HADIZA GABON: Maryam Malika ta karyata da dama daga cikin zarge-zangen da ake mata

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 4. 09. 2024
  • HADIZA GABON: Maryam Malika
    Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official CZcams Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
    Facebook / adizatougabon
    Instagram / adizatou
    Twitter / adizatougabon
    CZcams channel / @hadizagabonofficial
    Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
    #hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos

Komentáře • 626

  • @user-zq9dv9lr7o
    @user-zq9dv9lr7o Před rokem

    Masha Allah Allah yakara basira da daukaka saidai kiyi hakuri banajin turanci shiyasa banfada daturanciba

  • @aishabashir4333
    @aishabashir4333 Před rokem +1

    Kai Kai Nikam wlhy to Allah yabaki Miji nagari nide kullum shine fatana karki biyewa maganan mutane kar ki rushing nafiso idan kinshi kinshi na din din na har abada har karshen numfashi ki hayayyafa har ki aurar da su su Maryam Kam sune kan GABA Allah yasa mudace ❤️❤️ inamuku fatan alhairi much love you ❤️ idan nafadi ba dai dai ba kiyafemin tara nake bancika goma ba tnx

  • @habibasani181
    @habibasani181 Před rokem

    Allah ya kawo miki miji nagari hadiza Gabon wanda zai zama alkhairi a gareki da zuri'ar ki da addinin ki

  • @HalallAbdulConcepts
    @HalallAbdulConcepts Před rokem +3

    Gskiyah Maryam tanada hankali.
    😊 😊😊😊
    Saɓanin wasu Matan
    Da ace wata ce kikayiwa wannan tambayar akan mijinta, da taita surutu tana faɗin abunda bai kamata ba.
    Masha Allah
    Aunty Khadijah
    Fira tayi dadi. ❤❤❤

  • @hayatusuman9055
    @hayatusuman9055 Před rokem +2

    Masha ALLAH Thanks you so mush Anti hadiza aliyu ALLAH yakara basira maryam malika ALLAH yakara basira ❤❤❤❤

  • @mohammedalikawule4537

    Gaskiya ke yar jeridane Hadiza

  • @aminuisah9453
    @aminuisah9453 Před rokem +3

    Masha Allah shiri yyi kyau Allah ya kara daukaka Aunty Djee...Sooo proud of you

  • @user-dz3vh3oz4l
    @user-dz3vh3oz4l Před rokem

    Masha allah aunty Hadiza I love u every much nine naki da adamawa🥰😍❤

  • @tchadyan1781
    @tchadyan1781 Před 6 měsíci

    Antiy hadiza kinajan hankalin
    Masuyada zancenda batushe
    Kikumah saiki ce Ance kin ce
    Batapbas kinan allah yazabamana abinda yafizamah
    Alkayre❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @MuhammadIdrish-mz1su
    @MuhammadIdrish-mz1su Před 3 měsíci

    ❤❤❤❤❤❤Dan Allah adiza Ina sonki da aure

  • @asmamaiga3684
    @asmamaiga3684 Před rokem +3

    Gaskiya kin iya bada amsa Maryam Malika ❤

  • @fateemamustapha2020
    @fateemamustapha2020 Před rokem +3

    Amazing program I love Hadiza Gabon Allah yekawo Ranan Auren ki yaa hayyu yaa Qayyum 🙏🏼🥰

  • @user-vy1lp9vj3b
    @user-vy1lp9vj3b Před rokem +39

    Malika sarkin dariya she is always smilling Masha Allah🥰

  • @Moussasheyoubu
    @Moussasheyoubu Před rokem +1

    ❤jin jina tamusamman e zuwa gareki taurariyata jarumata maryama Malika ❤❤

  • @umarfaruqmuhammad6641
    @umarfaruqmuhammad6641 Před rokem +2

    Dan Allah anty hadiza haryanzu batun sarkin wakan nan baki gayyato shi ba

  • @ciixojr
    @ciixojr Před rokem +8

    This so simple...I like the tawakkul she has, May Allah grant you ease

  • @zakariyyasadajibiya6594
    @zakariyyasadajibiya6594 Před rokem +4

    Tambayoyin ki sunayin tsauri, musamman kan personal life na bakin ki. Ya kamata wani da yayi karatun jarida ya rinka guiding dinki a question dinki!

