Ƙaddara Ko Ganganci 25-01 2024 Labarin Bazawara Yar kauye Episode 11

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 4. 09. 2024
  • Ƙaddara Ko Ganganci 25-01 2024 Labarin Bazawara Yar kauye Episode 11

Komentáře • 12

  • @yarimanamakkah1640
    @yarimanamakkah1640 Před 7 měsíci

    Innalillahi wainna ilaihirraju un Subahanallahi 😭

  • @sakinababa8860
    @sakinababa8860 Před 7 měsíci +1

    Allah sarki Yar,uwa jarabawan rayuwarmu iri daya.
    Awaje kafin a aureka sai anunama ana sonka kamar a cinyeka don soyayya amma da zaran anyi aure sai komai ya canja duk son nan din yakoma qiyayya alhalin baka ragesu da komai ba.

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 Před 7 měsíci +1

    Allah sarki
    Rayuwa

  • @ummusahal-hx8di
    @ummusahal-hx8di Před 7 měsíci +1

    Kai jama a muguji zalinci fa Allah baya yafe hakkin wani da wani

  • @UsmanMikail
    @UsmanMikail Před 7 měsíci

    Allah yakyauta wannan rayuwa

  • @aliyurabiugarindanga3592
    @aliyurabiugarindanga3592 Před 7 měsíci

    Allah ya kawo Mana dauki a rayuwa Allah karka Sanya mu cikin masu musgunawa matayenmu idan mun auresu 😢😢

  • @bilkisuzandam7879
    @bilkisuzandam7879 Před 7 měsíci

    Muna dai jiran ci gaba

  • @hadizasalis4175
    @hadizasalis4175 Před 7 měsíci

    Innalillahi 😢, Wayyo Allah

  • @binonigarba3596
    @binonigarba3596 Před 7 měsíci

    Allah ya kawo mafita

  • @user-fj8hf5vc1f
    @user-fj8hf5vc1f Před 7 měsíci

    We mey 😅😅😅😊

  • @khadijahkamal465
    @khadijahkamal465 Před 7 měsíci

    Yau dai nazo latti😢

  • @sadisub.jibreel9652
    @sadisub.jibreel9652 Před 7 měsíci +1

    Kinci baqar wuya a hannun wannan bawan Allah.
    Allah Ya yaye miki wannan musiba.