki kuma sunyi maganar aikin kafin
    auren, sai bayan aure yace dole sai ta ajiye aikin ko kuma tana wajen
    aiki yace dole sai ta dawo gida, idan taki bin umarnin shi a nan ta
    sabawa Allah. Kuma (Shi mijin nauyin ya'yan shi sun mashi yawa
    abubuwa da yawa matar ita take yi, kuma da zaran an biya ta albashi
    sai ya san yanda yayi ya amshi kudi a cikin albashin nata)

Komentáře • 98

  • @AmeenaNasser-ef6jf
    @AmeenaNasser-ef6jf Před 27 dny

    Allah ya taimaka mlm

  • @Mardiyaabubakar1-zs6vp
    @Mardiyaabubakar1-zs6vp Před 8 měsíci +9

    Malam Allah Yasaka Da Allkhire Allah Yajikan Iyayi Da Kakani Ameen Yakhyum Yaqayyumu ❤❤❤❤❤❤❤

  • @DjamilouAboubacar-yx5sk
    @DjamilouAboubacar-yx5sk Před 8 měsíci +3

    Macha allah allah ya saka ma malan da alheri dunia da lahira allah ya kara ma malan ilimi mai tarin yawa mai albarka Allah ya kara ma malan lafiya da nisan kwana mai albarka

  • @hanifa3966
    @hanifa3966 Před 8 měsíci +4

    Muna godiya sosai allah ya kara daukaka da lafiya gareku❤❤

  • @limtex-io9wf
    @limtex-io9wf Před 8 měsíci +2

    Allah ya saka da Alkairi mallam

  • @aishamusagmb2792
    @aishamusagmb2792 Před 8 měsíci +3

    Masha Allah jzkl khairan prop sheikh Muhammad aminu daurawa

  • @RabiIbrahimumar-kw4iu
    @RabiIbrahimumar-kw4iu Před 6 měsíci

    Allah yasakawa da mlm da a
    lkairi

  • @binonigarba3596
    @binonigarba3596 Před 8 měsíci +2

    Allah yasaka da alheri

  • @safiyyaidris1852
    @safiyyaidris1852 Před 8 měsíci +1

    Allah yasa mudace

  • @Aburamadaan
    @Aburamadaan Před 8 měsíci +1

    Allah ya jikan Hajiya

  • @user-is2ii2pv3u
    @user-is2ii2pv3u Před 8 měsíci +2

    As salam alaikum malam barka da warhaka , Allah ya kara himma da hazaka kuma ya kara ilimi, malam tambaya na shine minine hukuchin matar da take aiki tana samu kudi amma bata chika taimakawa maigidan ba kokuma in yara sun tambayi baban su abu sai yace bashida shi yanzu amma zai masu daga baya amma inya tambayi uwar aron kudi sai tache batashi kuma sai tana gayawa yaran sumawa baban su ai hakkin sa ne . torh malam irin wannan matar abinda take yadache. nagode Allah ya Saka da gidan aljannah

  • @hakiloumahamanecherifato-kz2ec
    @hakiloumahamanecherifato-kz2ec Před 8 měsíci +9

    MachaAllah toubarikallah Allahoumma barik malan inda matsalar take wasu matan suna girma ne cha'awarsu da dichewa wata qila tana cikinsu ne chiyasa taji bazata iya jurewa ba a halin yanzu

  • @user-ft5lc3kg3s
    @user-ft5lc3kg3s Před 8 měsíci +2

    Allah Yaci Gaba Da Tsare Imaninka Malan

  • @RubaiaAliyu
    @RubaiaAliyu Před 4 měsíci

    Allah ya Saka da alkairi

  • @user-iy9fq1rc8k
    @user-iy9fq1rc8k Před 8 měsíci +4

    Asalamu alaikum mallam, don allah tanbayana shine mace naiya neman mijiyasaketa saboda dalili irin wanan, nafarko
    Bashida cikakkaken addini.
    Bai'iya karatun kusatan aureba.
    Idankinmasa gyara akan addini ko wani abu saiyace bakisan mutunci aureba.
    Kuma baidamu daduk wandai zogidan shiba, amman baya barina dayunwa duk abinda yanakeso yanayimin gargodon hali, amman matsalarsa kenan kuma baida kishi nikuma abinna tuzurani wani lokaci sainaji kamarnarabu dashi, saboda ninayi karatun alkurni harnasauke. To mallam banason nasaba ma allah ko nashiga cikin fushinsa.

  • @user-vr5yu9kf6f
    @user-vr5yu9kf6f Před 7 měsíci

    Allah yakarawa mln imani

  • @kabirouishau8032
    @kabirouishau8032 Před 8 měsíci +1

    macha allah gaskiya ne allah yakara lafiya

  • @DawoodMuhammed
    @DawoodMuhammed Před 5 měsíci

    Masha Allah

  • @basibaby3326
    @basibaby3326 Před 8 měsíci

    Allah ka aurar damu malam a tayamu Addu a Allah ya kara Lfy yajikan iyayen mu da musulmai baki daya

  • @souleymaneali5214
    @souleymaneali5214 Před 8 měsíci +1

    Malam Allah ya kara basira❤❤

  • @WarakaMediaConceptsDevelopment

    Allah ya sakawa malam da Alkhairi

  • @dodarhabalmedicine9605
    @dodarhabalmedicine9605 Před 7 měsíci

    Allah yasa da alkairi

  • @jamilumusanura7846
    @jamilumusanura7846 Před 8 měsíci +1

    Allaah ya saka da alkhairi.

