HADIZA GABON:Fati ta amaryar da wani dadadden siri da duniya bata taba ji ba gane da mutuwar aurenta
Vložit
- čas přidán 4. 09. 2024
- HADIZA GABON:Fati
Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official CZcams Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook / adizatougabon
Instagram / adizatou
Twitter / adizatougabon
CZcams channel / @hadizagabonofficial
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos
I really excited when heard both of them speaking Fulfulde.
Duniya Mai yayi I recall when fati Muhammad was beautiful actress in kannywood
She is Fati Muhammad, she is the Goat, she is talented, she is smart...
She deserves all the respect...
Goat?
@@surayyaharuna4174 it is not an insult indeed☺️
In sports, particularly in football, "Goat" means the Greatest of all times.
Da fatan kun gane... na gode🤝🏿
Gabon kin zama mai tunun asiri kenan
Gaskiya wasu tambayouin basu dace ba
Don Allah adunka sanin irin tanbayar da zaayi wa bakin da zasu zo wannan shiri
Dafatan zaa gyara
Wallahi Hadiza Gabon 🇬🇦 baki taba birgeni kamar yau ba ina gaida FATY MUHAMMAD
She’s the GOAT Hausa actress
I swear she is ❤❤
My Favorite actress of all time. Proudly Fulani ❤ see how Hadeeza giving her Respect ✊ Masha Allah....
She deserved all the respect 🙏
@@hadizagabonofficial wannan Gaskiya ne Mutuniyarmu My Best actress tun ina karama kuma har yanzu bandena sonta ba. Fati Mohammed gashi yarinmu ma daya proudly fulani 💪🏻 Kina birgeni Gabon 🇬🇦 Sabuda kina birge wacce taki birgeni My Super Star ⭐️ Allah dai ya kara daukaka.👏🏻😍
The great FATI MUHAMMAD. First time to comment here. LEGEND FATI! Allah kara wa rayuwa albarka. G.O.A.T Hausa Actress.
Allah sarki Aunty Fati, Allah karalafiya da nisa kwana
Masha Allah kun bamu nishadi Allah ya kara dauka amin fatan alkhairi agareku bakidaya
I love Fati so much! She made my childhood days and was an inspiration to acting career🥰 love to Fati and Hadiza 🎉
Good
Oh my god life is going and nothing will be fermentation fati muhammad was actres as no one like by her period but now she's looking like old but I'm still loving her
Allah sarki rayuwa tafadi magana mai maana akan batun gidanta Allah sauya da mafi alkhairi.
Wow!...naji dadi an yi min hira da fati Mohd,nagode, yeah an yi mun abunda nake so for ever thank you
Great interview, with my favorite Legend Actress FATi MUHAMMAD ALLAH Yaja zamanin ku baki daya ❤
Hajiya hadiza Allah ya Kara daukaka Allah ya baki miji na gari
Anty hadiza aiki Yana kyau allah yakara arziki amin allah yasumu hadu akiki Yana kyau
Aunti Fati Actually U Deserve What I Love Actually I Really Love you Allah yasa mu dace 🙏
Masha Allah
Pls we need king of kannywood mucian Sadi Sidi Sharifai be our next guest
Nice you anti hadiza Allah yabaki miji Nagari
Gaskiya kinburgeni hajiya Fati Muhammad tayadda dukan amsa datashafi sirinki bakya amsata dukda yadda hajuya hadiza aliyu gabon takeson tunzuraki
My favourite har yau har gobe fati b kya tsufa meye sirrin? Hadiza a ina kk iya fulatanci afotti masin kam
Kiyarda da ni ,
Ibrahim mandawari
Legend
Ina jiran irin wanan ranar dazaki min tambayoyi domin in bayana abunda ke rai ko masoyi zata ji tausa yi na❤
My namesake Fatima muhammed our legend,Masha Allah ur still pretty Alhmd
Gabon Yaya ma zaki zabi Gabon ai kin zama Yar Nigeria
Can't wait for the interview with Mae sunan mama teema Muhammad much kauna forever 🥳😍 Ina alfaharee Dake Akoda yaushe sweet Mom with you kawar queen Rahma sadau best African actress 💞😍🥰💪 wato hadiza Gabon aminiya ga Laila Ali Usman
Tanti hadiza nidai a nawa ra'ayi kizabi gabon saboda duk yadda kikejin dadin Nigeria baikamataba kidaina son kasarkiba kobakomai acen akahaifeki
Fati nagode da kara tuna wa GABON maganar aure. Allah bata nagari.
