RARARA YA SAKI SABUWAR WAKA MAI ZAFI "BINCIKE MUKE 2019" LATEST RARARA SONG...

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 13. 02. 2019
  • Rarara ya rera waƙar ne lokacin da Buhari yake kan mulki na tsawon watanni uku da kwana 10 (kwanaki 100 akan karagar mulki).
    Mun kawo wakar ne sakamakon yadda jama'a da dama suke aiko mana da saƙon Cewa "Dan Allah Muryar Hausa24 ku turomin da waƙar da Rarara yayi wa shugaba Buhari ta kwanaki 100 akan karagar mulki , na nemi waƙar ban samu bane shiyasa nasan baza'a rasa awajen ku ba".
    Dalilin hakan ne yasa mu ɗora waƙar saboda mun san cewa baza'a rasa masu son waƙar ba.
    Zaku iya sauke wannan waƙar cikin Audio idan ku duba ƙasan Video (Wajen Comment) ko kuma ku ziyarci www.MuryarHausa24.Com.NG domin sauke waƙar kai tsaye.
    👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
    KU DUBA WAJEN YIN COMMENT ZAKU GA LINK DIN DA ZAKU SHIGA DOMIN SAUKE AUDIO WANNAN WAKAR.
    👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
    Shafin komai da ruwanka, MURYAR HAUSA24 TV munayin
    aiki Tukuru don jin dadin ku
    Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
    zuciya ba shine muradin Mu
    PLEASE KUYI SUBSCRIBE CHANNEL ƊIN MU NA MURYAR HAUSA24 TV
    Burin shafin Muryar Hausa24 TV shine ta fito
    da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
    yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
    da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
    masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke
    Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Zamani,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy,Hausa Novels, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a MURYAR HAUSA24 TV a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya
    Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
    na bada labarai da suka hada da
    harkokin yau da kullum Da zummar
    samar da zaman lafiya da kuma
    daukaka kima da martabar
    al’adun Hausa.
    Kada Ku Manta Wannan tashar talabijin ɗin (Gidan Talabijin ne wanda yake tafiyar da ayyukan sa a yanar gizo) bata da alaƙa da wani Ɗan Siyasa ko 'Yar Siyasa an buɗe tane domin ma'abota harshen Hausa ako ina su kasance a faɗin Duniya.
    Bamu Amince da tallata wani ko wata 'yar Siyasa ko kuma Ɗan Siyasa a wannan gidan talabijin na yanar Gizo Mai Albarka.
    FARIN CIKIN KU SHINE FARIN CIKIN MU
    Zaku iya sauke duk shirye-shiryen mu cikin Audio ko Video idan ku ziyarci www.MuryarHausa24.Com.NG a duk inda ku kasance a faɗin Duniya gami da samun Labarai,Nishaɗantarwa,Faɗakarwa,Waƙoƙin Soyayya,Waƙoƙin Siyasa,Waƙoƙin Gargajiya da sauran su akan Lokaci ku hanzarta ziyartar
    www.MuryarHausa24.Com.NG
    PLEASE KUYI SUBSCRIBE CHANNEL ƊIN MU
    Zaku iya aiko mana da Labari,Tarihi,Fadakarwa,Nishaɗantarwa,Hausa Video,Hausa Novel, Waƙoƙin Hausa na Zamani,Waƙoƙin Hausa na Gargajiya,Kasidu na Yabon Annabi Muhammad (SAW) , Tsofaffin Waƙoƙin Hausa, Hausa Comedy, Wa'azi,Wa'azantarwa,Ilimantarwa,Ingantattun Labarai da sauran su
    Aika saƙon ka/ki a Muryarhausa24@gmail.com ko kuma ku tuntuɓe mu ta Whatsapp a wannan lambar +234 903 166 2096
    Idan kana da wani Rubutaccen saƙo ko ƙorafi wanda kakeson sanar damu za Ka/Ki iya tuntuɓar mu a Muryarhausa24@gmail.com
    👍 Mungode 👍
    ALWAYS VISIT....
    👇
    www.MuryarHausa24.Com.NG

Komentáře • 21

  • @MURYARHAUSA24TVONLINEMEDIA

    Mun kawo wakar ne sakamakon yadda jama'a da dama suke aiko mana da saƙon Cewa "Dan Allah Muryar Hausa24 ku turomin da waƙar da Rarara yayi wa shugaba Buhari ta kwanaki 100 akan karagar mulki , na nemi waƙar ban samu bane shiyasa nasan baza'a rasa awajen ku ba".
    Dalilin hakan ne yasa mu ɗora waƙar saboda mun san cewa baza'a rasa masu son waƙar ba.
    Rarara ya rera waƙar ne lokacin da Buhari yake kan mulki na tsawon watanni uku da kwana 10 (kwanaki 100 akan karagar mulki).
    Zaku iya sauke Audio waƙar kai tsaye zuwa cikin wayar ku idan ku shiga wannan link din
    👇👇👇👇👇
    www.muryarhausa24.com.ng/2019/02/rarara-ya-saki-sabuwar-waka-mai-zafi_59.html?m=1
    👆👆👆👆👆

  • @muhammadmaulud9628
    @muhammadmaulud9628 Před 3 měsíci

    Haka ne Aku

  • @user-ix3gq8ho4o
    @user-ix3gq8ho4o Před 10 měsíci

    ❤❤❤قلوبنا وهبنا ها لجناب سيدنا رسول الله صلى الله عليه وآله الطيبين الطاهرين وصحبه الأبرار وسلم تسليما كثيراً

  • @musamahmudmundi7123
    @musamahmudmundi7123 Před 5 lety +1

    am inspired......@ oga kahutu rara

  • @bilkisuahmed2853
    @bilkisuahmed2853 Před 5 lety +3

    Iinsha Allah sai Buhari

  • @malamousseinimoussarabiou7234

    Rarara sai datijo banan Najeriya dogo na A'isha

  • @muhammadbularafaabubakar5164

    Daidaine sarkin yakin mawakan Baba Buhari.

  • @hawanigeria9178
    @hawanigeria9178 Před 5 lety +3

    SAI BABA BUHARI 👍👍👍

  • @muhammadkabir5045
    @muhammadkabir5045 Před 5 lety +1

    Maganin barayi baba 4+4

  • @tayabouissaka7875
    @tayabouissaka7875 Před 5 lety +1

    Bjr

  • @abubakarsadiqgaskiyane2305

    Banza wawa

    • @MURYARHAUSA24TVONLINEMEDIA
      @MURYARHAUSA24TVONLINEMEDIA  Před 5 lety +1

      Me ne ne yakawo maganar zagi anan?
      Bamu zo nan domin tsinewa wani ko zagin wani ba, ka bayyana ra'ayin ka kawai idan bazaka bayyana ba , bai zama lallai sai kayi comment ba.
      Kada kamanta ba domin kai aka rera wakar ba .
      RA'AYI RIGA!
      Akiyaye!

    • @mamoudoukoremairoua8276
      @mamoudoukoremairoua8276 Před 5 lety

      wallahi sai baba buhari

  • @AMEESHA_MAIDUGURI
    @AMEESHA_MAIDUGURI Před 5 lety +2

    Said baba

  • @maryamyahayaanakallahu1815

    Allah kataimaki kasarmu nigeria

  • @moussasabiou1960
    @moussasabiou1960 Před 4 lety +1

    Ina Magu?

  • @nazeebnigeeria3653
    @nazeebnigeeria3653 Před 5 lety +2

    🤝👉