Abin Lura Game da sace mahaifiyar rarara, Sakon malam da humaira ga masu siyasantar da batun.

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 28. 06. 2024

Komentáře • 38

  • @mahamadou6685
    @mahamadou6685 Před 2 dny +2

    Allah ya bayyana da ita ammee yahayu yakayim Sallallahu alehi Wasallam ♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️

  • @aliyudambatta5720
    @aliyudambatta5720 Před 2 dny +4

    Malam mutum baidamu da Al ummarmu na arewaba shimaya ya dandana yaji akwai tsaro ai

  • @FatimaZannah-pw7mg
    @FatimaZannah-pw7mg Před 2 dny

    Allah sarki maman rara Allah ubangiji yekubutar daita

  • @youssoufabdouscience3523

    Allah ya saka

  • @mouktarabdal8403
    @mouktarabdal8403 Před 2 dny

    Chiba iyayen wosu akesata dere daranA akullum baranar Banzaï Amma yanacewa arewa na godiya chima yadan dana kamar yedda wusu sukaji kekuma meyasa lokacin dayayi abinda yayi bakiyi masa nasiha irin wonnan ba Koh badan allh kikeyiba dama.....iyaye iyayene bawanda yafi kowa iyaye amma chi meyayi.... kukan kurchiya jawabi ❤

  • @user-yw6wf4if9g
    @user-yw6wf4if9g Před 2 dny

    damaaibadukanabindamutmyayima zakaramaba wallHi bamujidadibakokadanallayabaiyanata ❤❤

  • @IbrahimRabiu-sy1mj
    @IbrahimRabiu-sy1mj Před 2 dny

    Allah ya bayyanata amma shima yadin ga jajantawa tunda shi mawaki ne muryasa yana kaiwa ko ina a arewacin nigeria

  • @gourdo
    @gourdo Před dnem

    Allah yasare mama

  • @user-ti3ik4ts4j
    @user-ti3ik4ts4j Před 2 dny

    Allah yafitar daita daga sharrin yankidinafin dana mutanan gari musulmi dan uwan musulmine

  • @bachirbachir-tu8fbNiger

    امين يارب العالمين 🤲🤲🤲

  • @user-py1vv4ug5n
    @user-py1vv4ug5n Před 2 dny

    amin

  • @labarunnijar8687
    @labarunnijar8687 Před 2 dny

    Toh kema A humaira ina baki shawara ki canza mahaifiyar wurin zama waana da suka ji dadin an sace ta rarar wlh inda suka samu dama basa barin taki ubangiji Allah ya kubtar da ita lpy ameen ya hanyu ya qayamu

  • @user-ug3yp7og7z
    @user-ug3yp7og7z Před 2 dny

    ashe humaira malama ce allah yakaimu ramadn lafiya

  • @auntyrahmaaunty
    @auntyrahmaaunty Před 2 dny

    Allah ya kubutar da ita cikin aminci

  • @user-dw9sp9tm4e
    @user-dw9sp9tm4e Před 2 dny +2

    Ashe da zafi shi kuma yake ta zagemana dattawanmu ai suma iyaye
    Ko Haihuwa baran haihuwa ne

  • @youssoufabdouscience3523

    Allah ya bayyanata

  • @SANIYAHAIYA-jj2qg
    @SANIYAHAIYA-jj2qg Před 2 dny

    Allah ta,ala yai mata mafita

  • @soulpacook17
    @soulpacook17 Před 2 dny

    Gaskiya malam anawa tunani kawai harakar shi yasace sabida dauda kahuta rarara yasan takun shiyasa kawai dawani abo Akasa

  • @MoustaphaAminu
    @MoustaphaAminu Před 2 dny +1

    Yaya za'ai kagoyama maganganun in social média baya tunta mahaifiyar mai kudicé aka sacé. Hun ai kar muké ganinka.kai wlh duniya tàzo karché.tunda ansacé mahaifiyar mai kudi chi jimami za'atayachi.amma wanda kaddara tassaméchi chiwwannan ganganciné tò allah ya taimaka.rara muna adu'a allah ya kubutar da mahaifiyarka lafiya.kaikuma Abu a'icha dan allah karika adalci à rayuwarka ga duk wanda masifa tassaméchi arayiwa sabida kai msln .kuma ita kaddara mslm takeci kuma kasan da hakan amma sabida son zuciya da neman kudi irin nayan nageria sai kamanta da hakan kaidai jira kaké masifa yasamu mutun kaikuma kasamu hanyar nunama duniya katozartachi kasamu kudi kai allah ya kyawta

