Gawuna Saura Kiris - Official Audio
Vložit
- čas přidán 16. 11. 2023
- Welcome to Official CZcams Channel of Dauda Kahutu Rarara.
Dauda Adam Abdullahi popularly known as "RARARA" is Nigerian Musical Artist, SongWriter and Producer.
Click on the below link to get updates any time we upload
Music Distributed by Captain Arewa - Hudba
Gaskia wannan ba muryar Rara bane
Allah Yakara basira chaiman
Jami ar waka Dauda kahutu rarara yazo
Allah yasaka da alheri mai gida
Allah ya kara basira, Jami'ar waka.
Assalamu Alaikum
Kuna dariya saboda anyi zalinci to kujara WATARANA ZATA KOMA KANSU IN DAI NIGERIA CE
Jami’ar waka idan kananan kowa sai ya jira
Shege ka iyawakafa basan gawuna Aman dauka wakar
Allah yasa shine Mafi alkhairi
Amin
Akwai Allah, Yana jiran mu duka a madakata, Allah yasa mu wanye lafiya
Allah qara daukaka
Ku farin ciki kukeyi da zalincin da kotuna sukeyi ko sabo da ku za,a bawa mulki ko to gaku ga Allah ga hakkin jama,a sai kuje in kunga dama daga nan har tashin duniya karku daina mulkin kuci gaba dayi matsiyata kawai. Kaikuma ka sani tunda TINUBU ya gagara tafiya da kai ba abinda zaka samu a gwamnatin kanon ma dama Buhari ne gatan naka kuma ya gama ya tafi suma wadannan din suna da nasu karnukan da suka tallata su sabo da haka kaga ko ai bazusu bar nasu su dauke ba ko
First commented
Allah yasahakanshine Mari'alheri Mal Dauda Mabaruk Abubakar Daga Zaria
Gayamusu dai
Chairman Rarara ka iya ka huta.
Jami’ar waka uban khalipa uban mama 💪
Dan matsiyata
An gama. Gawuna yazo ciciss
First comment gawuna saura kiris
Munajidin wanna fa maigida rara❤
Dama munajira
Gawuna iscoming🎉🎉🎉
Sai oga
Masha Allah Allah Kara daukaka Mai gida
Masha Allah
masha Allah Allah tsari mai gida rarara ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
Gawuna ya karaso
Wuta saura kiris Yan wahala Allah y tsine muku macuta Aida zagin gandujen kakeyi
Allah yarabaka damasassada oga
firstly
Gawuna saura kiris in shaa Allah
Gawuna Saura Kiriss💪💪🙏
❤❤ai gawuna yazo Rarara hhh
First comment gawuna congrats 🎉
Uwaka rarara 😂 kana bamu nishadi yasin
Allah ya Kara basira Megida
duk waɗannan waƙoƙin da kakeyi na cin mutuncin mutane sai ranar da ka mutu zaka gane kuskuren da ka aikata.
Allah ya shirye ka kagane kafin lokaci ya ƙure maka.
Butulu, sai munjiku a Rana kaida gawuna wata Rana in Sha Allah.... Ai rarara tsintacciyar mage ce
This guy is something else wlh ❤
Allah ya taya ruko
❤🎉😂❤🎉❤😂😢❤😂🎉❤😂🎉❤😂🎉❤😂🎉 mansir m fasaha rarara 20❤😂🎉 masha Allah yabarmutare oga saura kiris inamaka fatan alkairi sosai oga
Kiris
RARARA KANO APC
Masha Allah
Allah ya Kara basiru
Wawa gara ajawo 😊
GAWUNA saura kiris
Rarara 🔥🔥🔥🔥
Allah chirareka raran waka❤
Rarara indai wakar siyasace duk Nigeria babu tamkarka ALLAH yakara basira❤❤❤❤
Bawai😅😅😅😅😅😅🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤😂😂😂😊
Uhummmm Alhaji Dauda kahutu Rarara thank your so much with your contribution
13:19 masha Allah, Allah yasa ya zama alkairi ya bashi ikon adalci ga Jama'ar kano.
Dakyau Rarara
Aykin na kyw Mr president
Oga rarara ❤️
Hakan ya ke ❤❤❤❤❤
Kowanne Mawaki Ya cire Hassada
Rarara Dan Baiwane
Love You Rarara
Wannan haka yake kaf Africa babu kamar rarara
Bawai waka ce baka iya ba amman kuma bakasan darajar mutane ba sbd sai ka tozarta musulmi kake samun kudi ka gyara zuciyar ka wlh tin kafin ka koma ga Allah
Gawuna saura kiris
𝖌𝖆𝖜𝖚𝖓𝖆 𝖍𝖆𝖘 𝖈𝖔𝖒𝖎𝖓𝖌
Agaisheka raranwaka
1:52
Congratulations Gawuna 😂
❤😂 Masha Allah yataimaka oga saura kiris❤😂🎉
Nide baruwana atiku khair 😂😂 kantoma manya
To Masha Allah❤❤😂😂😂❤❤
Allah yataimaki hajiya aisha humaira daga naki masoyinki mansir m Fasaha Masha Allah yasa mudace video❤
❤❤😂😂😂❤❤ mansir m Fasaha
Inamiki fatan alkairi sosai❤❤❤❤😂😂😂🎉🎉🎉
na ur voice abi? Aisha Humaira
Rarara kai ajiyan Allah ne no mind your enemies ❤❤❤❤
I love you so much mai gida na❤❤
masha Allah gawuna is winning dauda kahutu rara is winning
Naaagodeee 🥰
Yané todjindadi
Rarara allah ya shirya ka😂😂😂😂😂
Gawuna saura kisis
Rarara ina maka fatan alheri
cool
HAUKA KANO TA ABBACE MALAM
Munji wnn, sae kuma me?
Gawuna Saura kiris 🔥😂😜
😂😂IN SHA ALLAH gawuna is coming 💪💪💪
Dan shegia butulu
Allah yasaka ❤❤❤❤
Jahili kawai.
Shege jaki dan wahala saura kiris ku mutu in Sha Allahu
Macha allah
Ka iya ka huta kwararren mawakin siyasa daya tilo amma fa ni abba nake so
Gawuna saura kiris insha allahu 😊❤
❤❤❤❤ Allah ya Kara maka lfy, Alh Dauda kahutu, ameen yaa Rabbi
Tsula mata bulala
Masha allah
The Universe of sing a song.
Nobelie
I swear😂 rarara is dangerous😅
❤❤❤❤❤❤respect
Karfin Suma wataran aza gesu
🎉🎉🎉🎉
Macha Allah
🤔
❤❤❤❤❤
Juyin mulkin a kano 😢
ررررررررى
Masha Allah bless you sir
🎉🎉❤🎉😅