Malam ya gabatar mana da lecture mai taken ginshikin hadin kan musulmi inda babban malaminmu yayi mana jawabi yadda ya kamata musulmi mu hade kanmu da kuma hanyoyin da za a ci nasarar yin Hakan
Masha Allah Malam allah ya biya ka da gidan aljanna firdaus a gaskiya kana gaske ma na hanyar allah ni massoyin ka na hakika from cameroon birnin yaounde
Barakallahu fikuma Allah ya biya Da gida Aljanna (Kumika tambaya ta zuwa ga Malam miye hukunce kajinda injii yake kankasawa A Musulunci ina ma Malam Fatan Alheri)
Mashaa Allahu Barakallah! Allah yakarama Malan lafiya da nisan kwana. Ko shakka babu irin wadannan Malamman alheri ga al'umma da duniyar musulunci baki daya.
Mal Allah yasaka da alkhairi Allah yabamu iKon gyarawa Allah ya qara muna irinku masu fadin gsky muna qaunarku sbd Allah, Allah ya hadamu acikin al'jannah da rahmarsa
Allah ya qara wa mla. imani da ilimi mai albarka
ماشاءالله ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah ya kara malam lafiya Allah ya saka malam da alkhairi
Masha Allah Malam allah ya biya ka da gidan aljanna firdaus a gaskiya kana gaske ma na hanyar allah ni massoyin ka na hakika from cameroon birnin yaounde
Masha allah allah yasakawa malam da alkayri dan allah atemakamun number malam eh nadatan baya🎉🎉🎉
😊
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Barakallahu fikuma Allah ya biya Da gida Aljanna
(Kumika tambaya ta zuwa ga Malam miye hukunce kajinda injii yake kankasawa A Musulunci ina ma Malam Fatan Alheri)
🙏🙏🙏
Macha allah
Masha Allah 🙏🤲
Allah ya saka ma da alkhairi malam yayi wa zuria albarka ameen.ku masu daurawa Allah ya biya ku
allahyakarilimi
Masha Allah 💖
Masha Allah❤
Masha allahu
MashAllh Allh ya tsare malam
Mashaa Allahu Barakallah! Allah yakarama Malan lafiya da nisan kwana. Ko shakka babu irin wadannan Malamman alheri ga al'umma da duniyar musulunci baki daya.
Mal Allah yasaka da alkhairi Allah yabamu iKon gyarawa Allah ya qara muna irinku masu fadin gsky muna qaunarku sbd Allah, Allah ya hadamu acikin al'jannah da rahmarsa
Masha Allah munagodiya
Mash Allah
Masha Allah
Macha. Allah
جزاك الله خيرا ياشيخنا الفاضل وحفظك الله من كل شر و متعاك الله بصحه وعافيه
Malam
masha Allah
S à w
Allah karalatiya da imani da nisan kwana