    • @mariamahmed4610
      @mariamahmed4610 Před rokem

      Gaskiya ya kamata taje ta kara kwarewa a aikin jarida , bata gama kwarewa ba, kuma bata iya tambaya ba

  • @daoudatoure414
    @daoudatoure414 Před rokem +2

    Hadiza aliyu Gabon I like your and I like your program thank you very much God bless you and all

  • @NadiyaGulma-wu6tq
    @NadiyaGulma-wu6tq Před rokem

    Aunty hadiza inna yinki
    Aunty Malika ya kwana 💯

  • @Sadiqbarau01
    @Sadiqbarau01 Před rokem +1

    Hadiza Gabon a kawo mana Nazir M Ahmad 🙏

  • @shafiuabubakarshaphy9250

    Da kyau Hadieza
    Muna bukatar ganin Aliyu Nakalala

  • @azangogwoza1559
    @azangogwoza1559 Před 2 měsíci

    My Allah bless you and your family hadiza please wlh idan zakiyarda wlh zan aure

  • @angelikaalabi8552
    @angelikaalabi8552 Před rokem +1

    Those of you taking her questions personal, do you even understand the meaning of interview at all?? You can't be a celebrity and expect privacy. Hadiza gabon is doing a great job and that's how it's supposed to be done 👍 you don't hide questions about a privacy of a celebrity as long as they're celebrities. Stop telling people how to do their jobs while you guys knows nothing about it

  • @mamansanikassou8078
    @mamansanikassou8078 Před rokem

    Dan allah anti hadiza munasan ayi hirar gaba da nafisa Abdoulaye pls

  • @hafsatnasiryakubu5462

    Mafi alheri hajjiya sai yazama mijin hadiza gabon,bawai mijin hadiza gabon ba sannan kuma sai yazama mafi alheri daga baya no no mafi alherin tun farko

  • @filaurigarbaalkanchi7631

    Gabon Dan Allah ki gayawa Maryam Malika ta Rinqa fadin Gaskiya ba nuqu nuqu

  • @akumediatv2869
    @akumediatv2869 Před rokem +2

    Gsky hadiza tambayoyinki basa dacewa, yakamata ana respecting privacy na mutum

  • @saidoukarfi
    @saidoukarfi Před rokem +1

    Masha Allah yayi Allah yakara basira

  • @user-ks7oi2kh8n
    @user-ks7oi2kh8n Před rokem

    Hadiza wai dan allah yaushe zaki gayyato mana sarki Ali Nuhu ne

  • @user-bj4lg4rw5q
    @user-bj4lg4rw5q Před rokem +2

    Proud of you Aunty Hadiza Allah y Kara basira and plz we need to see Fatima washa in this room

  • @mohammadumardantasi3937
    @mohammadumardantasi3937 Před rokem +3

    Hadiza gaskiya yakamata kizo mana da Sarkin waka

  • @zaraou235
    @zaraou235 Před rokem +1

    Masha Allah Allah ya gara basira 💯 kunayi munajin dadi anti hadiza Allah ya Jah zamani nki ✨✨✨

  • @user-nw9gs7ee8l
    @user-nw9gs7ee8l Před 6 měsíci

    Masha Allah Allah yakara Nisan kwana

  • @abban_zee
    @abban_zee Před rokem +2

    A shawarce kina iya yin kowace irin tambaya amma batun abinda yashafi mutuwar aure sanin dalilin dakuma sanar da jama’a bashida fa’ida dafatan za’a kula✌️

  • @user-il6bv4rl1l
    @user-il6bv4rl1l Před 11 měsíci

    Hadiza miyasa bakisan shiral armé wallahi Allah yabaki mijin armé Allah Allah ko baki da niyane amma kalkilikawa Allah inkikayihaka kinwa Allah karya wallahi Allah yanaganinki

  • @yarimanamakkah1640
    @yarimanamakkah1640 Před rokem

    Msha Allah Malika Amma hadiza kina Gera tanbayoyinki bekamata kice Wai wasu sunce sunrubuta zatadawo ba Allah ysamudace kidena ƙoƙarin hadarigima Dan Allah

