Wannan Shine Makashin Sarkin Gobir Asirinsa Ya Tonu Bayan Da Dan Sarkin Ya Bayyana Yadda Ya Bada., .

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024

Komentáře • 32

  • @user-hx5os9sn7p
    @user-hx5os9sn7p Před 19 dny +2

    Baikama mutum yayi magana Kai tsaye ayarda dashi ba Amma inyakawo hujjoji gamsassu to tabbas zamu yarda, nana nufin kariya yakeyi Amma Kuma duk Mai hankali ba adalci bane mutum dazaran yayi magana ayarda dashi batare da jujja ba, muna adua Allah yagafartawa sarki Yakuma Tona asirin duk masu Hanu akan kisansa yawulakan tasu tun a aduniya.

  • @hamisuzangohamisuzango5448

    Ameen ya Allah

  • @SuleemanAhmad-i3z
    @SuleemanAhmad-i3z Před 19 dny

    Ameen 🙏 ya Allah 🙏

  • @BalaYarima-l6n
    @BalaYarima-l6n Před 20 dny

    Alla yakara tona aspirin wadake dahanu a ciki Ameen

  • @AbdullahiMuhammad-f4c
    @AbdullahiMuhammad-f4c Před 15 dny

    ammee ya allah

  • @MalamHarounaAngobunu
    @MalamHarounaAngobunu Před 20 dny

    Allah
    Ya jikansa

  • @kadidiglobal4799
    @kadidiglobal4799 Před 20 dny

    Wlh yan gwabnatine shegu yan iska

  • @AmiduIdris
    @AmiduIdris Před 20 dny

    ya allah katsinemai albarka allah karkabarshi gamawa lfy

  • @user-lr2mv4gw5p
    @user-lr2mv4gw5p Před 21 dnem +2

    Indai gomnati batayi wani abu ba sai mun dauki fansa

  • @NuraUmar-j5q
    @NuraUmar-j5q Před 20 dny

    Allah yakara tona asirin wadanda suka kashe maimartaba sarkin gobir

  • @AminuNura-z6b
    @AminuNura-z6b Před 20 dny

    Amen ya Allah 🤲

  • @ayshatauwalharun
    @ayshatauwalharun Před 20 dny

    Allah yasaka masa yatona asirin wadanda sukabada kongilar kisan bawan Allah Allah yasa yahuta

  • @MustaphaHairsAhmad
    @MustaphaHairsAhmad Před 20 dny

    Kuji tsoron Allah ku dinga tabbatar da labari

  • @SaiduHaruna-li7ro
    @SaiduHaruna-li7ro Před 21 dnem

    Amma indai ba a dauki akan Aminu boza ba Allah ya tsinewa gomnatin nigeria

  • @BchBch-xx6bm
    @BchBch-xx6bm Před 20 dny

    Kai tachar ka batada tabbass dan kai Wani lokaci karya gare ka

  • @BuhariBMansur
    @BuhariBMansur Před 15 dny

    Kai Dan Allah adinga tunani kafin awallafa zance anyiwa mutum sharri kundauka dagaske Mesa kuke hakane kuduba darajar milyon 5000000,d millyon 6000000wanne yakamata ayiwa aiki

  • @user-nx7in4bb2x
    @user-nx7in4bb2x Před 20 dny

    To Kai yanzu mutuminda zai aikata wannan aiki me kake TUNANI dashi ya Allah ka tsaremu ka tsare imaninmu

  • @SULAIMANISMAIL-v2w
    @SULAIMANISMAIL-v2w Před 20 dny

    Allah ya
    Jikansa

  • @AttaherNaser
    @AttaherNaser Před 21 dnem

    Allah yatona asirinsu

  • @UmarAbubakar-le5xw
    @UmarAbubakar-le5xw Před 21 dnem

    Allah ya jikansa 😢😢

  • @AnasIdris-y1k
    @AnasIdris-y1k Před 20 dny

    Ameeeeeeeeeen ya Allah

  • @ubaidasuleiman8940
    @ubaidasuleiman8940 Před 21 dnem +2

    Allah ya saka masa

  • @samailaatti6944
    @samailaatti6944 Před 20 dny

    Ameeeen

  • @kabirujibrin5672
    @kabirujibrin5672 Před 20 dny

    Amma yakamata ayi bincike, mutanan Nan shedanune zasu iya Kiran sunan Wannan mutumin Dan suhada fituna.

  • @MamanWaizina
    @MamanWaizina Před 20 dny

    Ameen

  • @SalisuMhm
    @SalisuMhm Před 20 dny

    aminu boza allah ya kaskan taka allah yatsi ne maka albarka .kafiri axzalumi

  • @HarunisahAdam
    @HarunisahAdam Před 20 dny

    Allah yayimasa rahama yaalbarkaci abunda yabari amiin summa amiiiiiin

  • @user-ez8ki5xp6b
    @user-ez8ki5xp6b Před 21 dnem

    Karya suke domin wan nan dan majalisar yadade yanaso akawo karshen fulanin daji masu kashe mutane babu wanda zeyadda da maganar me kashe mutane karya ne bamuyarda wannan dan majalisar da sa hannunsa ba

  • @KabirusaiduAdamu
    @KabirusaiduAdamu Před 20 dny

    Wannan zalunci Allah bazaibariba, Allah ya isan mu,

  • @hamisuzangohamisuzango5448

    Ameen ya Allah