Shaidun da fitattun jarumai a masana’antar Kannywood suka yi wa marigayiya Saratu Daso

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 4. 09. 2024
  • A lokacin jana'izar jarumar Kannywood, Saratu Daso wadda ta rasu ranar 10 ga watan Afrilu, mun tattauna da wasu daga cikin abokan aikinta a sana'ar fina-finan Hausa don jin yadda wannan labari mai ɗaci ya shafe su.
    Abba El-Mustapha ya ce abin da zai fi tunawa da Daso shi ne yadda ta ke tausayawa da kuma taimaka wa waɗanda basu da ƙarfi musamman marayu a lokacin da take da rai.

Komentáře • 25