Kutma kai Hadizatou ke tamusammance don allah yare nawa kika iya
Accu halakam hadiza meyyeti Allah
No actress in the history of kannywood has make a big in public impact than fati Muhammad.
The real superstar with everything.
Babu baza a kuma ba har Allah ya nade duniya
@@nurarabiu2352 she's so talented and beautiful
Indeed
Masha Allah ki zabi Dukan biyu Gabon da nageria gaba daya
SANOSSI
Gaskiya hadiza kirage zurfafawa wajan tanbayoyinki
masha Allah programa yani Kyau sosai, ki zabi nigeria, domin kema kasar kice, babu mai cire ki,
Allah ya kara basra MY HERO
Dan Allah Hadiza ki rage ki ba
Fati Mohamed Allah yakara dogon Rai najidadin ganinki kece first actress danake so ,Gabon Ur very simple Allah Baki Wanda kikeso alama yanuna kuna soyyaya da m Sharif inaga kowa sai yamiki tambaya akai Allah yatabbayar da alheri
Masha Allah I like the way both of u speack in fulfulde my language n usoko be waddugo fati
Allah sarki juyin zamani ashe kema yana ranki fati
Gaskiya dai yakamata ayi inveting din sarki ali
Inayinki hadiza gabon
Gaskiya naji dadin wannan tautaunanan
A Ina kika koyi fulatanci hadiza Gabon bayan kince hausama baki gama iyawaba
Nima wannan shirin yamin dadi ALLAH yakara basira da daukaka amma plz yakamata nazifi asnanic yayima wannan shirin song tracks bcos zai kara sa shirin yyi investing please shawarace ngde.
Alhmdlh! Amazingly beautiful. Kowa yayi abunda ya dace Kuma ya budge. Mai tambaya da Mai answer. Sanann sunyi shi cikin fasaha. Masha Allah.
Fati moh,d / Allah sarki rayuwa kenan
I couldn't stop laughing,aunty adidi you are very smart and intelligent to have skip the questions she ask you,she ask three questions and you couldn't answer not even one directly ,but then it was very funny,I admire you alot.👍
Fatan Alheri a gareki da abokan aikin ki baki daya Allah ya rabaki da sharrin masu hassada Allah ya sa kifi haka ni masayin ki da kuma programs din ki baki daya
Allah sarki rayuwa kenan fati girma Yazo har kuka kika sa nayi a film din zarge.
Cab lallai yau Ali yaga Ali
Jaruma hadiza Gabon DA uwar jarumai fati Muhd, yau ankure kowa
Abun yayi Allah yaja zamani
Hmm my aunty ure smart oo,
She asked you question but you used tactic in responding to such question,wow what a brilliant status.
I have choose Nigeria for you.
