Nura M Inuwa - Ba Rabo da Gwani Ba Abba Kabir Yusuf (Hausa Song 2023)
Vložit
- čas přidán 5. 03. 2023
- Please subscribe to Nura M. Inuwa official CZcams channel:
/ @nuraminuwaofficial
--
#NuraMInuwa #NuraInuwa #HausaSongs #HausaMusic #ArewaFilms #HausaFilms #NigerianMusic #SaniDanja #RahmaSadau #NafisatAbdullahi #AdamZango - Hudba
Godiya muke nura Allah ya baiwa Abba gomnan Kano Arzikin Annabi da Alkur'Ani
Mutane suna yawan yimuna tanbaya akan wai shin bana zaka fitarda album ko yane muna Gaya musu e anman Sudan Kara hakuri Dan Allah kafito ka warware muna wannan Maganar daga nakane sani mc hausa
Allah yaja zamanin sarki aiki yayi kyau oga
Allah y kara basira
Allah ya bawa abba sa ya bashi damar sauke dauyi
Nura akwai azanci ba dama! Abba akwai farin jini ba dama!
Allah ya dafama Sarko Waka
Masha Allah THE king 👑 of hausa music 🎶 Nura m inuwa sarki ko gobe 👑👑👑👑
Mouna jira
Masha Allah gaskiya ne wanna ❤️❤️❤️🇳🇬
Bonjour cv❤
Ina sonka nura m Inuwa 💝 De Adam El-Nafaty diga gombe
Allah ya taimaki mai gida fatan alheri ❤️🥰
Sai Mai gida Kano ta Abba ce insha Allah
Masha fatan nasara madugu Dr.Nura m inuwa 🙏🙏💪
Angaisheda abban mufrah basira baiwa sai nura
Masaha Allah Munan kira ❤️👍🌹🥰
Masha allah kanawa mabarualeku ABBA gida gida allah ya tayaka
😍😍 Kai dai sarki
Muna jiran album ogah namu Allah ya lafiya da nisan kona
Allah ya taimaka
Allah ya zabamuna shugabanni nagari masu tausayinmu alfarman manxon allah s a w ♥️♥️🥰
Macha Allah 🤲🤲 Allah karekou
ma sha allah alhamdullillah allah ya kara basira da lfy da nisan kwana ogana nura m inuwa waka
Inshallah kano sai Abba gida gida
Macha allah gaskiya ne megida nura m inuwa
Gaskiya ne oga munayi wlh sai dai albom mukejira ina bangajiya
Masha Allah 🙏❤❤❤❤❤
Masha Allah, Munanan Jira Insha Allah.😍❤🥰👏👏🙏🙏
Kaji wakafa Allah ya yarda m inuwa Masha Allah oga
Macha'allah mahadi Mai Dogon Zamani
Ngd Nawa 🎊🙏🏾❤️
Masha Allah
Allah ya tabbatar da alkhairi
na yar dada na gartan ka mai gida duk inda kake a nan nake Allah ya kara basira shi kuma abba kabar yusuf Allah ya bashi gomnan kano ya masa jagoran ce
Allah yakara basira nura Kai nadabanne acikinsu wllh❤
Gaskiya itace gaba ی
In sha Allahu sai abban kwankwaso
Mashallah Allah yakara daukaka malam nura inamaka fatan alheri daga Ahmad kaduna
Nura m inuwa saita allah ❤️❤️❤️💯❤️❤️
Masha Allahu
Up nura m inuwa 🎉❤
Masha Allah, Maigida Allah Yakara Basira
Gaskiya ne oga allah y kara basira da daukaka allah yayiwa rayuwa albarka ameen allah ya raya ya.yan ka akan sunnar annabi Muhammad s.a.w ameen 💙💙🤲🤲🤲🖇🖇🖇
Ma sha Allah munawa abb kabir fatan alkairi
Yayi
Masha Allah 💕💕Allah yakara basira 👍 ❤
MASHA ALLHA yajindadi
Masha allah
Fatan Alkhairi megida kanawa kuna inane ganaku Abba Kabir
Good Job.....Malam Nura
Masha Allah watching from dakata kawaji
Allah yaja kwana Mai gida abban Farah
Nagode oga nura m inuwa 😘😘
Oyoyohabibinuraminuwa munataredakaigoga allayakaralafiya
Allah yakara basira
Masha Allah Masha Allah
Allah ya ja zamani
🥰🥰 Masha Allah 👍👍
Muna tare
The best Singer
Nura m inuwa
Masha Allah ✅✅✅
sarkin waka
Kai nura harkane wlh❤️
Good
Mungode sosai nura Allah ya kara basira Allah ya bamu nasara 2023/sai abba gida gida inshaallahu
Gaskiya king banayinka a yau bantaba kin waqarka ba
da zafinta
Masha Allah 😍🙏💞💞💞💞💞💞💞💞
Sarki🔥🔥🔥💯🎵🎶
Gaskiyane sarkin waka
Gaskiya
Gaskiya dai kam sarki ka iya ka huta
Allah kara basira
Masha Allah nura m inuwa
Good
@@AmarAmar-zy6lr hi
Dr Allah ja kwana
Masha allah allah ya kara basira nura wanan gaskiya ne
Masha allah ❤️🇳🇪
Mou album muke so oga
Gaskiya ba😊
Allah yakaimu litanin
Nura.bawa.alla.h.ina.yika.walahi..allah.yakamama.nagod
Nura m inuwa kaisarki ne ❤❤❤❤❤
Muna fikin mawaki ba Sai nura
Masha allah fatan alkairi oga m inuwa
Mona godiya nura m inuwa munajiran sababbine wakokkine 2023 insha allah
Allah ya karah basira abban farrah
Aslm malam Nura m inuwa Barka
💯💯💯💯👏👏👏
Wow
Abba gida gida
Kano sai gawuna
Kano se aba incha alh
Ataimaka a hidomuna album dan allah
Mashaa Allah, saura Album sir @nuraminuwa
Oga
Masha Allah sir
Yayi kyau
SLM yaney sarkin waka Dan Allah ayimin Waka da niyi da Matata sounana Yacine Matata sounana ta Larai
Nice one 🕐
Good job thank you so much Nura m inuwa
Masha Allha yayi
Mou album muke jera masoyi
Up my hero m inuwa 🇳🇬🇳🇬🇳🇬💯💯💯
Macha allah maigida allah yakara basira
Masha Allah sarki
Masha Allahu Allah ya kara basira
Ma sha Allah
Marsha allah fatan samun nasara nura
💯💯💯💯👏👏👏👏 King of Hausa music