Ado Gwanja - Chass (official audio) 2022

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 24. 08. 2022
  • Ado Gwanja - Chass (official audio) 2022
    @Music distributed by Dj Amson
  • Hudba

Komentáře • 796

  • @kasoumuksulay5165
    @kasoumuksulay5165 Před rokem +8

    Allah ya shiryemu amma ado kaji storon mahallincinka gangarka tazam irin tashedan dakaduka sai ai,tagigiza mazaune dakirji Allah ya shirya masuyin haka damu masukalo

  • @mamannourahalirou5168
    @mamannourahalirou5168 Před rokem +1

    Allah kara basira gwanja kayi daidai

  • @ismailgambo5935
    @ismailgambo5935 Před rokem

    Babu wata matsala a wakar nan.
    Duk wadda ya ji matsala shi ne mai matsala.
    Up gwanja

  • @asumyaro4263
    @asumyaro4263 Před rokem +1

    Mach Allah Allah ya kara kaifin basira

  • @yunusayushua9037
    @yunusayushua9037 Před rokem

    Sai oga ado mahassadanka fadawanka, hassada ga mai rabo taki, kwana biyu munji shiru ne ba sabuwa zuma ne, Allah ya qara daukaka da basiira.

  • @ramatouabdoulahi5447
    @ramatouabdoulahi5447 Před rokem

    Chass....ce kwanja muje zuwa😍😍

  • @nafisatijjani9767
    @nafisatijjani9767 Před 11 měsíci +1

    . masha Allah bless you allah yaqara basira ameen

  • @faisalisahibrahim2288
    @faisalisahibrahim2288 Před rokem +1

    Allah yakara basira gwanja

  • @rachideabdoulaye6396
    @rachideabdoulaye6396 Před rokem +3

    Da kyau oga ina yinka Allah ya tsarika oga

  • @lawalharuna4485
    @lawalharuna4485 Před rokem +2

    Wallahi tallahi ka birgeni kayi maganin su yan bakin ciki,Allah ya kare mana kai

  • @ayubadabino9921
    @ayubadabino9921 Před rokem +2

    Ado gwanja a kullum ina addu,ar Allah ya kareka daga sharrin mahassada Allah yajikan umma da abba Allah ya kara basira da daukaka wlh ina yinka 100%

  • @maryamaskitchen1221
    @maryamaskitchen1221 Před rokem +2

    Allah ya qara daukaka mana kai mawaqin mu na arziqi,shi kuma mayunwacin lauya yaje yaji da tsiyarsa baa kama masu iskancin ba wai sai wnn waqar da ba komai a cikin ta.

  • @iliyasugaladi8145
    @iliyasugaladi8145 Před rokem +1

    Allah dai ya Kara baka basira ado gwanja

  • @sarahabubakarali611
    @sarahabubakarali611 Před rokem

    Gaskiyane gwanja allah ya qara basira

  • @umargoni5293
    @umargoni5293 Před rokem +2

    Gakiyane Oga Allah ya kara basira

  • @islamusman8208
    @islamusman8208 Před rokem

    Masha Allah Gwanja Allah sikara basira

  • @yunusazakariyya3273
    @yunusazakariyya3273 Před rokem +3

    Gwanja Mae Allah ,Allah Kara basira ninkin baninkin ✊

  • @sadiqlawal7300
    @sadiqlawal7300 Před rokem +2

    Allah ya kara basira adamu

  • @nadjibjamila2490
    @nadjibjamila2490 Před rokem +3

    Kai ya kamata a kira da suna tantiri ba ilyaau abdul muminuba😋

  • @bashirbabananti4663
    @bashirbabananti4663 Před rokem +2

    Masha Allah gwanja Allah yakara basira Allah ya tsareka daga sherin dukkan wani masheranci

  • @YaYa-rw1rr
    @YaYa-rw1rr Před rokem +3

    masha allah gaskiya ado gwanja q
    allah yaki yayeka daga yan adawa

  • @mahaabou9243
    @mahaabou9243 Před rokem +2

    Yayi goga na

  • @lauwalrabs3542
    @lauwalrabs3542 Před rokem +1

    Allah sarki bayan jin wakar complete se naji banji wani abin bata tarbiya ba...

