Zuwan Gaddafi kano 1997
Vložit
- čas přidán 27. 08. 2024
- Gargajiya_HausaFilm_NasaraHausaTv_Welcome! To_NASARA HAUSA Tv_ The best place to watch an Hausa movie,Drama ,Kannywood Actresses,Hausa Comedy, Gargajiya, Hausa Song, Hausa Program, etc.
Please Subscribe To Our CZcams Channel To Get More Videos.
#Gargajiya#HausaFilm#NasaraHausaTv
Allah sarki rayuwa yau shekara ashirin da biyar kenan da wannan ziyara ta marigayi Gaddafi zuwa Kano Allah ya jikansu da rahama ameen
Ameen
Allahu akbar Allah ubangiji ya jikansu da Rahama
Ameen
Allahu akhabar kowaya tuna bara bejidadin banaba . Allah kabamu zaman lfy kasarmu badan halimmu ba dan rahamanka . Allah yajikansu yakuma kyautattawa..tamu.bayan tasu
Ameen
Allahu Akbar su 3 né abubkai masu san kasar su allah ya jikansu da rahama amin
Ameeen 🙏🙏
Masha’Allah
Allah yaji kan Abacha, Gaddafi, Sarki Ado da Ba’are Mai Nasara
Ameen
Alhamdulillah
@nasarahausatv Peace be upon you
How are you, brother
Please
If you have the word Muammar in the Friday sermon, in the great Kano
Complete words, Friday sermon
Download it
please brother
Friday sermon in Kano, Muammar Gaddafi
Allah sarki rayuwa kenan
Mazan jiya Allah yaji kan su da rahama
Ameen
اللهم اغفر لهم وارحمهم يا رب يا حي يا قيوم يا ذا الجلال والاكرام استغفر الله واتوب اليه
Ameen
Allah yajikansu da rahama
Ameen
Damuntsici kammu chikin dadi da kwanchiyar hankali Allah kadawo mana da kwanchiyar hankali 🤲🤲🤲😭😭😭
Ameen
Ameen yaRabbi 🤲🙏😭
AMEEN THUMA AMEEN sai mu kyautata Halayi mu
Allahu Akbar Allah ya jikansu da rahama
Ameen
Allah sarki. Jiya ba yau ba
Allah yajikan su da rahama
Ameen
Ameen ya Rabbi
Masha Allah
ALLAH sarki duniya mai lokaci kamar baayi bah, ALLAH yajikansu wadda basanan mukuma da muka rage ALLAH yamana karshe maikyau ameen.
Ameen
Allahu akbar Allah ya jikansu da rahama
Ameen
Allah yajikansu shekarar da aka haifeni kenan
Ameen Allah sarki
Mubukatar nasaba part 2 da jirwaye part 2 da uwargida Kashi na biyu da salsala part 1&2 da radadi part 1&2 film din sama 1&2 da iso 1&2 da tabayyan part 1&2
Okay
Allahu.akbar duniya kenan Allah yajikansu da Rahma
Ameen
Allahumma Ameen
Allah yajikansu yagafar tamusu
Ameen
Kai duniya😭😭allah kasa mudace
Ameen
Ameen Shehu da shuhu Masha Allah
Alhamdulillah
Allah yayi masu rahama su uku,da sauran musulman duniya baki daya,
Aneen
Macha Allah!!!
Alhamdulillah
Masha Allah
Allah ya gafarta musu gabadaya
Ameen
Allah yajikansu DA rahama
Ameen
Allah yajikansu amen 🙏🙏
Ameen
Allah yajikansu darahama
Aneen
🤲🏾❤️
Thanks
@@nasarahausatv Peace and mercy of Allah and his blessings may be upon you
Please, where can I find the full video clips, Gaddafi’s full words in Kano, Nigeria
thank you for this video!!!
Thanks
Allah yagafartamashi amin.
Ameen
Allah turawa sun cucemu
Allah yaji kan maznan jiya
komi a araha wannancan lokaci sun so suciremudaga bautan yahudawa saidai makiyanmu sunrigamu
Rayuwa kenan
MashaAllah
Alhamdulillah
Allah yajikansa
Ameen
Masha Allah
Alhamdulillah
Sallallahu Alaihi wasalam
Masha'Allah
Where's Muammer ?
Is there
kaduba masuyi don
Allah
Haka
Allah Akbar
Rayuwa kenan
Arewa duk duniya
Haka
Admin Ina Bukatar dai dai gunda sheikh dahiru bauchi yake jawabi, ayimin izini zan daura a CZcams
Wani kara tune
@@nasarahausatv zuwan gaddafi Nigeria