Musabbabin mutuwar Saratu Giɗaɗo (Daso) da alhinin jaruman Kannywood

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 4. 09. 2024
  • Fuskokin manya da tsofaffin jaruman Kannywood yayin bayyana alhininsu bisa rasuwar Saratu Giɗaɗo wadda aka fi sani da Daso, inda kuma ƙanwarta ta shaida wa Aminiya musabbabin mutuwarta

Komentáře • 147