Janar Abdulsalami Abubakar ya bayyana mawuyacin halin da hamɓararren Shugaba Bazoum ke ciki

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 23. 08. 2023
  • Jagoran tawagar shiga tsakanin Ecowas da sojojin mulkin Nijar, Janar Abdulsalami Abubakar, ya shaida mana cewa sojojin sun ce ba za su mayar da Mohamed Bazoum kan mulki ba.

Komentáře • 15

  • @shamsiyyabasiru1192
    @shamsiyyabasiru1192 Před 10 měsíci

    Allah sarki 😢😢😢

  • @babssankara1
    @babssankara1 Před 10 měsíci +2

    Mukam A Kasarmu Nigeria samun shugaban tsaro irin Badaru hankalinmu ya kwanta domin yadda ya rike jihar jigawa da amana wannan kadai ta isa mu yarda zai abinda ya dache Allah munai maka Godia Allah Yasa Yayi Nasara

  • @ahmadibrahim6399
    @ahmadibrahim6399 Před 10 měsíci

    Allah ya bada mafita ta alkhairi

  • @musahalilu9510
    @musahalilu9510 Před 10 měsíci

    Allah yakawo dauki

  • @yakubumaijariyatu9325
    @yakubumaijariyatu9325 Před 10 měsíci

    Masha allah

  • @Rihana-vd7rs
    @Rihana-vd7rs Před 10 měsíci

    Innalillahi Allah ya kawo dauki

  • @abdoumoha900
    @abdoumoha900 Před 10 měsíci

    Abinda galibin mutane suka kassa fayinta ita ecowas da kanta ta sabta ka idaodun da suka kafata

  • @AbdalahBakota
    @AbdalahBakota Před 10 měsíci

    STM

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu Před 10 měsíci +1

    Shine Dede tsofin munafikan Nigeria ku Ina ruwanku azzalumai