Ƙaddara Ko Ganganci 29-01 2024 Labarin Bazawara Yar kauye Episode 12

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 4. 09. 2024

Komentáře • 13

  • @Aminamuhammadummy
    @Aminamuhammadummy Před 7 měsíci +3

    Bazawarar nan tana birgeni
    Tasan yancinta

  • @fatimamuhammedgombe9099
    @fatimamuhammedgombe9099 Před 7 měsíci +1

    Kai Allah nagodema Allah yabamu Maza masu tausayi😢

  • @SurajaIsmail
    @SurajaIsmail Před 7 měsíci +1

    To Allah ya rufa Asiri
    Allah yasa muyi wa matan mu adalci

  • @kkmmksa4730
    @kkmmksa4730 Před 7 měsíci

    Masha allah asamau❤❤❤

  • @hamabarde2315
    @hamabarde2315 Před 7 měsíci

    First to view Allah ya kara basira ameen

  • @AyubaSuraka
    @AyubaSuraka Před měsícem

    Tom aunty asma,u allah yabata muji nagari

  • @Sadiyamukhatarabdullhi
    @Sadiyamukhatarabdullhi Před 7 měsíci

    gaskiya kema indai kinason xaman lfy maxan xamani basarikema Yara dakinso kawai kimaida yaran kinhuta😊

    • @AishaAdamumuhd
      @AishaAdamumuhd Před 7 měsíci +1

      Ba'a rikewa shi kuma mijin matar sa ya rike masa nasa yaran

    • @AishaAdamumuhd
      @AishaAdamumuhd Před 7 měsíci

      Idan kinga haka dama namiji ba son mace yake ba, da kuma sarewa irin na mazan yanzu

    • @zeinabtidjanihassan6339
      @zeinabtidjanihassan6339 Před 7 měsíci

      Ni akwai abinda ban gane wai naji tace cikin wata 9 a labarinta ai ta haihu ko wanan na 2 ne gaskiya indai na 2 ne toh gaskiya ta cuci kanta domin tun farko ma kin gane halin mutun ai ba maganar sakin jiki kina haiho masa ya ya domin wanan auren dai karshen sa dai saki ne zai biyo baya wani lokacin wallahi bana ganin laifin matan da idan sunyi aure suna daukan lokaci kafin su fara haihuwa sanan in sun haifi 1 sai su dan saka tazara a tsakani saboda halin rayuwar nan mazan nan ba tabass

    • @AishaAdamumuhd
      @AishaAdamumuhd Před 7 měsíci

      @@zeinabtidjanihassan6339 ke dai bari ciki na biyu ne