Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un. Yaƙi yana shirin ɓarkewa a Kano akan rigimar Masarauta

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 24. 05. 2024

Komentáře • 19

  • @yahayaUsman-jn9lg
    @yahayaUsman-jn9lg Před 22 dny +1

    Allah yakareka sarki sunusi

  • @user-bl5tq3bz1b
    @user-bl5tq3bz1b Před 22 dny +1

    ado mukeso bawani Dan haure ba kaji shi deputy governor Nan koh kunya baya ji wai nuhu suke zargi dama duk Yan kwankwasiyya basason zaman lfy ah haka Kai Dan marasa kunya kake so ka mulki Nigeria wllh Nigeria tafi karfi n ka da yardan Allah bazaka taba mulkin Nigeria ba da yardan annabi

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 Před 22 dny

    Allahamdulillah 💞💞💞💞💞💃🏿💞💞💞💞💞💞💞💞💞

  • @belloyusuf3216
    @belloyusuf3216 Před 22 dny +2

    Yan kwankwasiyya basuson zaman lafia. Meh Aminu Ado yayiwa AKY

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk Před 22 dny

    Ganduje yayi nasarar rusa masarautar Kano Allah ya takaita abin ameen ya Arhamurrahimin

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 Před 22 dny

    Mu kanawa Aminu Ado.mu ke so ba sunusi na, ka daina yi ma na sharri

  • @user-ql9kl9xr3h
    @user-ql9kl9xr3h Před 22 dny

    Gaskiyane meyasa shi aka cireshi don haka shima an cireshi to koko shi bashi da magoya baya don me gwamnan baya yayi haka shima wannan gwmna ne yana da dama yayi haka kuma wannan yanuna akwai makiya kano da sunan yan kano ne amma sun yarda da duk masifar daxata sami kano Allah yayi mana maganin su in sha allahu

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk Před 22 dny

    Talakawa ku kama kanku wallahi karku bari a akasheku a banza kubar su su yi abin su suka dai daga su sai yayan su ehe

  • @famaranero573
    @famaranero573 Před 22 dny +1

    Ah duniya abbakabir kajisorun Allah ado ba abundayayimakh kai zalinci ABBA

  • @user-bl5tq3bz1b
    @user-bl5tq3bz1b Před 22 dny

    Kai Dan shegiya waya gayama sanusi muke so Wawa jaki Kai da mai gdan ka Wawa da tsula wawaye

  • @user-fd5mx8ki4i
    @user-fd5mx8ki4i Před 22 dny

    Kwankwaso bazaka gamada duniya lafiyaba damakai dan dabane dan an kashimutum bakajin komai

  • @bodasentertainment6005

    yaki ya kare a dakin uwarka

  • @Yarghanahausatv
    @Yarghanahausatv Před 22 dny

    Subhanallahi

    • @sabuwarrayuwa1834
      @sabuwarrayuwa1834  Před 22 dny

      Wallahi sai dai kawai fatan Allah Ya kiyaye. Amma tabbas akwai matsala

  • @SaniAbdullahi-dk6kq
    @SaniAbdullahi-dk6kq Před 22 dny

    Kai jama ah

  • @OkashaabdullahAlfauzan
    @OkashaabdullahAlfauzan Před 22 dny +3

    Wannan duk sharrin konkosiyya ne kawai