  • @musaadamkoko108
    @musaadamkoko108 Před rokem +10

    Allah sarki Ado Gwanja duniya kenan wajen kashe ahooo 💪🏼🙏🏻

  • @bachardamso6917
    @bachardamso6917 Před rokem

    Allah ya kara ma ado gwanja lfy ta re da daukaka 🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲

  • @zainabkabiru9343
    @zainabkabiru9343 Před rokem +2

    Waka tayi amma nidai warr tafimindadi kabirgeni dakasakiwakar dawuri tunda yanhassada sunfara hassada wlh tarbiyya daga gidayake allah yakaradaukaka ado gwanja duk wanda waka tabatashi dama bataccene baruwan mawaki

  • @mestaozildanniger5934
    @mestaozildanniger5934 Před rokem +2

    Ado gwanja wakar ka ta shass ina nufi mai da martami ga masoyi na fadi dede ku kuwa dan allah 🙏

  • @adamouyacou5563
    @adamouyacou5563 Před rokem +9

    Merci Ado très bonne chansons wlh Allah te protège contre les gard de hizba 👊👊👊🇨🇮🇨🇮🇨🇮🇨🇮👊👊👊❤

  • @shamsuddenbature5871
    @shamsuddenbature5871 Před rokem

    Allah yaisa da wannan gurbatamana tarbiya Allah yakawo mana karshen wannan mawakin da gaggawa inkuma Mai shiryuwane Allah ya ganar dashi

  • @aishatukur8230
    @aishatukur8230 Před rokem +2

    Ado gwanja warrrr ga kuma asosa

  • @xainabummeexeezeesarki5786

    Da kyau 👌

  • @ashmultimediatv
    @ashmultimediatv Před rokem +2

    Chassssssss 💃💃💃 😂😂😂😂
    Wanda ma batai masa ba mun amsa masa Chasss, in kun ji haushi ku chasa wayar ku a turmi.... Chasssss 👊😅😅😅😅

  • @moussayaronagarinakowa92

    Chass good Amman arika tunanin gobe saboda yanayin rayuwa

  • @adamisah3915
    @adamisah3915 Před rokem +1

    Kaji dadinka nawajena allah kara basira

  • @aminuhonesty4761
    @aminuhonesty4761 Před rokem +1

    Allah yataimaki maigida ado gwaja

  • @Danliman
    @Danliman Před rokem +2

    Masha Allah ado gwanja Ni akoyaushe fatan alkairi nake ma Allah yakara daukaka da wadata Allah yayi ma albarka ameen masoyinka Dan liman funtua

  • @fadilahmuhd680
    @fadilahmuhd680 Před rokem +2

    Chasssss💃🏼💃🏼💃🏼gwanja namu allah yakara basira 😂👈🏻

  • @chaiboumohamed2842
    @chaiboumohamed2842 Před rokem +1

    Allah ya chiryeka amine

  • @sulaimansaniisah8077
    @sulaimansaniisah8077 Před rokem +2

    Allah ya tsinewa duk Wanda zai takurawa Gwanja 🙏

  • @enasmohamed3953
    @enasmohamed3953 Před rokem +2

    Masha allah allah ya Kara basira nawan

  • @mustaphabatu5170
    @mustaphabatu5170 Před rokem +1

    Allah yakara maka lfy danisan kwana Allah yakarya maqiyanka yakareka daga dukkan sharrin masu sharri

  • @Musa_Qamshi
    @Musa_Qamshi Před rokem +8

    Shege gwanja kana wuta ina binka da fetur 🔥

  • @aboukassoumdittrika9000
    @aboukassoumdittrika9000 Před rokem +3

    Wanan da ya kayka kara dan bakin cikine wallahi Allah ya kareka amine 🤲🏾dan baba

  • @bilalhafiz965
    @bilalhafiz965 Před rokem +1

    Abin kworai ace Macha Allah lalatama ace macha.allah ka chiryemu kan tafarki madedaici Allah kasa mugane gaskiya