  • @hussainiusman7644
    @hussainiusman7644 Před rokem +1

    Agaskiya wannan tabbayar dayi yawa wallahi
    Ai wannan wawanchine wallahi🥺🥺🥺

  • @ibrahimshehu9518
    @ibrahimshehu9518 Před rokem

    Wlh harga Allah dainaganin gabana dazangwada Nemanta amatsayinma

  • @YusuflawalLawal-ho6pd

    Hajiy hadiza Dan Allah akawoma na Musa goml

  • @NabeelaMuhammad-v8r
    @NabeelaMuhammad-v8r Před 21 dnem

    kina birgeni adukk lokacin da nasa dan data na sai gabon show Allah ya kara basira

  • @Zeekawu
    @Zeekawu Před rokem +1

    Ita kam wannan baiwar Allah akwai fara’a kuma yana mata kyau masha Allah 😍

  • @FatimaAdoHassan-fd4io
    @FatimaAdoHassan-fd4io Před rokem +1

    Masha Allah Maryam bukar please

  • @AbubakarSuraj-fj2dx
    @AbubakarSuraj-fj2dx Před rokem

    Subhanallahi tunda nake bibiyar ki a wannan shirin bantaba jin abinda ya taba zuciyata sosai akanki ba hadiza sai yau na zubar da hawaye yakai na 20mint tabbas ta zaki bani dama da nayi magana da ke inada tmby Allah acigaba da staya miki hadiza

  • @nafisatisah7685
    @nafisatisah7685 Před rokem

    Thanks a lot I love Maryam malika

  • @user-yd5qi1wi3s
    @user-yd5qi1wi3s Před rokem

    Gaskiya Hadiza Gabon is very intelligent in answering questions

  • @nasirumuazu7050
    @nasirumuazu7050 Před rokem

    Masha'Allahu. Allah ya gwada muna lokacin aurenki.Hajiya Hadiza Aliyu Gabon.

  • @alamindalhat6783
    @alamindalhat6783 Před rokem +2

    Pls yaushe za’a Kira mana Layla aliyu Usman

  • @faizaidiris
    @faizaidiris Před rokem

    Yayi dai anti Gabon malika inami ki fatan alkairi 🥰🥰🥰

  • @halimaumar4713
    @halimaumar4713 Před rokem

    Aunty hadiza Allah ya baki maiji na gari❤

  • @hadizalarai4849
    @hadizalarai4849 Před rokem

    Allah ya kawo miki na khairin allahuma amine

  • @godwina.ikpekpe5488
    @godwina.ikpekpe5488 Před rokem +5

    Just came across your channel. It’s entertaining, though I am struggling to follow, since I have forgotten a lot of Hausa, out of lack of use since 1975 when I relocated from the North to the South, and now in the U.S. I cherish my childhood memories of the Northern People and culture. I wish to reconnect, and to visit & re-establish some day.

  • @Drumeo_Official__
    @Drumeo_Official__ Před rokem

    Dan Allah agaiyace nafisa Abdullahi

  • @tasiumusa2158
    @tasiumusa2158 Před rokem

    Bonjour Hadizatou,
    Cava,Bon travey,
    Program sevo,
    Merci boucoup.

  • @NuraBiyayya-mj9gr
    @NuraBiyayya-mj9gr Před 5 měsíci

    Hadiza gabon d maryam malika

  • @user-xj5de2ii4k
    @user-xj5de2ii4k Před rokem

    masha Allah Aunty hadiza amasardakikabayar tamun anfani Allah yakara basira daga masoyiyarki😊

  • @musaibrahim4391
    @musaibrahim4391 Před rokem

    Gaskiya wannan tambayoyin akwai yarkure

  • @habibaadamhabibaadam3990

    Nima dai banga dacewar tambayarta personal life dintaba..amatsayinki ta yar jarida kidinga tausasa harshenki idan zaki bada amsar tambayar da guess tayi maki don ke kika gayyaceta, kuma ta amsa kiranki tazo, banji dadin amsar hadizaba datace mata kema kaddararce tasaki kikaje kika hayayyafa kika fito its wrong cin fuskane..guess nada dama tafadi abindake ranta tunda gayyatarta akayi amma me tambaya ta dinga kula da tambayarda zatayi dakuma amsar tambayarta..ina ma maryam malika fatan alhairi💕