To gaskiya biyu duk kah ammah gamon shine gaskiya
MASHA ALLAH fati mahammad ALLAH ya kara daukaka baki dayanku
Masha Allah Allah yayi jagora
Hadiza gabon wataran sai an dakatar da wannan wulakanci ki tafi chan kasar ku IN SHA ALLAH
Allah sarki Fati fatan Alkhairi tare da Mai F.K.D 😘😘
Gaskiya sis idan bazaki kawo Mana sarkin waka ba zamiyi fishi dake
ai sunanki yariga ya bada amsa Gabon
dan allah hadiza kisa Fati tachigo fillme dan allah moumouna sonta har yanzou wallahi au lov you fati dan allah hadiza kihadani da fati
Allah ya maida fati gida lfy
Barka hadjia hadiza dan allah yaushe né zaki sakar muna vidéos naziru sarkin waka
im very happy with this old acties at kanywood fatee muhd
Don Allah akwai wata jaruma me tasowa nasan mutane da yawa zasu buqaci a gayyato ta ayi tattaunawa da ita, me suna Rahama Aminu yakawada wadda take a Shirin film din kunnen Kashi,
Allah ya amince
Da kyau hira tayi Allah sarki fati
I respect the wisdom you applied to the last question Sisi Hadiza. Someone else would have said so so ne amma son kai ya fi. God bless you Ma.
Allah sarki Fati Muhammad Allah Karen manake
I really like this amazing program much love dear sister hadiza Allah yesa inganki ko sau daya a rayuwata ❤
Nice interview with one of our legendary star actress fati muhammed❤
Tun muna yaran mukeson baiwar allah nan
Dan allah aunty hadiza kisa mata ita a wani film mai kyau wanda zata fito a irin films na baya da take yi
Nagode
I choose for u all the two countrys
Keh Gabon akiyaye wasu tambayo yi
Assalamualaikum warahmatullah hajiya hadiza a gsky Ni a shirin nan naki abunda yafi burgeni shine a farkon Shirin dakike chewa 👉a yau 👈kafin Fara Shirin knn wllh wannan maganar tana matiqar burgeni Allah yaqara basira Mai anfani fatan alkairi
Nigeria. Domin Hausawa sunce "gain da kanji dadi' shine garinka ba inda kasaba ko aka haifeka ba."
Nazaban miki Gabon hadiza
Hira tayi dadi, fati Muhammad is really amazing actresses in history
Masha allah Anty Hadiza wllh I am happy with your plans I love you son of God Antyna I am in a crisis I am seeking help from what God has taught me I am not a Nigerian I am a Gambian
Fatima you're best no one bet with you darling
Masha Allah hadiza Gabon yakamata kigabatar muna da Ali nuhu
❤❤Masha. Allah
No one does it better than you my Superstar😊 Allah beddu barka
Very interesting mai sunan kaka wallahi all your programs well deserved Allah ya kara basira da kariyan a gareki
Tunda aka fara film Fati Muhammad nakeso har gobe wlh I so much love her 😍
Hadiza Gabon ina so ki gaiyyato mana Besty ki wato Laulah Bin outhman
Masha Allah anty hadiza da anty fatee allah y kara sutura baki daya
😂 seriously i enjoy watching Gabon's Room❤
Bjr Hadiza Gabon, j'aime vraiment votre émission, que Dieu vous aide bcp à réaliser votre rêve
Hajiya hadiza sauran Dr nura m inuwa
Gaskiya ne abin yayi kyau
To be honest we need SADIK SANI SADIK to be our next guest ❤pls auntie HADIZA 🎉🎉
Aunty hadiza safiya musah
Masha Allah hira tayi dadi a gaiyatomana safiya musa Allah yaqara mana lfy baki daya
So much respect for this lady 😍😍😍 Fati legend
Tun Ina yaro nake kaunar Fati Muhammad❤ Mai sunan mamana kifada mata Ina gaishe ta abubakar sadeeq Muhammad bukhar diga nan gida Yola❤
Samodara
We need ali nuhu to be the next guest
Anyi dashi ka duba
Mai garma na zaba miniki Nigeria aunty gabon
Nigeria 🇳🇬 kuma akwai sauran tambaya daya kika gudu
ABBA K D D hadiza Gabon Dan allah inason kikawomuna Khadija Mai numfashi Dan allah ❤❤
Hajiya hadiza gaskiya Nigeria
Hadiza na zabamiki Najeriya
Nima Zan iya zabe sabo d fati Muhammad
Munaso akawo mana lailah Ali Othman next episode plz
Allah ya kara lapiya fati