Yanzu-Yanzu Sheikh Murtala Bello ya sake fito da wasu hanyoyi don kare kai daga sharrin yan ta'adda

Sdílet
Vložit

Komentáře • 24

  • @MahamadouIssa-qc6tf
    @MahamadouIssa-qc6tf Před 3 měsíci +3

    Malan allah yakaramaka fadin gaskiya Malan ina sonka Dan allah

  • @CreativeOthmanVlogs-js3nw
    @CreativeOthmanVlogs-js3nw Před 3 měsíci +1

    Allah yasaka ma da alheri malam.

  • @MohamedabdulAzizs-fw6vn
    @MohamedabdulAzizs-fw6vn Před měsícem

    Allah yakaradaja malam

  • @ibrahimbabangida4894
    @ibrahimbabangida4894 Před 3 měsíci +1

    Allah ya kara maka lfy

  • @user-ij8be4rp8m
    @user-ij8be4rp8m Před 3 měsíci +1

    Masha Allah 🥰🇳🇪❤️🇳🇬🇳🇬🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🥰

  • @user-bn9do1kq9k
    @user-bn9do1kq9k Před 3 měsíci +1

    Allah maka albarka

  • @SulaimanSaaduRini
    @SulaimanSaaduRini Před měsícem

    شكرا لك

  • @AbdouSadou-zx7uu
    @AbdouSadou-zx7uu Před měsícem

    Aslm

  • @ahmadbinali4668
    @ahmadbinali4668 Před 3 měsíci +1

    Malam Allah yasakama da Alheri kuma yayima kariya da sharrin ma sharranta.

  • @user-rm5ks9uq2i
    @user-rm5ks9uq2i Před 23 dny

    🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

  • @user-by6ri3ki8q
    @user-by6ri3ki8q Před 3 měsíci +1

    🤝

  • @user-by6ri3ki8q
    @user-by6ri3ki8q Před 3 měsíci

    🇳🇪🇱🇾🤝

  • @ibrahimbabangida4894
    @ibrahimbabangida4894 Před 3 měsíci +2

    Malamim malamai waazinka babu munafirci

    • @CreativeOthmanVlogs-js3nw
      @CreativeOthmanVlogs-js3nw Před 3 měsíci

      Tunda kuntabba zaku iyi yin amfani dashi wajen cika wata muguwar agenda taku dule ku soshi.

    • @ibrahimbabangida4894
      @ibrahimbabangida4894 Před 3 měsíci

      Kai dan taadda ne ai,

    • @ibrahimbabangida4894
      @ibrahimbabangida4894 Před 3 měsíci

      Manzon Allah sulhu yayi da barayi? Munafikan banza

    • @ahmadbinali4668
      @ahmadbinali4668 Před 3 měsíci

      E lalle Mallam Niyyar kwarai Garai, Amma Kude kam Na Tabbata Ba Don Allah kukeson saba , Don Yer Uwar ku Yer Kaltongo , Don Ku Nakkasa Arewa Da Musulmi, Don Ku Hada Fada Tsakanin Hausa da Fulani , Kunne Manyan Yen Taadda, Muna Allah wadai Da Satar Mutane Da Kashe Musulmi Da Akeyi A Northwest, Kuma Bama Goyon goyon Bayan Kawane irin Dan Taadda, Muna Iya Kokarin Mu wajen walwale Kowane Irin Mugun Nufi da Kuke yima Arewa, Kuma Da Yer dar Allah Zaman lafiya zai samu ,Musulmin Arewa zai Walwala ,Zai yi noma zai yi kiwo cikin aminci, da ikon Allah, Malam Yanada tashi fahimta ta irin ta Govno Radda ta Tunanin Rashin Kabilanci Amma idan akayi bincike na kwarai zaka gane fadan kabilanci ne akiyi bana taaddanci ba, sun san inda masulaifi suke, kuma sun san su amma basa kai sojoji can sei dei wajen innocent people da kananan yara mata da maza, ko wanda ke biyarsu bashi, ko wanda suke son karbe ma gona ko dukiya, Wannan Itace Gaskiyar kuma bakoson ta. Amma Allah nanan

    • @CreativeOthmanVlogs-js3nw
      @CreativeOthmanVlogs-js3nw Před 3 měsíci

      Waye Zai yi goyon bayan sulhu da barawu, ai babu ko a musulunci babu sulhu da barawu, Ni da ku ni ke en Hausawa Zallah Masu Akidar Hada Fada Tsakani Hausawa da hillani , Da sunan kishin hausawa alhali duka arna kuke,kuma ku bama hausawa ne ba,idan kun ka ga malami yayi tsauri sei ku laqe ga maganar malami kuyi ko kusa ayi taadanci tareda wuce kuna da iri, Allahu Ya Tuna Asirinku.