  • @Derta436
    @Derta436 Před rokem +4

    Chasss ado gwanja kana mugun burge ni Allah yakara basira 🤍🤍🤍🤍🤍🤍

  • @rabiuhamisunabreaker313

    Allah yakara basira malam Ado gwanja

  • @AbdulAntena
    @AbdulAntena Před rokem +1

    Allah ya basira oga

  • @gomnaTi_1tv
    @gomnaTi_1tv Před rokem +2

    Allah ya sareka oga ado Gwanja CHASS 💃💃💃💃

  • @lawanbabangida2254
    @lawanbabangida2254 Před rokem +1

    Masha Allah Gwanja munagodiya da nishadantarwa Allah yakareka daga sharrin yankame

  • @Danliman
    @Danliman Před rokem +2

    Menene batun gaskiya akan mganar wani Lauya dyake kararka

  • @rabiusanusi7185
    @rabiusanusi7185 Před rokem +2

    Bakayi niyyar sakinta soon hakaba😂😂

  • @abbakddtv
    @abbakddtv Před rokem +1

    Allah yakara basira

  • @zainababubakarusman7221
    @zainababubakarusman7221 Před rokem +2

    Sai gwanja Nima nace chassssss Allah Shima albarka, idan aka saki aka Kama ka sai munyi zanga zanga barema Basu isa ba

  • @abubakarabakar5716
    @abubakarabakar5716 Před rokem +4

    Shass🥰🥰🥰🥰 Macha allah 🥰 gaskiyana ado gwanja💋

  • @abdourahmanniger7548
    @abdourahmanniger7548 Před rokem +3

    Yayi Abokina 🇳🇪 👌 👍👍👍👌👌👌

  • @usmantijjani2667
    @usmantijjani2667 Před rokem +1

    Allah yasa mudace gwanja

  • @tsalhatsalha6348
    @tsalhatsalha6348 Před rokem +1

    Kanayi mutumena ado gwanja chasssss

  • @hajiahaj8651
    @hajiahaj8651 Před rokem +1

    Masha Allah gwanja munayin ka Allah ya kara lfy da basirah

  • @tsalhatsalha6348
    @tsalhatsalha6348 Před rokem +1

    Allah ya kara lfy oga

  • @gaskiyatafikwabo3531
    @gaskiyatafikwabo3531 Před rokem +2

    Wllh #warr tafi dadi

  • @iliyasuhassanmealewa9144

    Sakota kawai gwanja. Sai dai zambon tayiyawa. Hausa dabo

  • @abubakarbala4221
    @abubakarbala4221 Před rokem +1

    Allah ya Kara basira

  • @onelovetv7113
    @onelovetv7113 Před rokem +6

    Chassss Chassss Chassss
    Ado Gwanja ft Dj One love ❤
    Insha Allah ana tare

  • @muhammadadam350
    @muhammadadam350 Před rokem +1

    Allah ya shirye ka kiji soron mahallicinka

  • @almou75moussa36
    @almou75moussa36 Před rokem +1

    Sai dakai oga

  • @auwaluhamzatv4473
    @auwaluhamzatv4473 Před rokem +1

    Gaskiyanee

  • @abbabaletv9486
    @abbabaletv9486 Před rokem +5

    Alhamdulillah masha Allah Allah kabarmu da anabbi Muhammad s a w

  • @maryamadamsmaryam8104
    @maryamadamsmaryam8104 Před rokem +2

    Allah ya kara maka lfy

  • @fahadsabo9855
    @fahadsabo9855 Před rokem +2

    ALLAH yara basira
    Ayita zubota chassssss

  • @mahmudtijjani7974
    @mahmudtijjani7974 Před rokem +1

    Allah ya kara basira mai gidan mu

  • @fatimayalo4544
    @fatimayalo4544 Před rokem +1

    Shasss wallahi Waka nan yayi kua Macha Allah 💖🥰💖

  • @tucfrheyg6055
    @tucfrheyg6055 Před rokem

    Macha allah yayi kewe tayi

  • @bachobachibachir4583
    @bachobachibachir4583 Před rokem +1

    Allah yakare mine Kai Ado Gwanja ☝️💞💖 ina yinka sousai Ado ,??