  • @usezeenaira
    @usezeenaira Před rokem

    Gaskiya dije tambayanki yana yawa damma tsnada wayo

  • @AbbagaliAbbagali-oh2pt

    Anty hadiza allah yabaki miji nagari allah yabaku gabadayanku

  • @lastbarde
    @lastbarde Před rokem +2

    What i noticed about you is that the people you know the most or i’d rather say worked with the most based on what we see and read, you tend to ask them questions that meaning in the most humble and respectful manner, e.g your interview with Ali nuhu, Adam zango, Aminu saira, and a couple of other old heads all made sense in terms of the method and approach you used in communicating with them, But when it comes to people you regard as your peers or below your standards you tend to ask them questions that have no basis or meaning whatsoever.

    • @AlhBubaGiade
      @AlhBubaGiade Před 8 měsíci +1

      Exactly 💯
      That's not good Wallahi.
      I'm really disappointed with that interviewed.

  • @aishaaish1252
    @aishaaish1252 Před rokem +1

    Gaskiya hiran yaw baiyi dadi ba sam. but i love Maryam Malika

  • @MustaphaDantama-dy7so

    Gaskiya wasu tambayoyin basu dace ba

  • @ameenakabeer5923
    @ameenakabeer5923 Před rokem +2

    The way Aunty Hadiza responded to her question 💯❤

  • @nasirumar4245
    @nasirumar4245 Před rokem

    Fira tayi dadi nasir from maraban jos

  • @rukayyahbuhari7233
    @rukayyahbuhari7233 Před rokem

    Auty hadiza😍💯💯

  • @saniarzikamanu9171
    @saniarzikamanu9171 Před rokem

    Gabon Don ALLAH kije kiyi aure wannan tanbayar da ake yimiki tayi yawa karki manta fa tsufa kikeyi

  • @ahmadrufaiisah2763
    @ahmadrufaiisah2763 Před rokem

    Gaskiya zainab indomie taburgeni sosai wlh saboda Inason mutum Mai tawakkali Mai mika lamarinsa ga ubangijinsa Allah yabata muji nagari mutumin kirki Wanda zekular mana da ita Amana

  • @abubakarumarbello3074

    Hjy hadiza kimikamin gaisuwata

  • @user-ps3no1fi9c
    @user-ps3no1fi9c Před rokem

    Proud of you aunty hadiza Allah yakara basira da nisan kwana

  • @mariamahmed4610
    @mariamahmed4610 Před rokem

    Gaskiya hadiza Gabon ya kamata kije ki kara kwarewa a aikin jarida saboda baki kware ba sosai kuma baki iya tambaya ba

  • @belloibrahimdaushe8987
    @belloibrahimdaushe8987 Před rokem +1

    Don Allah kikawo mana kamilu koko kullum sai nafadamiki wannan request nawa kuma kullum inacikin bibiyar wannan shafin naki

  • @fannezarabukar6556
    @fannezarabukar6556 Před rokem +2

    Assalamu alaikum, Hajiya Hadiza, munji dadin hirarku da Maryam Malika, to yanzu Kam lokaci yayi da ya kamata muga kin kawo dattawa ta industry, wadanda sukaji kwana biyu, irin su Hajara Usman, Bashir na Yaya, Saratu gidado, Hadiza sai ma, Mandawari, Ladin cima, mijin yawa da sauran su, mun gode. Ya'maama ne daga Maiduguri.👍👍

  • @user-xs4kx1no3q
    @user-xs4kx1no3q Před rokem

    nura m inuwa and adam abdullahi adam wato daddy hikima abale sanda dan allah 👏👏👏

  • @maryamumar7337
    @maryamumar7337 Před rokem

    Gaskiya naji dadin wannan amsar auntie adizatou

  • @umarmuhammad9289
    @umarmuhammad9289 Před rokem +2

    Woww, wat a great soul mayam Malika, plsss invite fati SU Garba and Hajara tooo

  • @aminamensyy1337
    @aminamensyy1337 Před rokem +3

    Gaskiya agayyato mana nafesa abdullahi. Nyc edit 👌

  • @qwinmatta6080
    @qwinmatta6080 Před rokem +1

    Top 5 most beautiful ladies in kannywood she has among them , Malika is so beautiful

