wai duk kirki da krista zai yi duk wai zai je wuta. Episode one hundred and seventy eight.

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024

Komentáře • 10

  • @philipbello4020
    @philipbello4020 Před rokem

    Allah dai ya taimakemu

  • @davidibrahim4629
    @davidibrahim4629 Před rokem

    God bless u pastor

  • @risba3409
    @risba3409 Před 10 měsíci

    Ubangiji yasa mu dace amin.

  • @Nollywood-qb9xd
    @Nollywood-qb9xd Před 2 měsíci

    Toh sun ce ai iyayen annabin nasu ma ai suna wuta ne.

  • @samailadankastina-jb7ch

    Duka.wada.ba.musulimi.ba.bashi.ba.rahamar.allah.

  • @usmansulaimanusman1620
    @usmansulaimanusman1620 Před rokem +1

    Wann haka yake sbd Dole Sai ka yadda da Allah daya ne da farko

  • @hafizeeytv5956
    @hafizeeytv5956 Před rokem

    Tabbas pastor bakasan ma'anar La'ilaha illallahu ba,yakamata kayi bincike domin kasan ma'anar La'ilaha illallahu,domin da kasan ma'anar La'ilaha illallahu da baka zauna a Christanciba,
    Sannan kuma shi albani ba magana yayi akan kar mutum yaci abincin ku ko abinshankuba,a'a,yayi magana akan duk wani aiki da Mutum yayi na alkhairi Allah baya karba har sai yayi imani da La'ilaha illallahu Muhammadur Rasulullah,(ma'ana ya musulunta)cewa muchi abincin ku ko mu auri yayanku hakan ba yana nufin mu daku dayaneba,tabbas ginshikin karbar aiki a wajen Allah shine imani,babu wani aiki da Allah s.w.a yake karba na bawansa har sai yayi imani tukunna(har sai ya musulunta tukunna),kaji tsoron Allah kaje kayi bincike akan wannan kalma ta La'ilaha illallahu Muhammadur Rasulullah,
    Kuma ba gajeren bincikeba bincike mai zurfi

  • @user-de6wp8tf6k
    @user-de6wp8tf6k Před 2 měsíci

    pas to ayouda arewa

  • @Ahmadabdullahiahmad-vp1lx

    Kaima idan baka tubaba kana ruwa

  • @philipbello4020
    @philipbello4020 Před rokem

    Shin pastor wai da musulmi dakuma Christa Allahn mu Dayane???