Yanzunan Yan Bindiga sun yi garkuwa da Mahaifiyar Rarara a Kahutu

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024
  • Yan bindiga sun yi garkuwa da mahaifiyar shahararren mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara.
    An yi garkuwa da Hajiya Hakima Adamu ne a gidanta da yankin Kahutu a Karamar Hukumar Danja ta Jihar Katsina.
    Gunmen kidnapped the mother of the famous political singer, Dauda Kahutu Rarara.
    Hajiya Hakima Adamu was abducted from her home in Kahutu area in Danja Local Government of Katsina State.

Komentáře •