  • @babannaja7641
    @babannaja7641 Před rokem +1

    Gaskiya cikin wannan wakar ni banji abun batsaba da za ayi korafi Akaiba kai Allah yashiga tsakanimmu da Yan sa ido

  • @jamilujamilu3572
    @jamilujamilu3572 Před rokem +4

    Yayi kau inayinka❤❤❤❤

  • @Hausa24Movies
    @Hausa24Movies Před rokem +1

    Abu Naku Maganin a Fade Ku....Muna Yinka Gwanja

  • @ibrahimalkali8356
    @ibrahimalkali8356 Před rokem +1

    😀😀😀😀 fatan alheri Adamu na GWANJA

  • @bbjafartv4341
    @bbjafartv4341 Před rokem +1

    Yan downloading na Abuja na yaba kokarin ka, munci abinci da yar guntuwar ma balle complete din... Allah ya Kara basira me gida. Limamin matan Africa baki 1...

  • @shaleleracckoracca9672
    @shaleleracckoracca9672 Před rokem +2

    Masha Allah Allah ya kara basira 💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃

  • @hajjomikohajjomiko7245

    Allah yqr basira

  • @user-wu4qu4ok6c
    @user-wu4qu4ok6c Před rokem +1

    🕺💃🕺💃🕺💃🕺😭😭😭الأغنية.

  • @ainbenianzeephone8089
    @ainbenianzeephone8089 Před rokem +8

    allah yakareka gwanja 🤲👍❤️🤳🇳🇪🇩🇿

  • @saidumati5016
    @saidumati5016 Před rokem

    Gaskiya ne gwanja

  • @bolajitv8629
    @bolajitv8629 Před rokem +1

    Mutane ma da ne man magana Ni Banga laifin wakan Nan ba wlh hmmmm Allah de karabamu da makiyan mu na boye da na fili
    Bayana nayi mini ciwu a sosa min chass chass

  • @gimoman57
    @gimoman57 Před rokem

    قدام يا مكتب ❤️

  • @mhhaafiz
    @mhhaafiz Před rokem +2

    Masha Allah, Allah ya tsone idan makiya!

  • @adamszeinab8390
    @adamszeinab8390 Před rokem

    Allah ya kara basira Amine

  • @mustaphaabdullahi9766

    Gwanja ikon Allah muna godiya🙌

  • @nasirabdullahi9859
    @nasirabdullahi9859 Před rokem +1

    😍Inna yinki wly🖇️Libya zliten 🥰

  • @hassanhusaini3090
    @hassanhusaini3090 Před rokem +2

    gaskiya wakar batai dadi ba wlh

  • @shafailawali9441
    @shafailawali9441 Před rokem +3

    Kayi daidai 👍👍👍👍

  • @djsp8084
    @djsp8084 Před rokem +2

    Allah ya kara basira babban yaya

  • @utyhhh4804
    @utyhhh4804 Před rokem +2

    Waka tayi dadi Sosai Masha Allah

  • @addousamailaaddou9991
    @addousamailaaddou9991 Před rokem +1

    Allah ya kare gaba

  • @mahamadoumahamadou3302
    @mahamadoumahamadou3302 Před rokem +1

    Allah ya kara do Kaka ado

  • @sulaimandauda4865
    @sulaimandauda4865 Před rokem +1

    Chass karka yada muyi Ido hudu da Kai ado Dan chassaka zanyi

  • @mohamadbala5350
    @mohamadbala5350 Před rokem +26

    يا أخي الشعب النجيري يستحق كل خير.
    تحيه لكم من إخوانكم من السودان🇸🇩🇸🇩🇸🇩

  • @mazajene
    @mazajene Před rokem +4

    💯💯💥

  • @fatimamohammed4026
    @fatimamohammed4026 Před rokem +6

    Masha allah jira chasss 💃💃

    • @kdooj5134
      @kdooj5134 Před rokem

      Masha allah 💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽

  • @safamuhammed1144
    @safamuhammed1144 Před rokem +2

    Nagode gwanja sai su mutu😜