5,LAWAN TRIUMPH YA BUGAWA GANSA WUKA BE SANI BA,SHEK ABBAS YA KARA TONA ASIRI TUKUICI HALQAH TA 5
Vložit
- čas přidán 10. 06. 2024
- Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
/ @zumuncinmutv
#zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah
Allah taalaa ya shiryeku ku kama Allah kubar shehunnaai.
Gaskiyane Maulana ya karanta da rufu'ane wannan kam hakanne. Amma wallahi Maulana Abbass Sadauki Namijine.
Allah ya kiyaye mu da qin bayin Allah. Allah ya shirye ku wahabiyawa.
Jzk-Allah bi khairil jaza, sheikh sadauki a cigaba da fadar gaskiya. Allahumma inna nas'aluka min ilmin layanfa'u.
Muna kallo ka Sheikhu ❤ Allah ya saka maka Da Alkhairu Masu yawa Bijaahi Rasuulullahi S A W 🤲💎🤲♥️🇫🇮🇬🇭
Allah Tijjaniya 😂😂😂We do Alll
الله أكبر الشيخ عباس سدوكى خفظك الله
Sadauki sadaukin ilimee Allah ya qara kusanci
Masha allah munagodiya masoya manzon allah sallallahu alahihi wasallam.... Lawal triumph is a unless boy jahili number one.... izala sallafiya wahabiyawa iskanchine bamayi dolene makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam
Gaskiya lawali tramul yana jin kunya acikin lamarinna
Sadaukin maqarya ta ko ai wallahi kodayaushe cikin qarya suke da abilfatahi basusan gaskiya wallahi 😅
Massou addinine waka da rawa ko kou in dan daline kouna waka way da sounan waazi
Wanda ko salama baka iyaba ina kaga taala athikin hadithi
❤❤❤
Lawali triumph dan iskan yaro ne
Lawali mai bakin tsohuwa
Shifa wannan Yushaú zuciyar shi ta rufe akan ganin gaskiya, sai dai ayi masa adduá kawai
Malamai kudinga jin tsoron allah kutuna dacewa jawahiril ma,ani bafa muslmine ya dabbakashiba kunzo kuna dulmiya kan musulmi cikin kwata kunnasane da cewa kiristane yadabbashi sada araba kan musulmi kawai malamai kujitsoron allah
Waye kiristan
Waye kiristan
Mal Abbas Sadauki karatu mukeso ba bayanaiba, sannan idan kana son ka burge mutane kuma idan Dan Allah kakeyin addinin to lokacin da Mal Lawan Triumph yake karatu ka kirawo kai masa raddi to ta nan zamu tabbatar da cewa abinda kake fada gaskiyane amma Mal yayi karatu kunkasa yi masa raddi sai ku koma bayan fage kuna ihunka banza
Wlh karyane Babu Wanda yake da mabiya kamar shaikul Islam ibini Taimiya mutane suna gane Sunnah suna barin bidi,a
Bin dan tayi miya shine Sunnah? Sunnar wane??
Please zaki stop interrupting them. You're spoiling the teachings
Mahaukata ,idan kun Isa kufara karantarda jawarilmaanin
DaQiqi me ake