Slm Al'amin gaskiya ina jin dadin shirye -shiryanka .....Wuta Dan Laraiba ya Kai jarumi kuma ya bawa Maza Kashi sannan kuma abinda ya kara burgini da shi gaskiya yadda yake bai manta da abobuwan da ya faru da shi ba lokacin kuruciya .......Allah ya kara basira
Walahi Wuta Akwyi ban dariya
Kwarai
Slm Al'amin gaskiya ina jin dadin shirye -shiryanka .....Wuta Dan Laraiba ya Kai jarumi kuma ya bawa Maza Kashi sannan kuma abinda ya kara burgini da shi gaskiya yadda yake bai manta da abobuwan da ya faru da shi ba lokacin kuruciya .......Allah ya kara basira
Mungode
Gaskiya wuta ba mantuwa da abokan gaba
🤙
Don Allah a tambaye shi ko yasan Saleh Ɗanbahagon wuta wanda yake zaune a Gorar Namaye
To
DABYA
???
Sanu da kokari
Yauwa
Hhhh al ameen nadade banga mutum mai nasibi irin wanan mutumin ba
Wallahi kadai gani
Alameen kana kokari sosai kana nuna kwarewaa harkar jarida ka banbanta da sauran ....
Nagode sosai
Allah ya taimaki dajji me yara da yawa.
Gaskiyane
Dan Sababi inji WUTA DAN LARAIBA
Nagode 😁
Munajin da din Wan nan shiri daganan libya 🇱🇾
Madallah
Muna godiya
Nima ina godiya
Lallai wannan yacika Kolara 😀😀
Tooooo
Wai Dan Allah gundumi yana raye koya mutu....???
Yana raye