  • @UzaifaMusa-vl8rl
    @UzaifaMusa-vl8rl Před 8 měsíci

    Allah ya saka da alkhairi mallm

  • @nurahoro6557
    @nurahoro6557 Před 8 měsíci

    masha Allah.Malam Allah Yabamu mata Nagarii🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻

  • @idrissibrahim42ibrahim99
    @idrissibrahim42ibrahim99 Před 8 měsíci +1

    Inabikatar numbar MLM domin Allah

  • @yaumshamsudeen2686
    @yaumshamsudeen2686 Před 8 měsíci

    Masha allah

  • @haulaabdull
    @haulaabdull Před 8 měsíci

    Masha Allah malan Allah ya temaka

  • @SalmaMuhammad-kr6ue
    @SalmaMuhammad-kr6ue Před 8 měsíci

    Allah ya saka da alkhairi

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu Před 8 měsíci +1

    Yakamata adinka daukomana. Dr Idris zakin sunnah

  • @FatimaMuhammad-po5tk
    @FatimaMuhammad-po5tk Před 8 měsíci +1

    Aslm malam Muna da godiya Allah ya sakada alkhairi Don allah ina da tambaya tan zanyi

  • @Msosanadi-hh7lp
    @Msosanadi-hh7lp Před 8 měsíci +1

    Ma sha Allah 🥰🇳🇪

  • @user-wo2qr7kn8x
    @user-wo2qr7kn8x Před 8 měsíci +1

    Jazzaka Allah hairan 🎉🎉🎉❤❤❤😊

  • @user-ck7ij2jh7y
    @user-ck7ij2jh7y Před 8 měsíci

    Muna godiya Malan 🎉🎉🎉

  • @kabiruusaini454
    @kabiruusaini454 Před 8 měsíci

    Jazakallahu khairan

  • @user-ks1wh3mq7s
    @user-ks1wh3mq7s Před 8 měsíci

    Masha Allah Allah Kara lapiya

  • @umarauwalu9736
    @umarauwalu9736 Před 7 měsíci

    Well done 👍

  • @HalliruAbdullah-xn2mh
    @HalliruAbdullah-xn2mh Před 8 měsíci

    Masha Allah 🙏

  • @Al-hasnaweyTV
    @Al-hasnaweyTV Před 8 měsíci +2

    جزاكم الله خيرا جزيلا ونفع بكم الأمة

  • @jafarmuhammadsola3776
    @jafarmuhammadsola3776 Před 7 měsíci

    Allah Yakarawa Malam Lpya Daga Ni Jafar Muhammad Sola Kebbi State Bagudo Local Government

  • @fatimaaminu304
    @fatimaaminu304 Před 8 měsíci

    jazakumullahu Khairan

  • @mubrakumarg2402
    @mubrakumarg2402 Před 8 měsíci

    Mashaallah jazakumullah

  • @user-qh2eb6re6n
    @user-qh2eb6re6n Před 8 měsíci

    Masha Allah
    Zajakallahu kair

  • @sadamyahaya-ty2pe
    @sadamyahaya-ty2pe Před 8 měsíci

    Masha Allah ALLAH yasaka da alkhairi malam

  • @user-fw1cp6nx2d
    @user-fw1cp6nx2d Před 8 měsíci +1

    Alhamdulillah

  • @nuramurtala7759
    @nuramurtala7759 Před 8 měsíci +3

    ماشاء الله بارك الله في حياتكم يا شيوخنا

  • @gctr8318
    @gctr8318 Před 8 měsíci

    Marsha allah

  • @cherifawilie8457
    @cherifawilie8457 Před 8 měsíci

    Macha Allah yabadalada

  • @mahamanlaba2600
    @mahamanlaba2600 Před 8 měsíci

    muna godiya Malan

  • @sualaanas1405
    @sualaanas1405 Před 8 měsíci

    MASHA ALLAH

  • @Fatma-tr2im
    @Fatma-tr2im Před 8 měsíci

    Ma sha allah ❤❤❤ allah yasaka da alkairi

  • @user-qs8wg3jg9n
    @user-qs8wg3jg9n Před 8 měsíci +2

    Assalamualaikum malam Ina da tambaya shekarata gomashatakwas da mijina yaranmu biyar bayadamuwa dani idan yasaurareni se in nakawo kaina idanko banzomasa da bukataba se mushekara nagaji hakuri na yakare inada karfin Sha,awa abin haryakai inabiyama kaina bukata malam menene mafita

    • @ibrahimidris8533
      @ibrahimidris8533 Před 8 měsíci +1

      Subhanallahi! Kiyi qoqari ki cire kunya ki sanar da magabatan ku, in sha Allah za a shawo kan matsalar