  • @maspalachanel8695
    @maspalachanel8695 Před rokem +3

    Masha allah Malika😊

  • @abbasibrahim1159
    @abbasibrahim1159 Před rokem

    Gaskiya amsan da kika Bata yayimin daidai

  • @yusufmukhtar8536
    @yusufmukhtar8536 Před rokem

    Maryam malika Allah yakara daukakaki ameen

  • @alkassoumubenali5535
    @alkassoumubenali5535 Před rokem

    Gaskiya Hadiza Aliyu Gabon aiki ki yana kyau sosai Allah ya ƙara lafiya da wadata zuci da ilimin mai yawa......?

  • @ramziyyaabdullahi9326
    @ramziyyaabdullahi9326 Před rokem +1

    Be dace ta mata irin wannan tambayanba . Ai aure nufine na Allah

  • @FatimaSulaiman-sn7kz
    @FatimaSulaiman-sn7kz Před rokem

    Dan Allah kiyimin alfarma inason mgn dake anty hadiza 👏👏👏👏

  • @karimatuhassanhalliru470

    Masha Allah Allah ya Kara lfy saura nafisa abdullahi

  • @user-qg4zl3lb2q
    @user-qg4zl3lb2q Před rokem

    Gaskiya hadiza gabon yanda kike amsa tanbaya kina burge ni walahi kin iya amsa magana

  • @Abdoul_Yakoubu_Ay
    @Abdoul_Yakoubu_Ay Před rokem +27

    We want see Nafisa abdullahi in this interview watching from anchau township 🎉🎉❤

  • @hassanagwalabe892
    @hassanagwalabe892 Před rokem +1

    Gaskiya kin mata personal questions dayawa saisa baiyi dadi ba

  • @usmankabeer9654
    @usmankabeer9654 Před rokem

    Dan Allah a taimaka a kawomana mawakiya khairat Abdullahi🙏🏼😭pls

  • @AbubakarRamadan
    @AbubakarRamadan Před rokem

    Dan Allah a bani lambar wayarta zan aiko ayi magana kawai ni ina ciki yaseen...saura kuma amin dariya ko a hanani lamba ehee

  • @hananzacksajibu1798
    @hananzacksajibu1798 Před rokem

    Kai tsaye wai Ali,kokaran babu

  • @hadizalarai4849
    @hadizalarai4849 Před rokem

    Ma chaa Allah tabarakalah ma tkwarana komaii hokatiner mou bar wa Allah

  • @maryamharunabarau5368
    @maryamharunabarau5368 Před rokem +1

    Aunty hadiza kinyi kyau 😩🥺❤️❤️❤️❤️❤️Ki Bani wannan purple kayan nan naki pls❤️❤️❤️

  • @safwandiyamaikano9866

    HAJIYA HADIZA KINA DA WAYO GASKIA , KIN IYA BADA AMSA

  • @bambamkurna-gb8dc
    @bambamkurna-gb8dc Před rokem +4

    Masha Allah 🌷fatan alkhairi da zuwan babbar baƙuwar mu.

  • @skyarab1927
    @skyarab1927 Před rokem +4

    She’s not happy with some of your questions. It may secret plz note that. May he swt bless her🙏

  • @ibrahimgarba9209
    @ibrahimgarba9209 Před rokem

    wannan yarinyar kafin tayi aure ta bar kannywood a wancan lokaci 2013 sai da ta zazzage kannywood musamman jarumai maza da daraktoci, tace da yawansu mazinata ne ai bamu manta da waccan hirar taki ba

  • @AbdoulhadiMuhammedsani
    @AbdoulhadiMuhammedsani Před 7 dny +1

    Very good

  • @hauwasulaiman5634
    @hauwasulaiman5634 Před rokem

    Dan Allah inason inbada talle Yaya xansameku

  • @AbdouRanmam-hc6td
    @AbdouRanmam-hc6td Před rokem +1

    Macha allah Allah ya Baku miji nagari

  • @user-md5nv1vr1t
    @user-md5nv1vr1t Před rokem

    Masha Allah munajin dadin wannan Shirin ❤❤❤❤ aunty hadiza