  • @user-ki9rz8sl8l
    @user-ki9rz8sl8l Před 2 dny +1

    Arewa na godeya😂😂😂😂

  • @mariritechtv
    @mariritechtv Před 2 dny

    Aimu idan shi a kama abin bazai yi suga ba Amman haka shine daidai yanzun abin duk dazai faɗa Dangane da tsaron arewa bazai mana zafi kamar saba
    Kuma ke saboda rainin arziƙi sei yanzu kuke iya tuna cewa kishin Musulmi nagaba da siyasa ? Daiyar dar huwarrahmanu kuma ƴan anshin shatar nasa sei duniya taga kalan naku jan kunnen
    Ameeeeeeeeeen summmmmma
    ameeeeeeeeeen
    Muna gaiyatarku kunishaɗantar damu da waƙar
    Fati Fatima mai zogale
    a domin mantar da mu
    jimamin sace mahaifiyar shahararren mawaki Rarara
    tunda kunsa munkasa zanga zangar neman adalci ga ƴan mauludin da sukashe mana

  • @LaoualiHachimoudakaDjaniMk

    To Allah ya kawomuna dauki,yakuma bayanada cikin koshin lafiya kawai Allah ya tsare ta duk inda take

  • @mouktarabdal8403
    @mouktarabdal8403 Před 2 dny

    Woni lokacin kamar nayi shuru Amma sai inga shuru baida anfani mayar muku da martani
    Yafi
    1
    Suwonda yake zajin iyayensu ana biyanchi suba iyaye bane
    Yedda yanuna baidamu da nawusu yana zajinsu haka chima ZAA zaji tashi kekuma lokacin da yazaji iyayenmu meyasa baki Fada masa gaskyr da yenzun kike fada
    KOh dan antaba naku naku sune iyaye nawosu ba iyaye bani na ku sunfi stada haka ake qoqrin nuna mana 😔 bama murna da abinda yafaru Amma yazama izina akanku mutane basujin dadin Abinda kukeyi dan biyan buqatar kanku badan alluma kuke yiba
    Kunada chikin wonda ake anfani daku gurin talan Dan siyasa Amma sai ansamu mastala kuzame kamar bakuba

  • @mahamadou6685
    @mahamadou6685 Před 2 dny

    Ammee yahayu yakayim

  • @LaoualiHachimoudakaDjaniMk

    inalilahi wa ina ilaihi raju'un

  • @rafiaabdoulaye1301
    @rafiaabdoulaye1301 Před 2 dny

    Gaskiya ni banji dadi😭😭😭😭

  • @salisuaminu8313
    @salisuaminu8313 Před 2 dny

    Maganar gaskiya rara ya cuci yan arewa
    Amman Muna yiwa mahaifiyarsa fatan alakhairi

  • @rabiubabafatima-bm1xr

    Rabiu baba fatima aziz 2:57 3:03 3:05 3:23 3:24 3:25 3:25 3:25 3:25 3:25 3:26 3:26 3:26 3:26 3:27 3:27 3:27 3:27 3:27 3:28 ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk Před 2 dny

    Karya ne ba'a sace ta ba, a dai gano gaskiyar

  • @user-hx9go1pl2n
    @user-hx9go1pl2n Před dnem

    Kedashi meyasa bakusan darajar iyayenwasuba

  • @mohamedmamane1817
    @mohamedmamane1817 Před dnem

    Bukhari ma da musulun ra'ayine

  • @SaniHachim
    @SaniHachim Před dnem

    😂

  • @abdoulwahabhamza1543
    @abdoulwahabhamza1543 Před 2 dny

    Allah ya bayyana ta cikin ƙoshin lafiya
    Allah ya tsare ta da ga Sherin masu sheri da mahassada amin ya Allah 🤲🤲🤲🤲

  • @kaybeeshow3985
    @kaybeeshow3985 Před 2 dny

    Withdue respect karyane malam ba sabanin siyasa bane ba kuma hassada bane. Abubuwan da yakeyi shi yajawo mai wannan. yan arewa na kukan babu tsaro shikuma yana waka yana karyatawa da kalamansa yafifita bukatunsa akan bukatun al'ummarsa. Shikuma malam ya manta da hadisin da yake nuna cewa abinda kasowa kanka kasowa dan uwanka. Amma shi kansa ya sani kawai. Inda a wakokinsa yana nuna akwai matsalar tsaro da al'umma zasu fahimci cewa yayi iya kokarin abinda zai yi amma koda yaushe a wakokinsa babu kishin arewa. Lokacin da buhari yake mulki bai taba nuna kushe milkin ba sai bayan da ya sauka kenan abubuwan da yakeyi tsagoron son zuciyane yasan ana banna amma yayi shiru tunda shi yana samu ko an kashe uwayen wasu bata shafeshi ba. Allah ya bashi harshen da zai iya bada gudun mawarsa tunda bai hannun da zai iya gyarawa. Mumini duk Inda yake Yanada Kishin alummarshi day addinin alummarshi abin Shi Kuma fa akasin haka aka gani.