    • @Mamankhaleed
      @Mamankhaleed Před 2 měsíci

      😭😭😭😭😭

    • @Mamankhaleed
      @Mamankhaleed Před 2 měsíci

      Wllh komi basayi saide ace kayi hkr sbd yrka

  • @MuhammaedSani-cg2sm
    @MuhammaedSani-cg2sm Před 8 měsíci

    Muna godiya

  • @user-tx8qy4ni1i
    @user-tx8qy4ni1i Před 8 měsíci +1

    Gaskia y karba mata albashi gaba daya Mal wannan miji bai yi adalci ba. Zalunci ne. Allah y kyauta. Ameen

  • @HalliruAbdullah-xn2mh
    @HalliruAbdullah-xn2mh Před 8 měsíci

    Malan Allah yakara lafia da nisan kwana

  • @your_majesty__
    @your_majesty__ Před 8 měsíci

    Jazakumullahu khayran 🤲🏽

  • @Musaa477
    @Musaa477 Před 8 měsíci +1

    ❤❤❤❤

  • @user-pv1sy1bk3w
    @user-pv1sy1bk3w Před 6 měsíci

    ❤️

  • @user-nn5bx3ft8f
    @user-nn5bx3ft8f Před 7 měsíci

    سلام عليكم ورحمة ❤❤

  • @user-kg9bl4eb5z
    @user-kg9bl4eb5z Před 8 měsíci

    ❤❤❤

  • @user-bc7jg5jd4x
    @user-bc7jg5jd4x Před 8 měsíci

    Dan Allah tayaya zan samu number mallam

  • @HajiyaHajiya-im6pm
    @HajiyaHajiya-im6pm Před 8 měsíci

    mallam mungode sosai

  • @moutarisani-fb6gj
    @moutarisani-fb6gj Před 8 měsíci

    🙏🙏

  • @nuhuaisha-nr1yj
    @nuhuaisha-nr1yj Před 8 měsíci

    Sakallahu khairan

  • @assabirabubakar1454
    @assabirabubakar1454 Před 4 měsíci

    Please wa ya san sunan annasheed din da akasa a farkon video?

  • @user-pw8sr7kc9s
    @user-pw8sr7kc9s Před 8 měsíci

    Slm

  • @idrissibrahim42ibrahim99
    @idrissibrahim42ibrahim99 Před 8 měsíci

    Assalamualaikum

  • @MammanAbba-sq5zv
    @MammanAbba-sq5zv Před 8 měsíci +6

    Please what is the 70 type of Iman please send in Arabic

  • @omgali6088
    @omgali6088 Před 8 měsíci

    جزاك الله جزاكم الله خير كيف اقدر اقدم سؤالي

  • @user-dc5vn5vf7o
    @user-dc5vn5vf7o Před 8 měsíci

    Slm.mlmdaallah.akaramanahaske.akan.matsalarmasu.yoyanfutsari.wai.itama.anadakartakamar.yas😂😂😂

  • @user-th7yr3xp3m
    @user-th7yr3xp3m Před 8 měsíci

    Munagodiya

  • @fatimamuhammad7052
    @fatimamuhammad7052 Před 8 měsíci

    Slm,Allah yasaka da alkhairi malan .nima ina da tambaya ta ina ake aikawa?

  • @user-ir2qm6nn9g
    @user-ir2qm6nn9g Před 8 měsíci +1

    Malam allah saka da gidan aljanna

  • @hafsatbarma1219
    @hafsatbarma1219 Před 8 měsíci +1

    Masha Allah

  • @misbahusani
    @misbahusani Před 8 měsíci +1

    Masha allah

  • @user-wo2qr7kn8x
    @user-wo2qr7kn8x Před 8 měsíci

    Jazzaka Allah hairan 🎉🎉🎉❤❤❤😊

  • @sdiallof2606
    @sdiallof2606 Před 8 měsíci +1

    ❤❤❤❤

  • @user-pq9eb1hm4x
    @user-pq9eb1hm4x Před 4 měsíci

  • @bachirbachir-tu8fbNiger
    @bachirbachir-tu8fbNiger Před 8 měsíci

    ❤❤❤

  • @user-tw9fu8bp9m
    @user-tw9fu8bp9m Před 7 měsíci

    Masha Allah

  • @user-dk5gk4rx7b
    @user-dk5gk4rx7b Před 8 měsíci

    Masha allah

  • @umaryunusa6514
    @umaryunusa6514 Před 8 měsíci

    Masha Allah

  • @UmmuFatima-kl6lc
    @UmmuFatima-kl6lc Před 8 měsíci

    Masha allah

  • @usmansunusi-lh7kb
    @usmansunusi-lh7kb Před 8 měsíci

    masha Allah

  • @SalifouGuero-ln2hr
    @SalifouGuero-ln2hr Před 8 měsíci

    Masha Allah

  • @hassanaahmed6150
    @hassanaahmed6150 Před 8 měsíci

    Masha allah

  • @nurahali8058
    @nurahali8058 Před 8 měsíci

    Masha Allah